KIWON Lafiya A Hausance

KIWON Lafiya A Hausance Muna kawo muku ilimin lafiya cikin harshen Hausa.
(1)

A nan za ku koyi:
✔️ Alamomin cututtuka da yadda ake magance su
✔️ Shawarwarin kariya da magani
✔️ Hanyoyin kula da lafiya cikin sauƙi

Gyembon Baki Mai Tsananin Zafi Da Ke Hana Cin Abinci? Ga Abin da Ya Kamata Ka Yi Nan Take 👇
13/04/2026

Gyembon Baki Mai Tsananin Zafi Da Ke Hana Cin Abinci?

Ga Abin da Ya Kamata Ka Yi Nan Take
👇

Ka Daina Raina Gurji — Ga Abubuwa 10 Masu Mamaki da Yake Yi wa Jiki!👇
13/04/2026

Ka Daina Raina Gurji — Ga Abubuwa 10 Masu Mamaki da Yake Yi wa Jiki!
👇

13/04/2026

Finally ga Sabin 400k

Ina Yan gayu ga naku😂
13/04/2026

Ina Yan gayu ga naku😂

💊 Magunguna 6 da Illolin su na yau da kullum (ba lallai su zama hatsari ba)Kuduba comment section 👇
13/04/2026

💊 Magunguna 6 da Illolin su na yau da kullum (ba lallai su zama hatsari ba)
Kuduba comment section 👇

13/04/2026

Ga Alamomin da Za Su Nuna Lafiyayyen Namiji

👇

ABINDA YA KAMATA AYI IDAN YARO YASHA GUBA.1)A nutsu2) kawar da gubar3) wankewa yaro baki da ruwa kawai.4) A gaggauta kai...
13/04/2026

ABINDA YA KAMATA AYI IDAN YARO YASHA GUBA.
1)A nutsu
2) kawar da gubar
3) wankewa yaro baki da ruwa kawai.
4) A gaggauta kai yaro asibiti.

RUWA yana taimakawa wajen tsinka guba tare da rage mata karfi da kaifi da illa ga baki da ciki.
Ana bayar da shi ne kawai idan mutum ya cika sharuda guda UKU:
1) Idan yaro bai galabaita ba
2) Idan baya jin ko yin amai
3) Idan yana cikin haiyacinsa.

Idan akwai dayan abubuwan nan to ko ruwa ba'a bayarwa, domin akwai yiwuwar yaron yayi amai, aman kuma ya koma huhu ya bada matsalar ASPIRATION PNEUMONITIS wanda hakan zai iya jawo asarar rai cikin gaggawa.

A GUJI saka yatsa a bakin yaro don kakaro amai, a guji bada wani abu komadara ko mai ko kwai ko gishiri ko maganin asibiti ko na gargajiya.

Don haka aje asibiti anan ne ake da kwararru da kayan aikin da ake bukata.
Za'a iya saka robar hanchi a zuke hatta gubar da take ciki ta hanyar (gastric decompression) a wanke cikin ta hanyar (gastric lavage) idan akwai bukata, a zuke abinda yabi hanyar numfashi da baki (SUCTION). Za'a iya bada iska idan da bukata da sauran taimakon numfashi da kulawar gaggawa
Za'a iya rubuta gwaji da bada ANTIDOTE don karya gubar idan ta bi jiki da sauransu gwargwadon bukatar pt.
Duk waddannan a asibiti ake yin su ba a gida ba.

LAFIYA ARZIKI CE. A KAWARDA DUKKAN ABU ME ILLA DAGA INDA HANNUN YARA ZAI IYA KAIWA

Naga Mata Dayawa suna yawan tambaya ta akan wannan Maganin Dynewell kokuma nace super appetite, toh kusani Yana haifarda...
13/04/2026

Naga Mata Dayawa suna yawan tambaya ta akan wannan Maganin Dynewell kokuma nace super appetite, toh kusani Yana haifarda Ciwon hauka..............

Wannan maganin Dynewell da mutane ke sha domin suyi kiba yanada matuƙar haɗari....
Bawai kibar gaske yake saka muku ba, yana kawo hepatotoxicity wato yana lalata muku hanta ne a hankali cikin sauki, yana kuma iya rikita sinadaran jikin mace hormones kenan, shiyasa kina daina Sha Zaki rame........
Yawancin matan da suke amfani da shi suna ƙarewa ne da matsalar rashin daidaiton period, kumburin ciki, ko ma matsalar rashin haihuwa daga baya, wannan kumburin da kukeyi Kuna ganin kiba ce toh hantar kuce take kumbura jikin ku, hajiya dole fa hanta ta lalace indai ana Sha.......

Kuma Yana rikita muku ƙwaƙwalwa, saboda sedating antihistamine ne, Yana kawo rashin Aikin ƙwaƙwalwa shiyasa masu Shan dynewell basa gane komai......😂😂 Sannan za suke fama da matsalar rashin tunani, wasu daga cikinsu suna daina Sha har kuka sukeyi su kadai acikin daki, kunga kuwa alamun hauka ai sun tabbata .......

Kusani da maza masu Shan sedative syrup musamman na tari domin ya bugar dasu suyi bacci da Masu Shan dynewell Duk jirgi dayane suke, bambamci kawai manufar ce ita Dan tayi kiba shikuma Dan yayi chajiiiii .........

Pharm Muhammad Sidi Ibrahim — in Kano.

13/04/2026

Kyautar Dubu 10k ga mai rabo A Shiga cikin group namu link a comment section👇

🛑 Me Ya Sa k**e Ganin Alamun "Fitar Kwai" Amma Ciki Ya Ƙi Shiga? 🧐Ga dalilin 👇
13/04/2026

🛑 Me Ya Sa k**e Ganin Alamun "Fitar Kwai" Amma Ciki Ya Ƙi Shiga? 🧐
Ga dalilin 👇

Buɗe gashin kai, da barin wuya a buɗe, da sanya kaya masu shara-shara waɗanda ake iya hango fatar mutum daga waje, da sa...
13/04/2026

Buɗe gashin kai, da barin wuya a buɗe, da sanya kaya masu shara-shara waɗanda ake iya hango fatar mutum daga waje, da sanya kaya masu ɗame jiki, waɗanda suke fitar da shape ɗin jikin, da sanya material mai santsi wanda idan iska ta kaɗa sai ya fitar da surar jiki, da sanya kayan da s**a keɓanci maza zalla, da ƙarin gashi, da sanya wig, da ciko, da bleaching, duka haramun ne, suna jawo tsinuwa da fushin Allah Maɗaukakin Sarki.
Allah Ya ce:
"وَلَا تَبَرَّجْنَ تَبَرُّجَ الْجَاهِلِيَّةِ الْأُولَىٰ ۖ "...
- Isa Sadi

13/04/2026

Me ke kawo baron ciki? Part 13

Address

Kano

Telephone

+2348130417345

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KIWON Lafiya A Hausance posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to KIWON Lafiya A Hausance:

Share