Chinese herbal medicine

Chinese herbal medicine BUSINESS OPPORTUNITY. GHT (Good Health Treatment) Healthcare Industry is a network marketing company.

GHT Products are natural herbal health supplements certified by NAFDAC and they are marketed unde

Kina daga cikin matan da family planning ya musu illa sun daina amma batun ciki Shiru ki kwantar da hankalin ki ga makar...
17/03/2023

Kina daga cikin matan da family planning ya musu illa sun daina amma batun ciki Shiru ki kwantar da hankalin ki ga makarin illar planning wato FEMALE CARE

Yana aiki ne completely akan Uterus wato mahaifar Mace

Ina mata da suke fama da matsala na infection na PID wato pelvic inflammatory disease ๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข๐Ÿ˜ข
๐Ÿ™†โ€โ™€๏ธ infection ne Wanda yake hana mace daukan ciki๐Ÿ˜ฃ๐Ÿ˜ฃ๐Ÿ˜ฃ

๐Ÿ™†โ€โ™€๏ธ idan ta samu ciki yana yawan zubar da cikin wato yawan bari๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

๐Ÿ™†โ€โ™€๏ธyana taba kwai na haihuwan ta

๐Ÿ™†โ€โ™€๏ธkuma cuta ne da ake dauka ta hanyar infection da ake samu ta saduwa๐Ÿ˜’๐Ÿ˜’๐Ÿ˜’

๐Ÿ˜ฃ๐Ÿ˜ฃ kuma yana busar da mace yana dauke mata ni'ima

๐Ÿ™†โ€โ™€๏ธ yana sa mace ta rinka zubar da wani ruwa me wari.

๐Ÿ™†โ€โ™€๏ธ jin zafi lokaci saduwa,yawan zuban jini lokacin al'ada.

albishirinki yar uwa domin GHT tazo miki da Herbal medicine da tea Wanda zai war kar miki da ciwon ki na har abada insha Allah.

Wanda ake masa lakabi da suna FEMALE CARE DA CONSTIFREE TEA. Duk Wanda yake da bukata zai iya tuntuba na ta 08149419406 domin ya samu nashi

Muna kano muna tura maganinmu duk fadin Nigeria cikin aminci insha Allah

GYARA AURE *Kana saurin inzali lokacin jima'i. *baka iya kai mintuna ashirin akan iyali. *Kana fama da karancin maniyi (...
15/08/2022

GYARA AURE
*Kana saurin inzali lokacin jima'i.
*baka iya kai mintuna ashirin akan iyali.
*Kana fama da karancin maniyi (S***m).
*Baka iya kai zagaye na biyu lokaci guda.
*Kana Fama da kankancewan gaba.
Gwada wannan maganin kaga fada da cikawa Tuntubeni domin karin bayani 08149419406

DO YOU REALLY KNOW MORE ABOUT LOW CALCIUM LEVELS ( HYPOCALCAEMIA ) IS ONE OF THE MAJOR LEADING CAUSES OF MATERNAL DEATHS...
22/07/2022

DO YOU REALLY KNOW MORE ABOUT LOW CALCIUM LEVELS ( HYPOCALCAEMIA ) IS ONE OF THE MAJOR LEADING CAUSES OF MATERNAL DEATHS AND OTHER MATERNAL COMPLICATIONS IN OUR SOCIETIES ?

Looking at how maternal complications and death are becoming worrysome and somehow critical in our societies, more especially Northern part of Nigeria.

I therefore, vividly look at major underlying causes of such complications and the onset maternal deaths. Which based on my findings I discovered that low calcium level in the blood/body( Hypocalcaemia ) is one of the most complicated condition leading more to maternal death and other lives threatening conditions to our preganant mothers.
Which in every 10 maternal complications 6 of which were hypocalcaemia. And in every 10 maternal deaths 5-6 of it were as result of hypocalcaemia.

The reader might need to know more or little about calcium and its associated functions in the human body.

*What a calcium mean;
A calcium is the most importance minerals to the human body. It helps form and maintain healthy teeth and bones. A proper level of calcium in the body over a lifetime can help prevent oesteoporosis ( fragile bone ). Calcium help our body with building strong bones and teeth.
Therefore, looking at the above definition we can understand how important calcium is in our body.

*What Causes hypocalcaemia in the body;
There are many conditions, illiness and diseases that could lead to low calcium level in our body among which are:
1. Malnutrition
2. Vitamin D in addequacy or Vitamin D resistance.
3. Kidney disease
4. hypo/hyper magnesium in the blood
5. critical illiness
6. citrated blood transfusion/infusion of phosphate.
7. Some drugs ( high dose of intravenous biphosphonate
8. hypoparathyroidism
9. burns
10. sepsis. etc

*Physiologically, the most common cause of hypocalcaemia is hypoparathyroidism, which occurs when the body secrets a less than average amount of parathyroid hormone. Hence, low PH lead to low calcium levels in our b

SHIN KO KUNADA MASANIYA AKAN MENENE HAUHAWAR URIC ACID ( HYPERURICEMIA ), ILLOLINSA DA HANYOYIN TSARI DAGA GARESHI?  Bay...
17/07/2022

SHIN KO KUNADA MASANIYA AKAN MENENE HAUHAWAR URIC ACID ( HYPERURICEMIA ), ILLOLINSA DA HANYOYIN TSARI DAGA GARESHI?

Bayan dogon nazari da bincike, nazabi yau dai na D'an taba layina kuma sabanin rubutun siyasa dana saba kawowa wannan kafa. Hakan yasa nayi yunkurin fidda ma'anar hauhawar sinadarin Uric acid ( Hyperuricemia ), da Alamomin ciwon da kuma yadda ake gane shi da harshen Hausawa domin ilimantuwa ga y'an uwa na Hausawa duba da yadda ciwon yake kara samun mutane, musamman masu matsakaitan shekaru da dattijai.

Uric Acid, kamar yadda yazo a ilimin kimiyya wani sinadarine dake samar da sinadarin ayons da gishiri Wanda akesamunsa sakamakon narkar da wani sinadari mai suna " Purine ". Shi Uric Acid baya daga cikin abubuwan da jiki yake bukata yayi yawa, hasalima shi din yana daga cikin abubuwan da jiki baya bukata ( Waste products ). Dan haka hauhawarsa acikin jiki kan iya haifarwa jikin matsaloli waddanda kan iya tabawa mutum lafiyarsa. Musamman idan kodar mutum bata iya cireshi ba alokacin da take aikinta na tace - tace.

Yanada kyau musani fama da ciwon mahaษ—ar gwiwa, na iya zama alamar yawan uric acid a jikinka, dukda bayan wannan akwai sauran alamomi da nuni da mutum na daf da kamuwa kokuma ya kamu da ciwon hauhawar sinadarin uric acid.
Daga alamomin ciwon na uric acid, a wasu lokutan ciwon baya nuna alamun bayyanarsa harsai idan ya kasance yakai wani matsayi. kokuma ya daษ—e ba tare da magani ba, wanda zai iya haifar da matsalar koda.

Akwai Alamomin gout ( ciwon gabbai ) masu alaฦ™a da haษ“akar sinadarin uric acid waddanda s**a haษ—a da:
1. Zafin jiki musamman bangaran da yake da matsala.
2. Ciwo da kumburi a cikin gidajen abinci.
3. Jin zafi a cikin ma haษ—ar gwiwa lokacin da aka taษ“a shi.
4. Canji a cikin launi na fata a kusa da mahaษ—ar gwiwa.
5. Alamomin duwatsun koda masu alaฦ™a da yawan uric acid *Alamomin duwatsun koda da s**an bayyana saboda yawan sinadarin uric acid sun hada da:
6. Ciwon baya.
7. Ciwon gefen jiki
8. Bukatar yin

15/07/2022
GHT GIDAN KUDI๐Ÿ—ฃ๐Ÿ—ฃ๐Ÿ—ฃ๐Ÿ—ฃ๐Ÿ—ฃ๐Ÿ—ฃ kuna Ina ga hanyar samun kudi maza da Mata ๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐ŸปShin kinsan kina da damar shiga GHT company da k...
04/07/2022

GHT GIDAN KUDI๐Ÿ—ฃ๐Ÿ—ฃ๐Ÿ—ฃ๐Ÿ—ฃ๐Ÿ—ฃ๐Ÿ—ฃ kuna Ina ga hanyar samun kudi maza da Mata ๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐ŸปShin kinsan kina da damar shiga GHT company da kudinki kalilan Wanda Zaki iya kyauta dashi wanan jarin kine wanda Zaki kafa kanki da yaranki GHT company shine ya kamata ko wace mace tayi rijister dashi zata samu alkairi sosai kuma Zaki samu kyautan blender,TV plasma,kettle, Generator,kudi,futa kasan waje,mota,gida har da karatu zuwa kasar waje๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒda dama a cikin arziki GHT da 4,500 dinki Zaki shiga harkar da Zaki ji dadin ta sosai kuma ki amfani da kayansu wajan nunawa Yan uwa kawaye yadda kayan mu yake aikinsa mazร  ki garzayo da 4,500 dinki ki Shiga wannan Sanaa a dama dake

*Kadan daga bayanin bonus na GHT*

โœ…idan kikayi register mutum 1(daya) GHT zata biyaki 16,500

โœ…idan kikayi register mutum biyu za'a biyaki 33k

โœ…idan nakasan ki s**ayi register mutum daya za biyaki 10,000

โœ…idan nakasan,nakasan ki s**ayi register zakisamu 8,000 a ko wani mutum.

Wanan Kadan daga cikin alfanun da zaki samu da 4,500 kenan.

Ko kinsan zaki iya samun millions of naira a watanni da company GHT๐Ÿ˜ฑ

โœ๐Ÿปidan bakison kawo mutane,zaki siya kaya a sari ki siyar,kiyi ribar.๐Ÿ˜ƒ

Duk maso rijister yayi Mani magana sai ayi processing Masa yin Registration
08149419406

Barkn mu da safiya. Duk me shaawar shiga wannan kamfani mai albarka domin harkar lafiya dakma kasuwanci da yin rijista d...
20/06/2022

Barkn mu da safiya.
Duk me shaawar shiga wannan kamfani mai albarka domin harkar lafiya dakma kasuwanci da yin rijista da kamfani, yan iya ajiye mana numbanshi zamh kirashi domin tattauna dashi

If you like to join ght company for health an and business matter, you can drop your number, we will call you and discuss about

GHT THE BEST

19/06/2022
For hypertension and heartcare solution
12/06/2022

For hypertension and heartcare solution

Common factors leading  to female infertility  age hormonal imbalance  problem with ovulation obesity problem with fallo...
06/06/2022

Common factors leading to female infertility
age hormonal imbalance problem with ovulation obesity problem with fallopian tubes problem with egg number abnormal menstrual cycle being underweight low body fat due to excessive exercise uterine fibroid tumors auto immune disorder
Polycystic ovarian syndrome ETC

SOLUTION

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Ght female care + longzit
Have it for your wife
Your sister
Your relatives

Address

Yankaba Round About, Ringroad Behind Aa Rano Filling Station
Kano

Telephone

+2348149419406

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Chinese herbal medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Chinese herbal medicine:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram