Aminu Mai albasa

Aminu  Mai albasa Name:- Aminu Abubakar
Nick Name:- Aminu Shinaka Mai albasa
Town:- Goronyo
Area :- shiyar aja Shinaka

Aminu Abubakar Shinaka, goronyo sokoto state Nigeria, ni Dan asalin jahar sokoto,karamar hukumar goronyo local government sokoto state Nigeria,

My business is selling onions, albasa a koyaushe Ina sai da albasa cikin kudancin Nigeria, muna noman albasa Kuma in saidata.,
Kanadabukata kafara sai da albasa kokana da bukatar kafara noman albasa neh. Tabbas kasuwar albasa Tanada riba sosai

My business is selling onions in Nigeria and outside Nigeria, ready ta start business Onions , tell me, are you want to start producers onions .

15/11/2025
15/11/2025

🛑 BREAKING NEWS 🛑

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Yanzu–yanzu muka samu labarin cewa warmotar Albasa da ta fara lodi a motar Ghana domin kai wa Sabuwar Kasuwar Sidi – International Onion Market, ta faɗi a kan rawul ɗin hanyar Gidan Dare.

Alhamdulillah, duk da girman hatsarin:
✅ Babu asarar rai
✅ Babu mugun rauni
✅ Allah Ubangiji Ya tsare direba da ma’aikata cikin ikonSa

Motar na kan hanyarta ta zuwa kasuwa domin kammala lodi kafin ta wuce Ghana, amma Allah Ya tsare wannan hatsarin daga zama babban bala’i.

Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya ci gaba da tsare dukkan ’yan kasuwa, manoma, direbobi da duk masu zirga-zirga a hanyoyin ƙasa.
Ameen summa Ameen.

Address

Goronyo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Mai albasa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Aminu Mai albasa:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram