12/11/2023
Kwanci tashi ba wuya
Ya'u cikin ikon Allah 'ya ga daya daga cikin shugabannin wannan ungiya mai albarka wato Basiru A Dan Asabe ta cika shekara guda a duniya muna Addu'ar Allah ubangiji yaraya mana ita bisa tafarki Annabi Muhammad (SAW) Allah ya albarkaci rayuwarta.