29/01/2026
YANZU-YANZU: BBC Hausa ta kafa tarihin samun views miliyan 1, cikin awa biyar kacal da sanya videon hirar ta da Kwankwaso
Karon kenan farko a tarihin BBC Hausa ta sami makallata video har miliyan 1, a awa biyar da sanya video, tun da aka kafa BBC Hausa bata taba cimma wannan nasara ba sai a yau sakamakon hira da Sanata Kwankwaso
Meye Raayin ku?
Daga: Kano Update News