Taskar Baka mai maganin gargajiya.

Taskar Baka mai maganin gargajiya. Catch me if you can.

Wannan wani ƙaramin tsirone sunan sa Purslane, scientifically Kuma Portulaca oleracea, yakan bazu a gida ko fili kamar ƙ...
26/11/2025

Wannan wani ƙaramin tsirone sunan sa Purslane, scientifically Kuma Portulaca oleracea, yakan bazu a gida ko fili kamar ƙasa haka yake bazuwa kamar ciyawa......
Wasu ma suna share shine suna jefarwa, amma asalin sa magani ne babba, yana daga cikin tsirren da suke da ƙarfi wajen yaƙar nau’o’in cututtukan daji Cancer, kamar yadda masana s**a tabbatar......

Plss Idan kunsan sunansa a Hausa, ku taimaka ku faɗa mana faka faka na kawo muku shi, sannan yana daukeda omega-3 fatty acids, vitamins, da minerals dayawa.....
Wannan zayyiwa mata Amfani sosai gaskiya saboda Omega-3 dayake dashi

19/11/2025

HABBATUS SAUDA DA DABINO

ka nemi habbatus sauda kadan a kan tafin hannunka da dabino Mai kyau Mai karfi kwara biyu zuwa uku sai ka tauna su a tare da safe kamun ka karya da kuma dare kamun shiga bacci

Ga jerin amfanin su ✓

1.Yana ƙara ƙarfin jiki da kuzari, musamman ga masu gajiya ko raunin jiki. Wannan haɗin yana sa mutum ya kasance da kuzari har tsawon yini.

2.Yana taimakawa wajen ƙarfafa garkuwar jiki (immune system), wanda ke kare mutum daga mura, zazzabi da sauran ƙananan cututtuka.

3.Wannan haɗin yana taimaka wa maza da mata wajen samun haihuwa, yana ƙara ingancin maniyyi da ƙwayar haihuwa.

4.Yana ƙara sha’awa, yana ƙarfafa ma'aurata wajen mu'amala cikin ƙoshin lafiya da nishaɗi.

5.Yana taimakawa wajen rage hawan jini da tsaftace jini, wanda ke rage haɗarin cutar zuciya.

6. yana taimaka wa masu fama da ciwon ciki, kumburin ciki da rashin narkewar abinci.

7. Yana gyara fata da gashi, yana hana fatar jiki bushewa da ƙaiƙayi.

8. Inganta Tunani da Karfin basira.

10.Yana maganin Cutukan daji kala kala.

11.Macen dake samun ciki yana zubewa ta zanka ci.

12.Mai fama da kitsen tumbi Dana jini Shima ya fake ci.

Muna da magunna garanti na cutuka daban daban masu kyau da inganci ku neme mu a inbox ko WhatsApp zaku ji dadin haduwarmu da ku

14/11/2025

INGANTACCEN MAGANIN BASIR

WhatsApp chat 07031964267

Ga magani basir garanti sai a jarraba a ga ikon Allah.

Idan dai kana fama da

Basir mai haifarda bayan gari mai tauri kamar na dabbobi.

Ko kaje yin bayan gari ka rika jin zafi a cikin duburarka.

Ko kana yawan jin kasala da gajiya ko yaushe


Basir Mai haifarda kumburin ciki da yawan tusa

Basir mai gusarda sha'awa.

Basir mai sa yawan tsuwar hanji da ciki.

Basir mai gusarda sha'awar cin abinci.

Basir mai haifarda ciwon gadon baya.

Basir mai haddasa ciwon jiyoji da ga6o6in jiki.

Basir mai taushe ni'imar mace ta koma a bushe.

Basir mai haifarda rama,kana cin abinci kana ta faman bushewa.

Basir mai sa kana ganin majina da jini a cikin kashinka

Basir maisa kaikayin dubura da kuarje

Basir mai sa dubura radadi tamkar wanda yaiyi tsalki da barkono.

Basir mai kumbura dubura da Jin zafi

07031964267

14/11/2025

AMFANIN BISHIYAR KALGO A JIKIN DAN ADAM DA IZININ ALLAH

Kada ayi wasa da wannan fa ida

kalgo wata bishiya ce wadda Allah (S.W.A) ya albarkacheta da sunadarai masu karfin gaske wajen maganche wasu matsaloli. da kuma yakar cututtuka daban daban daka iya tasiri a jikn dan adam.

Wannan bishiya anfi samuntane a kasashen africa da Asia inda shekaru da dama dasuke wuche ana sarrafa wannan bishiya domin nauikan magunguna kala daban daban

Shafin kowace cuta da maganin ta munyi binchike na musamman kan wannan bishiya. domin kawo maku wasu faidoji dakuma yadda zaa bi domin sarrafa wannan bishiya mai Al barka.

Ga kadan daga ciki fa idar wannan bishiya

(1) Ana zuba garin sassaken kalgo da sassaken baure cikin abinchi ko atafasasu da madara kokuma hakanan ajika garin da ruwa asha ko cikin shayi domin maganin ciwon sanyi ( gonorrhea ) da sauran cututtuka da ake iya dauka wajen saduwa tsakanin ma aurata.

(2) ana dafawa ko ajika saiwar ko ganyen arinka shan ruwan domin maganin rikichewar al ada , yawan bari, kokuma daukewar jinin alada.

(3) ana dafa saiwar kalgo ana shan ruwan domin yana maganin ciwon mara lokachin alada.

(4) ana dafa saiwar kalgo aba machen da ta haihu domin inganta lafiyarta.

(5) ana dafa ganyen kalgo ayi wanka da ruwan domin saukaka ciwon jiki.

(6) tauna ganyen kalgo bayan andafa shi yana maganin ciwon hakora.

(7) ana dafa ganyen kalgo ashafa inda kai yake ciwo insha Allah zai daina.

(8) ana tafa ganyen kalgo ayi wanka dashi yana maganin masassara.

(9) ana shafa tokar kalgo a kirji domin maganin ciwon kirjin.

(10) ana amfani da garin sassaken kalgo domin maganin ciwon makoshi , ciwon hakori, ciwon kunne , ciwon ciki dakuma maganin kasala
da ciwon jiki.

(11) ana zuba garin sassaken kalgo ga rauni domin yayi saurin warkewa.

Wannan kadanne daga cikin amfanin kalgo

A turawa yan uwa su amfana.

07/11/2025

SUNNONIN RANAR JUMA'A GUDA 8 WANDA MANZON ALLAH DA SAHABBAI S**A AIKATA:

1. Wankan Juma'a,
2. Sanya turare,
3. Karanta Suratul Kahfi,
4. Kirdadon lokacin karɓan addu'a,
5. Sanya kaya mafi kyau,
6. Yawaita salati ga Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama,
7. Sammako zuwa masallaci,
8. Yin aswaki.

07/11/2025

Yaumul Juma'a
Allah kabamu Albarkar dake Cikin Wannan Rana.

07/11/2025
07/11/2025

KA HADA DABINO DA RIDI KA CI

Ka nemi dabino daidai bukata ka hada da ridi Wanda aka soya da gishiri ba mai sugar ba,sai ka ci.

Wannan hadin Yana da amfani sosai domin Yana

1. Ƙara Lafiya da Ƙarfi :
Cin dabino da ridi yana ƙara ƙarfin jiki, yana samarda kuzari, musamman ga maza da mata.

2. Ƙarfafa Mazakuta:
Hadin yana taimakawa wajen ƙara ƙarfin mazakuta da samarda sha'awa.

Ingancin maniyyi. Wannan na da amfani ga ma'aurata Maza masu Neman ingancin maniyi

3 Dabino da ridi suna dauke da sinadaran fiber da ke taimaka wa jiki wajen narkar da abinci da hana kumburin ciki da maƙoshin ciki.

4. Kare Zuciya da Jini:

Ridi na dauke da mai, mai kyau (healthy fats), dabino kuma na da potassium — suna taimakawa wajen daidaita hawan jini da kare zuciya daga cututtuka.

5. Ƙarfafa Ƙashi da Hakora:
Ridi na dauke da Sinadirin calcium da magnesium, waɗanda ke ƙarfafa ƙashi da hakora, musamman ga yara da mata masu juna biyu.

6.Maganin Kasala da Gajiya:
Dabino na ƙunshe da s**ari na halitta da ke ba jiki kuzari cikin sauri, ridi kuma na taimaka wa jiki ya huta da kyau.

7.Haske da Lafiyar idanu : Yana samarda lafiyar idanu, gani da kuma hasken idanu.

8.Yana samarwa mata da ni'ima da sauran su...............

Gargadi : Idan baka da aure kada ka fake cin wannan hadin
Idan kana da sugar ka San adadin da zaka ci.

Muna da magunna garanti na cutuka daban daban masu kyau da inganci masu bukata su neme mu a inbox zaku ji dadin haduwarmu daku
07031964267

02/11/2025

Big shout out to my new rising fans! Fatima Munir Muna matukar godiya da bibiyar mu da k**e yi mungode

30/04/2025

Assalamu alaikum. Muna bada maganin ciwon hanta
da maganin ciwon koda.
Da maganin ciwon shuga,
Hawan jini,
Asmah,
Sanyi,
Basir,
da sauransu
kuma Duk yadda s**ai insha Allah za'asamu waraka
domin Karin bayani gamai bukata

07031964267

30/04/2025

MAGANIN NAMIJIN DARE WATO JINNUL ASHIQ

Namijin dare wato jinnul ashiq wani nau'in aljani ne ko aljana ce, masu cutar da al'umma, ta hanyar shafarsu

KADAN DAGA CIKIN ILLOLIN ALJANUN

1. Yawan bacinrai

2. Madauwamin ciwon kai

3. Fargaba

4. Tarwatsa samari ga 'yanmata

5. Firgici

6. Haddasa husuma ga ma'aurata

7. Lalata aure

8. Hana aure

9. Hana haihuwa

Da sauran illoli iri daban-daban

Idan ana bukatar maganin wannan mugun aljani a tuntube mu a wannan layin 07031964267

30/04/2025

Duk Mace me Fama da Matsalar Bushewa, Budewa ko fitar iska , tanemi Ganyen Darbejiya ta tafasa shi Idan ya huce da sauran Duk Mace me Fama da Matsalar Bushewa, Budewa ko fitar iska , tanemi Ganyen Darbejiya ta tafasa shi Idan ya huce da sauran Dumi ta zauna aciki na tsawon Mintuna 20 Inn Sha Allah zata sha mamakin abinda zata Gani yana fita a Gabanta.

Domin Neman Karin bayani a tuntubemu ta wannan lambar
07031964267

Address

Shop NO: 01 Gidan Audu Mansur Kusa Da Gadar Libiya Unguwar Gabukka
Gombe

Telephone

+2347031964267

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar Baka mai maganin gargajiya. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram