Daru Shifa Islamic and Herbal Medicine

Daru Shifa Islamic and Herbal Medicine Herbal Medicine Practitioner

02/07/2025

Yanda Zaku Magance Matsalar Hepatitis A and C

24/06/2025

MASU MATSALAR HAWAN JINI KU SAURARI WANNAN BIDIYON ZAKUJI MAFITA DA YARDAR ALLAH

18/06/2025

Hanyoyin Samun Ni'ima Ga Matan Aure Cikin Sauki

14/06/2025

Domin Samun Magungunan Matsalolin da kuke Fama dasu na Jinya A Tuntubemu a WhatsApp 08037624598

04/06/2025

Masu Matsalar Istimana'i ga wata garabasa

Wasu Daga Cikin Alamomin Shafar junnu/Sihiri Daga Cikin Littafin Assarimul-Battar1. Mutum ya zama ba ya son karatun Alku...
04/06/2025

Wasu Daga Cikin Alamomin Shafar junnu/Sihiri Daga Cikin Littafin Assarimul-Battar

1. Mutum ya zama ba ya son karatun Alkur'ani ko saurarensa

2. Rashin son yin ibada kamar sallah, ko a yi ta cikin bacin rai da kasala.

3. Yawan ciwon kai mai tsanani ko 6arin kai ko kuma jiri.

4. Yawan ciwon mara ko baya ko kwankwaso ko kuma ciki wanda ba ya jin magana kuma an rasa me ke kawo shi.

5. Yawan jin tafiyar wani abu a jiki kamar kiyashi ko tsutsa ko kwarkwata tana yawo a kai amma idan an duba ba za a ga komai ba.

6. Yawan mafarke mafarke na abun tsoro ko firgirta da surutai a cikin bacci ko kuma mutum ya ji wani abu mai nauyi ya danne shi ko ya shake masa wuya.

7. Yawan jin tsoro ko faduwar gaba ko wani abu ya dinga yi ma ka gizo ko kuma ka ji kamar ana kiran sunan ki amma ba za ka mai kiran ba.

8. Yawan jin sanyi ko zafi ko rikewar kafa ko wani sashe na jiki ba tare da wani sanannen dalili ba.

9. Rashin iya bacci da daddare ko yawan jin motsin wani abu ko surutai ko kuma takun tafiya.

10. Rashin son yin kitso ko aski kuma a taba m ka/ki kai.

11. Yawan bacin rai ko jin haushin mutane ba tare da wani dalili ba.

12. Rashin son shiga cikin mutane ko yawan zargin su ko kuma yawa rigima da su.

13. Yawan kuka ko dariya ko murmushi ba tare da wani dalili ba.

14. Yawan jin kamar ana yi ma ka rada a kunne ko a ringa raya ma ka zuciya akan ka aikata wani lefin kamar kisan kai ko zina ko kuma sata

15. Rashin son yin Aure ko korar samari ko kasa tsayar da guda daya kwakwara. Haka ma ga namiji abun ya ke.

16. Daukewar Sha'awa ko rashin jin dadin saduwa da muji ko kuma tsanar sa da wulakan tashi ba tare da wani dalili ba. Shi ma namiji haka zai dinga ji.

17. Yawan kallon mudubi ko Sha'awar kallon tsiraici.

18. Yawan son kade-kade da raye-raye.

19. Yawan son dare ko cikin duhu ko yin shuru kamar ba ka gurin.

20. Rikicewar Jinin Al'da ko na Nifasi ga mace.

21. Rashin Haihuwa ko yawan Bari ko Haihuwar dan babu rai ko kuma wasu matsaloli su biyo bayan Haihuwa kamar jijjiga.

22. Aikata wani abu ba a cikin hankalinka ba, sai daga baya ka ringa nadama ko mamakin yadda akayi ka aikata.

23 Yankewar jiki a fadi kasa ba a cikin hayyaci ba ko kuma ihu da rugawa a guje ba tare da ka san inda za ka ba.

24. Yawan wasuwasi ko mantuwa acikin dukkanin Al'amura musamman a lokacin ibada.

25. Tabuwar kwakwalwa ko kasa fahimtar ko wane irin abu.

26. Rashin tsafta da son zama cikin kazanta da dauda.

27. Yawan fita waje mara dalili ko tarewa a wani wuri kamar karkashin bishiya, kan bola, bandaki, jeji, bakin ruwa, da sauran su.

28. Rashin lafiyar da za'a kasa gane kanta.

29. Rashin son Wa'azi ko zama da mutanen kirki.

30. Yawan jin tsoron Rukuya ko masu yinta.

Allahu Ta'ala A'alam

Zaku Iya Samun Magungunan jinyan da s**a shafi matsalar Junnu da Sihiri dss.

Daru-Shifa Prophetic and Herbal Medicine Store kawo Kaduna Whatsapp 08037624598

29/05/2025

Maganin Ciwon Hanta Mai Tara Ruwa don Allah Yan'uwa Muyi Kokarin Share domin Al'umma su amfana

29/05/2025

Watch, follow, and discover more trending content.

YANDA ZAKU MAGANCE MATSALAR CIWON KUNNE CIKIN SAUKI DA YARDAR ALLAHDAGA MURTALA KAWO CEO/DARU-SHIFA PROPHETIC AND HERBAL...
28/05/2025

YANDA ZAKU MAGANCE MATSALAR CIWON KUNNE CIKIN SAUKI DA YARDAR ALLAH

DAGA MURTALA KAWO CEO/DARU-SHIFA PROPHETIC AND HERBAL MEDICINE STORE KAWO, KADUNA 08037624598

Shi ciwon kunne Yana daga cikin Ciwuka da suke rikitar da rayuwar Dan'adam domin danganrakar kunnuwa da kwakwalwa yanda ita jijiyar da ake Kira da suna jijiya ji zance (عصبي السمعي) tana kamuwa da ciwon kumburi don haka sai a samu ta rikitar da mutum Sabo da ita jijiyar tana cikin tsagigin kunne na karshe ne wato , (الا زن الداخلي) Kuma ita ce jijiyar dake daukar zantuka daga yankin karshen kunne zuwa kwakwalwa.
Ga ta yanda zaku Gane alamomin kamur jijiyar da cuta Kamar haka:

1. Jin Kara a cikin kunne

2. Ciwon Kai Mai tsanani sabo da alakar jijiyar da kwakwalwa.

3. Zubar hawaye daga idanuwa.

4. Jiri

5. Makalewar wuya da daurewar kafada

DSS.

Yanda zaku Magance matsalar ciwon shine Kamar haka:

A samu man tafarnuwa tare da man albasa da man zaitun dukkansu na misra wato الحواج a hadasu waje Daya a dinga digawa a cikin kunnen bayan andiga sai a toshe da audiga Mai kyau.

Haka za'ayi har a samu cikakken Lafiya da Yardar Allah.

Allah yasa mudace ameeen.

Ayi share domin Al'umma su amfana.

25/05/2025

Addu'a Mai muhimmanci sosai

Powder Domin Tsaftace Hakora Suyi Haske Sosai.
25/05/2025

Powder Domin Tsaftace Hakora Suyi Haske Sosai.

Address

Masanawa Road, Kawo, Kaduna
Kaduna
800283

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daru Shifa Islamic and Herbal Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram