Kaduna state committee

Kaduna state committee Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kaduna state committee, First Aid Class, Kaduna.

FIRST AID GROUP OF YOUNG MUSLIM CONGRESS OF NIGERIA

KUNGIYAR AGAJIN MAULANA SAHIBUL WAQTI SHEHU IBRAHIM INYASS R.T.A MABIYA ALLAH DA SOYAYYAR ANNABI MUHAMMAD S.A.W

18/12/2025

Big shout out to my newest top fans! Sadiya Sanusi Haruna Labbo, Samaila Karki

16/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Idris Fuad, Kind Khabir, Jameel Idris, Jamilu Sulaiman, Salisu Mansir, Abubakar Musa, Khalifa Mohammad, Abdulkarimu Yahaya, Musa Lawal Aglw, Usman Usman

04/12/2025

R.T.A

03/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Khaleed Hidimar Ma Aiki, Ahmad S Lucky, Bara'u Zakiru, Abdullahi Muhammad Tumpure, Shehu Kenan, Abubakar Sheikh Ado Musa, Malik Son Hmx, Abubakar Umaru Dan Mekoko, Murtala Muhammad, Mohammed Jamilu, Baye Barham, Radeeya Zakariyya, Abu Safiyan Ahmed Shawu, Yunusa Dauda, Malaki Isaha, Junaidu Usman, Amirubaye Fanda, Anas Inyas Baye, Abdouraman Na Gausu Inyas, Habibullahi Abdulssalam, Musty Rdx Dll, Mohammed Yahaya, Mahmud Baye Sallah Niass, Usman Idris, Jamilu Ibirahil

SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) YANA CEWA  :-Kubi Allah (SWT) ku bauta masa da gaskiyar nufi Idan kuna da buƙata, ku roƙe All...
03/12/2025

SHEHU IBRAHIM NIASSE (RTA) YANA CEWA :-

Kubi Allah (SWT) ku bauta masa da gaskiyar nufi Idan kuna da buƙata, ku roƙe Allah (SWT) da gaske domin duk Abunda kuke so zai baku, kuma kuriƙe Salati ga Shugaba (SAW) musamman Salatul Fatihi Lima Uglika, ku kasance da shi da gaske kar kuyi wasa da shi

Kubi dokokin sa, ku nisanci Abunda ya haneku, kuriƙe Allah sannan ku jingina da Allah a kowane hali cikin buƙata da yalwa

Salati ga Shugaba (SAW) wata babban ƙofa ce zuwa saduwa da Annabi Muhammadu (SAW) da kusanci, Allah zai buɗe muku kofar arzikinsa da Albarka da kariya daga dukkan sharrin Duniya da Lahira da mutum da aljan

Yan uwa mu sani maulana Shehu Ibrahim Niasse (RTA) yana koyar damu cewa duk wanda ya maida Allah (SWT) da Annabi Muhammadu (SAW) zuka zama ginshiƙin sa a rayuwar sa, ba zai taɓa zama cikin hasara ba, kada muyi wasa da karanta Salatul Fatihi Lima Uglika a kullum mu kasance Acikin Salatul Fatihi Lima Uglika



Wal ABDULILLAH
Baye Niasse Alkairi ne

PRESS RELEASE Khalifa Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A Ya Sanar da Cewa Daga Yau In an idar da Wazifa Kam...
03/12/2025

PRESS RELEASE

Khalifa Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A Ya Sanar da Cewa Daga Yau In an idar da Wazifa Kamat Yadda Yake a Dukkanin Zawiyoyin Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A In anyi

Hasbunallhu 450
Fatiha 1
Salatil Fatih 10
Qulhuwallahu 11
Salatil Fatih 3
Salatil Fatih 3
Laqad Ja'akuum 3
Fatiha 1
Salatil Fatih 10

Karin da Khalifa Sheikh Ibrahim Yayi Shine Bayan Azkaran da akeyi Kullum Bayan Wazifa

Qulhuwallahu 11
Ayatul Kursiyu 10
Hadiya Ga Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A

Allah ya sakawa shehu da Alkairi

02/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Khaleed Hidimar Ma Aiki, Ahmad S Lucky, Bara'u Zakiru, Abdullahi Muhammad Tumpure, Shehu Kenan, Abubakar Sheikh Ado Musa, Malik Son Hmx, Abubakar Umaru Dan Mekoko, Murtala Muhammad, Badamasi Aliyu Badamasi Aliyu, Mohammed Jamilu, Baye Barham, Radeeya Zakariyya, Abu Safiyan Ahmed Shawu, Yunusa Dauda, Junaidu Usman, Anas Inyas Baye, Abdouraman Na Gausu Inyas, Habibullahi Abdulssalam, Mohammed Yahaya, Mahmud Baye Sallah Niass, Usman Idris, Jamilu Ibirahil

Wani ya tambayi Maulana Malam Ibrahim Mai Ashafa bayan an kammala Littafin Ashafa, ya ce masa:“Yanzu wane littafi za mu ...
02/12/2025

Wani ya tambayi Maulana Malam Ibrahim Mai Ashafa bayan an kammala Littafin Ashafa, ya ce masa:

“Yanzu wane littafi za mu koma?”

Maulana ya amsa cikin natsuwa da sirrin masoya:

“Wannan littafin za mu ci gaba da karantawa. Idan muka gama mu koma gare shi, mu maimaita, mu sake maimaitawa — har abada.”

🌙 Domin wannan karatu Shehi ya assasa shi ba don komai ba, sai don girmama Shugaba ﷺ.
Ba wata manufa face ƙara kusanci, ƙara ɗaukaka, ƙara haske daga Annabi Muhammadu ﷺ.

Allah (SWT) Ya saka wa Shehi Ali Harazumi da alkhairi marar ƙarewa, Ya ɗaukaka darajarsa fiye da yadda muke zato.
Amin.

SHUGABA (SAW) YA FADAWA SHEHU TIJJANI (RTA) CEWA -:Babu Wanda zai shiga dariqar Tijjaniya da kyakkyawar niyya sai wanda ...
02/12/2025

SHUGABA (SAW) YA FADAWA SHEHU TIJJANI (RTA) CEWA -:

Babu Wanda zai shiga dariqar Tijjaniya da kyakkyawar niyya sai wanda na karɓi ruhin sa nayi masa renon kwana 40, sannan in masa iznin karɓa da kaina, in kwanakin basu cika ba, koya za'ayi da shi ba zai karɓa ba, idan ya karɓa, zai ganni kafin ya cika kwana 40 Acikin ta ido da ido ko a mafarki sai in ya saɓa sharadinta

Daga lokacin da ka zauna gaban Mukaddami da niyyar karɓar dariqar Tijjaniya, Allah zai umurci mala'iku biyu masu rubuta lada da zunubi akan su rufe littafin ka, domin ka shiga sahun Abrar An yafe maka abunda kayi da abunda zakayi nan gaba !

Tabbas batijjane babu laifi a kansa inya aikata saɓo, Amma tafiyar sa cikin halarar Ubangiji ce zata dinga tawaya domin akwai inda gurgu bai isa ya hau ba, shi kuma zunubi, najasa ce wacce take mayar da mutum gurgu ko makaho ko kuturu a wajan Allah da mala'ikun sa.

Baza'a buɗe maka kofofin wulaya ba sai in har ka samu soyayya da fana'i Wanda ake riska A faidhar Shehu Ibrahim Niasee (RTA) ta hanyar yin tarbiyatul azkar, wacce ke suturta bawa daga aibobin sa, daga karshe ta shiryar da shi daga saɓawa Allah ta hanyar hana shi ganin gairu da gairiya

Ana samun haka ne Idan ka kiyaye Ayyukan darikar Tijjaniya da kyau, sai Shehu Tijjani (RTA) yayi maka promotion zuwa Halarar Shehu Ibrahim Niasee (RTA) inda zaka sha Faidha sannan ka shiga sahun waɗanda shehu ke cewa

Fa asgaru atba'iy unilu fana'a )

Wato kankanin Mabiyina ya samu karewa cikin Allah a zahiri da badini, kankanin mabiyina ya barranta daga yin shirka

Wannan falala ce daga Allah mun yarda da falalar Allah, amma duk mai hankali, baya juyawa Allah baya Saboda falalar da ya samu, sai dai ma ya kara himma wurin godiya ga Allah (SWT) kamar dai Yadda Shugaba (SAW) yake sallah har kafafun sa s**a kunbura dan godiya ga Allah (SWT)

Wal ABDULILLAH
Baye Niasse Alkairi ne

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.Rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi babban rashi ne ga al’ummar Musulmi ba a Najeriya...
02/12/2025

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.

Rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi babban rashi ne ga al’ummar Musulmi ba a Najeriya kaɗai ba, har ma da nahiyar Afrika baki ɗaya.

Sheikh Dahiru Bauchi ya kasance ginshiƙi na ilimi, zaman lafiya,da tarbiyya. Rayuwarsa ta kasance haske ga al’umma tsawon shekaru, kalamansa su ne s**a riƙa bai wa mutane jagoranci kan haɗin kai da kauna, kuma abun da ya bari ya shiga zukatan al’umma.

Najeriya ta rasa uba. Afrika ta rasa malami. Duniya ta rasa fitila.

Ina miƙa ta’aziyyata ga iyalansa, almajiransa, mabiya Tijjaniyya da duk wanda rayuwarsa ta taɓa ta hanyar koyarwarsa. Allah Maɗaukakin Sarki ya gafarta masa kura-kuransa, ya karɓi ayyukansa na alheri, ya kuma ɗaukaka matsayinsa a Jannatul Firdaus.

Kuma Allah ya ci gaba da haskaka mana tafarkin da ya bari. Amin.

A MADADIN KWAMANDAN MUNAZZAMATU FITYANUL ISLAM NA JIHAR KADUNA ALHJ SHARIF BASHIR JAFAR DA DUKKANIN SAURAN MABIYA WANNAN...
02/12/2025

A MADADIN KWAMANDAN MUNAZZAMATU FITYANUL ISLAM NA JIHAR KADUNA ALHJ SHARIF BASHIR JAFAR DA DUKKANIN SAURAN MABIYA WANNAN KUNGIYA SUNA MIKO TA'AZIYYAR SU ZUWAGA DAUKACIN MUSULMIN DUNIYA MUSAMMAN IYAN DARIKAR TIJJANIYYA NA RASHIN WALIYIN ALLAH WANDA YA KARE RAYUWARSA WAJEN HIDINTAWA ADDINI DA ALKUR'ANI MUNA ROKON ALLAH MADAUKAKIN SARKI DAYA SADASHI DA MASOYINSA ANNABI MUHAMMED S.A.W AMIN

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kaduna state committee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram