Maijalalaini Islamic chamest

Maijalalaini Islamic chamest maijalalaini islamic medicine 08137482786 muna kano kofar ruwa tashar kuka
(1)

Maganin matsalolin jiki da mara Kamar sanyi basir da hawan jini.A samu Albasa karama tafarnuwa Lemon tsami a yayyanka su...
02/11/2025

Maganin matsalolin jiki da mara Kamar sanyi basir da hawan jini.

A samu Albasa karama tafarnuwa Lemon tsami a yayyanka su a dafa da ruwa kofi 3 bayan an sauke yasha iska a saka zuma a ciki ana sha kofi daya safe yamma da dare.

Zaai haka kullum na tsawon sati 2 insha'Allah duk abinda ya dangance wadan nan matsalolin zaa samu waraka sannan hadin yana wanke mara da mataccen maniy yana kara lafiyar gaba da maniy..

Wallahu a'alam.

Maijalalaini Islamic chamest 08137482786

Domin shiga WhatsApp channel namu ga link https://whatsapp.com/channel/0029VaAuHrY9hXFFqe2iMd3w

Abin sadaqa ayiwa annabi sallallahu Alaihi wasallam salati

MAGANIN SANYI KOWANNE IRI INFECTION DA COLD MAZA DA MATA.Da dan uwan ku (Dr) Maijalalaini 08137482786Yan uwa da dama sun...
02/11/2025

MAGANIN SANYI KOWANNE IRI INFECTION DA COLD MAZA DA MATA.

Da dan uwan ku (Dr) Maijalalaini 08137482786

Yan uwa da dama suna fama da wadan nan matsaloli na sanyin mara dana jiki,ayi ta magani amma baa samun waraka,to ga wata fa'ida mai sauki da aiki da ikon Allah.

Kadan Daga Alamomin sanyi na Infection;

1. Fitar kuraje a gaba
2.Ciwon mara
3. Zafin Fitsari
4. Jin zafi a gaba
5. Rikicin Al'ada a mata
6. Ganin farin ruwa farkon fitsari
7. Daukewar shaawa
8. Kankancewar gaba
9. Saurin kawowa.

ABUBUWAN DA ZAA NEMA;

1. Garin Tafarnuwa
2. Garin Kanunfari

YADDA ZAA HADA;

Da farko zaa samu garin Tafarnuwa mai kyau kamar chokali 7 sai a samu kanunfari a daka shi a debi chokali guda 3 a hade su waje daya,zaa rika zuba karakin chokali (Teaspoon) a madarar shanu ko a nono ana sha sau 2 a rana na sati 2 Insha Allah ana dacewa.

Mace wacce take da Aure zasu dha tare da Mijin ta,haka idan kana da mata fiye da daya duka zasu sha tare,sannan baa saduwa sai bayan an gama shan maganin.

Wallahu a'alam.

Maijalalaini Islamic chamest 08137482786

Domin shiga WhatsApp channel namu ga link https://whatsapp.com/channel/0029VaAuHrY9hXFFqe2iMd3w

Abin sadaqa ayiwa annabi sallallahu Alaihi wasallam salati

02/11/2025

Ka huta da shan magunguna karfin maza indai kasan sirrin wannan ingantaccen maganin

02/11/2025

Bari na bude posting dina da Lailaha Illallah Muhammadur Rasulullah 🥰
Sallallahu Alaihi wasallam

01/11/2025

Sirrin shine zaa samu Nescafé karanin chokali zaa hada da zuma kadan da man zaitun a kwaba ana shafawa a inda ake bukata bayan minti 10 a wanke sau 1 a rana sati guda ya isa.

Kuyi following Maijalalaini Islamic medicine don samun sirrukan gyaran jiki

01/11/2025

Ga yadda Zaka hada maganin da zai karawa gaban ka girma tsawo da kauri

Wannan hasin na Rage Tumbi Shi Kuma da Albasa ake yin sa bashi da wahala amma yana aiki sosai kamar Asiri😱Idan kuna buka...
01/11/2025

Wannan hasin na Rage Tumbi Shi Kuma da Albasa ake yin sa bashi da wahala amma yana aiki sosai kamar Asiri😱

Idan kuna bukata kuyi following Maijalalaini Islamic chamest kuyi comment da Done.

Wannan ance wata Bazawara ce Gurguwa take Neman minjin aure😍Koda na duba sosai sai naga ace AI ce🤣
01/11/2025

Wannan ance wata Bazawara ce Gurguwa take Neman minjin aure😍

Koda na duba sosai sai naga ace AI ce🤣

01/11/2025

Hadi da yake cire Faso da kaushin kafa a cikin sauki

Ina masu bukatar rage tumbi a cikin sauki? Koda yake Naga yanzu kiba ake so ba rage kiba ba amma idan akwai masu bukata ...
01/11/2025

Ina masu bukatar rage tumbi a cikin sauki?

Koda yake Naga yanzu kiba ake so ba rage kiba ba amma idan akwai masu bukata ku duba comment.

Kuyi following Maijalalaini Islamic chamest

Masu bukatar Breast capsules masu kyau ga wannan😍🥰08137482786
01/11/2025

Masu bukatar Breast capsules masu kyau ga wannan😍🥰

08137482786

Masu fama da karancin maniy ko rashin shaawa da rashin haihuwa ga magani da yardar Allah.Ayaba Tafarnuwa DabinoMadaraZaa...
01/11/2025

Masu fama da karancin maniy ko rashin shaawa da rashin haihuwa ga magani da yardar Allah.

Ayaba
Tafarnuwa
Dabino
Madara

Zaa hada a marakade da madara karamin kofi ana sha kullum sau 1 na kwana 10.

Maijalalaini Islamic chamest

Address

Kofar Ruwa Tashar Kuka
Kano
270001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maijalalaini Islamic chamest posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Maijalalaini Islamic chamest:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram