Sabara100

Sabara100 Kwarerren me maganin gargajiya a Jihar Kano 08035795703

03/10/2025

Ciwon Suger Diabetes ga mafita. Ataimakemu da like da share don Allah

01/09/2025
12/08/2025

Istimna'i, na lalata al'aura kwakwalwa da sassan jikin mu. ma********on and it's eight disorders

24/07/2025

Kokasan barnar da Basir yakewa jikinka

15/07/2025

Ga mafita ga masu fama da ciwon Suga Diabetes Dr Manladan

11/07/2025

Ko kunsan Istimna'i ma********on na iya lalata al'aurar ku na har'abada, kunsan yana iya haddasa matsalar kwakwalwa da ciwon Damuwa dama wasu cututtuka?. Do u know Ma********on can destroyed ur Ge***al organ, and it can course Anxiety and Depression? it can course alot of disorders just contact 08035795703

11/07/2025
Sabon bincike anfanin Goga masu Dr Manladan
03/07/2025

Sabon bincike anfanin Goga masu Dr Manladan

Sabon bincike anfanin Dabino ga lafiya Dr manladan
02/07/2025

Sabon bincike anfanin Dabino ga lafiya Dr manladan

Wannan Shine Cucomber  dashi da Gurji 'yan rukuni ne  kamar yadda muka sani yana cikin Vegetables kuma abincine da akeci...
02/07/2025

Wannan Shine Cucomber dashi da Gurji 'yan rukuni ne kamar yadda muka sani yana cikin Vegetables kuma abincine da akeci yau da gobe a gefe guda kuma Magani.
Dalilan dake maidashi magani sune tsarin bincike na phyto chemical angano tana dauke da
anti Oxident, anti inflamation, anti microbial
Alkaloids, Saponins, Glycosides, terpenoids, Tannins, Steroids, Flavonoids, Carotenoids, Resins.
wadanna sune hujja kuma dalilan da s**a maidashi magani, saidai cikin hikima ake karkata tsiro ya zama magani a madadin abinci
bari muji wadanne matsaloli yake magancewa
1) Rashin haihuwa
2) Fata
3) Basir
4) Gashi
5) Lankarwa
6) Diabetes
7) Hypertension
8) Samun kyakykyawan Barci da sauransu
Dr Manladan 08035795703 pls like Share

Anfanin Cucomber Dr Mamlsdan
01/07/2025

Anfanin Cucomber Dr Mamlsdan

Address

Kofar Waika Opposite Gidan Man Abunasty
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabara100 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram