YUSAN TV

YUSAN TV yusan television Kafar zamani domin ilman tarwa, fadakarwa, da nisha Dantarwa. muna maraba da kowa domin tallata maku hajarku a duk inda kuke a Fadin Duniya.

01/03/2026
GWAMNATIN IRAN TA SANAR DA RASUWA SHUGABAN TA AYATOLLAHI ALI KHAMENEI Sama diyar garin da  aka kaima sa a gidan sa.Irin ...
01/03/2026

GWAMNATIN IRAN TA SANAR DA RASUWA SHUGABAN TA AYATOLLAHI ALI KHAMENEI Sama diyar garin da aka kaima sa a gidan sa.
Irin ta ayyan rana ku uku na mako ki, inda aka bawa wasu manya jagorancin kasar na wucen gadi

Kyautar Sa Domin Hidimar Jajibir karamar SALLAHMD Zamfara State Water Coperation Hon Engnr Yahaya Garba Yaba Alh Shu'aib...
28/02/2026

Kyautar Sa Domin Hidimar Jajibir karamar SALLAH

MD Zamfara State Water Coperation Hon Engnr Yahaya Garba Yaba Alh Shu'aibu Abdullahi provision Kyatar Katin Sa Domin Hidimar Sallah.

Alh Abdullahi Mutun Ne Mai Kyautatawa Zuwa Ga MD, Dare Da Rana Bai Gajiya,

Hukumar Hukumar Tara Haraji ta Cikin Gida ta Jihar Zamfara ta shirya wani taron bita na tsawon kwanaki biyu domin wayar ...
28/02/2026

Hukumar Hukumar Tara Haraji ta Cikin Gida ta Jihar Zamfara ta shirya wani taron bita na tsawon kwanaki biyu domin wayar da kan jama’a tare da ilmantar da su kan muhimmanci da tasirin Dokar Gyaran Haraji ta 2025 ga tattalin arziki da ci gaban Jihar Zamfara.

INNALILLAHI WAINNAH ILAIHII RAJI’UUN  AN SAMU MUMMUNAR GOBAR TA TASHI A MAKARANTAR  NOOROL-HAQ DAKE GWADAN GAJI AREA BIR...
28/02/2026

INNALILLAHI WAINNAH ILAIHII RAJI’UUN

AN SAMU MUMMUNAR GOBAR TA TASHI A MAKARANTAR NOOROL-HAQ DAKE GWADAN GAJI AREA BIRNIN KEBBI,

WUTAR TA FARA NE TUN KARFE 5 NA YAMMACHIN YAU ASSABAR 28 FEBRUARY 2026. INDA HARYANZU BA ASAMU TSAYAR DA ITA BAH
INDA TUNI MAIGIRMA GWAMNAN JAHAR KEBBI YA KAWO AGAJIN GAGGAWA AKA DAUKE DALIBAN DA SUKE MAKARANTAR.

ALLAH YA TSARE GABA YA KUMA TSAYAR NAN AMEEN.

Shugaban Hukumar Gudanarwa na bankin bada lamunin gina gidaje na tarayyar Najeriya (FMBN), Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya z...
28/02/2026

Shugaban Hukumar Gudanarwa na bankin bada lamunin gina gidaje na tarayyar Najeriya (FMBN), Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya ziyarci aminin sa babban Ministan Tsaro na tarayyar Nigeria Janar Christopher Musa, agidan sa dake birnin tarayya Abuja.

28/02/2026

11- Ramadan - 1447 AH
27th- February- 2026

Alhamdulillah.!!!
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š

Tafsirin Alkur'ani Mai Girma kenan Daga Zawiyyar Sheikh Muhammad Balarabe Gusau.
πŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•Œ

Day - 10
Rana ta Goma

Tare Da Mai Gabatarwa:
Dr. Atiku Shehu Balarabe Zawiyya Gusau

Daukar nauyi dan majalisar Tarayyar Mai wakiltar kananan hukumomin Gusau


28/02/2026

11– RAMADHAN β€” 1447 (A.H)
28– FEBRUARY – 2026 (M)

πŸŽ™οΈ TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA RANA TA GOMA SHA DAYA (11)


A yi Kallo da sauraro Lafiya.

Daukar nauyi shugaban karamar Hukumar mulkin maru Hon Bello Muhammad jabada
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡


28/02/2026

WAIWAYE: Gwamna Dauda Lawal yace idan yabar jam’iyyar sa ta PDP duk da matsalolin dake tattare da Jam’iyyar, bai kyauta ba kuma bai godewa Allah ba. Ko miye ya chanza a yanzu?

Address

GUSAU
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YUSAN TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram