Abu Ja'afar Assalafhy

Abu Ja'afar Assalafhy Wata Rana kamar haka bana duniya idan haka ta faru dan Allah kanemamun gafarar ubangiji😭😭🙏

Mr president good job
18/11/2025

Mr president good job

17/11/2025

With Ikilima Abubakar Sadeq – I just got recognized as one of their top fans!

16/11/2025

ISTIMNA'I
Itace babbar Annobar dake damun wasu marasa Aure a wannan zamanin
Ya Allah ka Aurar da bayin ka🤲🤲

15/11/2025
15/11/2025

���

14/11/2025

Barka da sapiya

KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA SUKE HANA MACE SHIGA ALJANNAH KODA KUWA TANA SALLAH:-1) Duk Matar da take da aure tayi zina...
14/11/2025

KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA SUKE HANA MACE SHIGA ALJANNAH KODA KUWA TANA SALLAH:-

1) Duk Matar da take da aure tayi zina.

2)Duk Matar da ta Mallaki Mijinta ta hanyar asiri ko ta hanyar tsafi

3)Duk Matar data Hana kishiyarta ta zauna da Mijinta lafiya

4)Duk matar da ta raba mijinta da 'ya'yansa,ko ta Hanyar Asiri ko Yaudara

5)Duk matar data raba mijinta da Yan uwansa ta hanyar asiri ko yaudara

6)Duk matar da tayi asiri akan saukarwa kishiyarta jinin haila duk ranar kwananta sai haila tazo mata

7)Duk matar da tasa aka daure mahaifar kishiyarta,don kar ta haihu

8)Duk matar data dauko ciki a waje ta bawa mijinta,kuma ta tabbata ba nasa bane

9)Duk matar da tayi daurin baka ga mijinta don yayi mata kishiya Ma'anar baka shine: Duk ranar da zai kwana a dakin kishiyarta sai ya zamanto bana miji ba. Amma idan ya dawo dakin matsafiyar sai ya dawo namiji

10)Duk matar data nemi mijinta ya saketa,alhali baya cutar da ita.Kuma ba yadda ya iya

11)Duk matar da bata godewa mijinta bisa ga irin abubuwan da yake mata na Alkhairi

12)Duk matar da take cutar da mijinta da bakinta

13)Duk matar da batayin wankan janaba, bayan ta sadu da mijinta,ko batayin wankan haila ko biki

14)Duk matar da take tona asirin mijinta a cikin kawayenta

15)Duk matar da take annamimanci

16)Duk matar da take sa kayan da yake nuna tsiraicinta,irin wanda musulunci yake fada akan irin shigar yahudawa da nasara

17)Duk matar data kara gashi akan nata

18)Duk matar da tilastawa mijinta yayi mata wani abu wanda ba zai iya yi ba

19)Duk matar data dauki dan wani ta bashi Mama (Nono) bada izinin Mijinta ba

20)Duk matar da zata cewa Mijinta tunda muke dakai meka taba yi mini.

Dukkan wadannan Laifuka guda 20, ko wani guda daya a ciki, idan Mata ta mutu tanayi bazata shiga Aljannah ba, Koda zata shiga sai an Babbaka ta.

*🕊️ Nasiha Ta Musamman Akan Rayuwa 🕊️**Rayuwa wata hanya ce mai cike da kalubale jarrabawa farin ciki da kuma darussa Ka...
13/11/2025

*🕊️ Nasiha Ta Musamman Akan Rayuwa 🕊️*

*Rayuwa wata hanya ce mai cike da kalubale jarrabawa farin ciki da kuma darussa Kada ka manta cewa komai da kake fuskanta Allah yana da hikima a cikinsa Kada ka yanke ƙauna idan abubuwa basa tafiya yadda kake so wani lokaci Allah yana hana ka abu ne saboda yana son ya kare ka daga wani sharri ko kuma yana tanadar maka da mafi alheri*

🩶 *Ka dage da ibada*
🤍 *Ka kasance mai hakuri da juriya*
🌙 *Ka dinga yawan tunanin lahira*
💬 *Ka rika fadin gaskiya koda zata cutar da kai*
🫀 *Ka rike iyayenka da mutunci da biyayya*

*Karike Allah a zuciyarka ka rike addu’a a harshenka ka kuma rike kyakkyawar fata a zuciyarka zaka ga rayuwa tana da sauki fiye da yadda ake zato*

*Allah Ya albarkaci rayuwarmu da kwanciyar hankali da daukaka.. 🤲🏽*

*Kuyi sharing domin Yan uwa masu albarka suma su amfana.*

11/06/2024

Azumin ranar arfa ya halatta

09/05/2024

Nonon Saniya Yafi Nonon Wasu Yan Matan Wahalar Gani A Wannan Zamanin 😱🥱

Allah Ya Shiryemu Baki Ɗaya 🤲🏻🙏🏻

Address

Bakura
Bakura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Ja'afar Assalafhy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category