19/11/2025
*MAFHAZ @10 YEARS ANNIVERSARY PROMO: ALLAH YA KAWO MU SHEKARA TA ZAGO.*
– Saifullahi Ningi
07062954769
Alhamdulillah. Kwanci tashi asarar mai rai, yau 28 saura kwana 2 ko 3 mu shiga watan Maulidin Sayyada Zahra (As). Kuma a lokacin ne za mu cika shekaru 10 cif-cif da kafa kamfanin *MAFHAZ ENTERPRISES* wanda a ƙarƙashin kamfanin ne muka fara ayyukan zobe mai hatimin ISMIN SAYYADA ZAHRA (AS).
Bazan manta ba, a dai-dai shekarar muna magana da wani ɗan uwa makusancin mu, shi ne ya ke faɗa min ƙarfi da tasirin HATIMIN ISMIN SAYYADA ZAHRA (AS) a jikin zoben azurfa. Dalilin haka yasa na yiwa su SAYYID ABDULLAHI ASHURA magana domin neman ijaza kuma aka lamunce mana.
*Ƴan'uwa na TASKAR SAYYID ABDULLAHI ASHURA ne s**a fara amfanuwa da wannan sirrin, kuma Alhamdulillah, lallai kwalliya ta biya kuɗin sabulu.*
Tun daga lokacin sai ya zama kullum sai ƙara ingantawa da ƙawata harkar ake yi har zuwa yanda muke kai a yau. Sanadiyyar zobe Mai HATIMIN ISMIN SAYYADA ZAHRA (AS) mata da yawa sun yi aure, wasu sun haihu, wasu sun samu aikin yi, wasu sun samu dacewa na rayuwa.
Maza ma ba a barsu a baya ba, don akwai waɗanda kasuwa ta karye musu amma sanadiyyar zoben Allah ya shiga lamarinsu, akwai waɗanda s**a mallaki muhalli su ka yi aure duka sanadiyyar wannan HATIMIN ISMIN SAYYADA ZAHRA ƊIN ALAIHAS SALAM.
```FA'IDAR ZOBEN```
*Zoben Yana Maganin Aljanu, Shedanu, Matsafa, Masihirta, Maita Ko Kambin Baka.*
YANA MAGANIN TSAUTSAYI, HATSARI, 'YAN FASHI KO AZZALUMAI. *YANA FIZGO ARZIKI FIZGOWA, GA YAN KASUWA YANA KAWO BUDI, YANA SANYA KWARJINI.* Wannan Zobe babban alkhairi ne a rayuwa ta duniya da lahira ga manya da yara.
*DON HAKA A DAIDAI LOKACIN DA MUKE CIKA SHEKARU 10 DA FARA WANNAN AIKIN ALKHAIRI ƊIN, ZA MU CIRE 25% A DUKKAN ZOBBUNAN MU DA KUKE BUƘATA KUMA ZA KU SA ME SHI DA HATIMIN ISMIN SAYYADA ZAHRA (AS) A JIKINSA. SANNAN DUKKANIN KAYAYYAKINMU ZA MU CIRE MUKU 15% DOMIN SAMUN GENERAL PROMO.*
-Akwai Turaren Zikraya, Sabulu, Man shafawa, Hayaƙi da gari na sha.
-Akwai Family Planning, Hirzin yara da manya, akwai Tasa na Yaseen, akwai hirzin hanu da duwatsu masu daraja.
Allah ubangiji ya ƙara mana soyayyar sayyada Zahra (as). Allah ya inganta mana rayuwa ya haɗa kawukan al'umnar musulmi ya bamu dacewa duniya da lahira.
Shareef Saifullah Ningi
07062954769
CEO, MAFHAZ ENTERPRISES