17/12/2025
Dutsen Faruz (الفَيْرُوز / Turquoise) yana ɗaya daga cikin duwatsu masu ƙarfi a ruhaniya da kariya, musamman a tsofaffin ilimi k**ar na Tibbun Nabawi, Sufaye da astrology
Amfanin Zoben Dutsen Faruz:*
1. Kariya daga sharri da aljannu*
2. Ƙarfafa tsoro da ƙarfin guiwa*
3. Ƙara yawan arziki da samun nasara a kasuwanci
4. Kawo farin jini da karɓuwa a idon mutane
5. Taimako wajen cika buri ko niyyar zuciya
6. Maganin hauhawar jini da bugun zuciya (a tibbun gargajiya)
7. Ƙara basira da iya magana
8. Rabuwa da mafarki marasa daɗi
9. Ƙarfafa juriya a fagen siyasa da shugabanci
Masu Wadannan Burujan Zasu Amfana da Zoben Faruz?*
1. Al-Qaws (Sagittarius) – القوس
2. Al-Jady (Capricorn) – الجدي
3. Al-Thawr (Ta**us) – الثور
4. Al-Hamal (Aries) – الحمل
5. Al-Aqrab (Scorpio) – العقرب (musamman don kariya)
Wasu malamai sun ce yana da kyau ga masu burjukan da ke ƙarƙashin ikon Jupiter (al-Mushtari) az-Zuhar da Venus (az-Zuhara)
Ranar da ya fi kyau a sa zoben dutsen Faruz (الفيروز - Turquoise):
Rana mafi alheri:
Litinin (الاثنين) – ana danganta ta da al-Qamar (Wata) wanda ke da alaƙa da ruhaniya, kwanciyar hankali da kariya.
Sauran ranakun da s**a dace:
Alhamis (الخميس)da Jumma’a (الجمعة)– saboda suna da alaƙa da tsarkin zuciya da karɓuwa.
Addu’ar da ake yi masa kafin saka zobe Faruz:
اللهم اجعل لي فيه خيراً وبركة، وادفع عني به الشرور والفتن، واجعله حرزاً من كل بلاء ومكروه.
Fassara:*
Ya Allah Ka sanya mini alheri da albarka a cikinsa, Ka kore min sharri da fitina da shi, Ka sanya shi kakkarfar kariya daga kowanne bala’i da abin ƙi.
Shawarwari:
- Yana da kyau a saka zoben a hannu na dama, yatsan zango na kusa da kananan yatsu (yatsan zobe)
- Kada a shiga da shi *toilet ko wuri mai datti*, don ya dauke haske.
- Kar a bari ya tabo mai jini ko najasa
saboda ana yarda yana dauke da tsarkin ruhaniya.
Ga duk me buqatar mu hada masa zoben dafa'i ko jalabi ko na taurarinsa yayi mana magana👇🏻
🕊️ Dr. Sharif Basiru Tam
📞 08144698283 /08083934979/09064425349
Wannan sabuwar shafin mu ne 🆕.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa k**ar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu
✅ Sunan shafin:
👉 Dr. Sharif Basiru Tam
🔗 https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
Domin samun data mai sauki da inganci ga rahusa ziyarci 👉https://tambpay.com.ng/mobile/login/
🌍 Ku biyo mu ta Social
Media:
⚫Twitter ❌👉
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09
🔵 page:👉 https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
🟢 WhatsApp Channel:👉 https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
📨 Telegram Group:👉 https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam
🔴 YouTube Channel:👉 https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe
🎥 TikTok Page:👉 https://tiktok.com/.asirai.malamtv
🌐 Websites: tambnigltd.com
🕊️ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buɗe hanyoyin arziki da wadata.
🙏 Mungode sosai da goyon bayan ku.