25/11/2025
LOKACI NE π₯π₯
Lalacewar Kasarmu Yawuce Kenan π₯,
yanzu inda wani matashi Dan gwagwar Maya ne yayi wanann vedio wallahi bazai Kai 24hours ba tare da an kamoshi ba .
Amma ga Dan Ta'adda Yana ikirarin nan gaba sojoji da Shugaban kasa da gwamna zasu k**a su kawo jeji su daure uhmmm π₯
Allah ka bamu zaman lafiya akasarmu da yankinmu Arewa .