Farin jakada mai maganin gargajiya

Farin jakada mai maganin gargajiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Farin jakada mai maganin gargajiya, Medical and health, Zawaciki unguwar yamma, Kano.

Assalamu alaikum Jama'a Barka da warhaka, mubude wannan shafi domin taimawa yan uwa masu cu tittika daban daban, Kamar su ciwon Basir zafin jiki ciwon sugar diabetes hawan jini Karin Ni'ima gamata kzo

MAGANIN IS'TIMNA'I WASA DA AL'AURA****************************************08031135091 KIRA CALL08024484589 WHATSAPP TELE...
31/07/2025

MAGANIN IS'TIMNA'I WASA DA AL'AURA
****************************************
08031135091 KIRA CALL
08024484589 WHATSAPP TELEGRAM

Dayawa Matasa Maza da Mata Suna Yawan Tambayar Fatawa A wajen Malamai Cewa Suna da Matsanan ciyar sha'awa,

Hakan Tasa Suna aikata Is'timna'i Wasa da Al'aura Don Basason yin Zina, Bayan Itama zinane, Du Maiyi Matukar Baitubaba Yamutu Akwai bone Atare dashi,

Maganin Is'timna'i

1 Yawaita Azumi
2 Shan Lemon tsami Lokaci Lokaci 🍋
3 Shan kanwa Lokaci Lokaci
4 kauracewa kallon Photunan Batsa
5 kaucewa shafuka Masu Nuna tsaraici
6 Kauracewa kallon Mace Irin Na sha'awa, kidaina Kallon Na Miji kallo Irin Na sha'awa,
7 Ka/ki cire Rai da son kwanciya da Mace ko Na Miji,
8 Kada ka/ki kadaita kaikadai Adaki
Ba Abin da kake,
9 Yanwan Al'azkar
10 Kudurcewa Arai Bazakaci Amanar Allah ba, Bazaka ketare Iyakaba,
11 karanta Alqur'an Mai Girma
12 Samarwa kanka Aikin da zaka/ki shagalta dashi,

MATSALAR DA IS'TIMNA'I YAKE HAIFAWA AJIKI,

1 Yawan Mantuwa
2 Kunci da Damuwa
3 Faduwar Gaba
4 kankancewar Gaba
5 karancin Ibada
6 Cutar kwakwalwa
7 Tsinkewar Maniyyi
8 zubewar Ciki
9 Hana daukar Ciki
10 Ciwon Sanyi
11 Kaikayin Gaba Maza da Mata
12 Feshin kuraje Agaba
13 Fitar da Farin Ruwa Agaba
14 Jin zafi Yayin Saduwa
15 karancin sha'awa
16 Daukewar Ni'ima
17 Saurin Inzali
18 Gaza Gamsar da Miji ko Mata
19 Saurin Fushi da Yawan Firgita

Dai Sauransu Ajjaraba Wannan Magani In Sha Allah Za'a Samu Waraka daga Cututtukan da Istimna'i Yake Haifarwa Ajikin ɗan Adam,

Daga Taskar Dr Sani Jibril Umar (Farin Jakada) Mai Maganin Gargajiya

08031135091 kira call
08024484589 WhatsApp/Telegram

@everyone

MAGANIN CIWON HANTA  SADIDAN, HEPATITIS CLEANSER**************************************08031135091 KIRA/CALL08024484589:W...
24/07/2025

MAGANIN CIWON HANTA SADIDAN, HEPATITIS CLEANSER
**************************************
08031135091 KIRA/CALL
08024484589:WHATSAPP/TELEGRAM

ALAMOMIN CIWON HANTA

1 Yawan Kasala
2 Yawan Zabbi/ Da Ciwon kai
3 Yawan Tashin Zuciya
4 Yawan Ciwon Ciki Bangare Guda
5 Canzawar Launin Fitsari Rawaya/ ja
6 Canzawar Gayaɗi Zuwa Kore ko Rawaya
7 Ciwon Gabobi
8 Jin Gaijiya Batare Da kayi Aiki ba
9 Yawan Hararwa

Dadai Sauransu

Ajjaraba Wannan Magani Insha Allah Za'a Samu Waraka Daga Wannan Cuta,

Wannan Hadin Magani Yana Taimakawa Tare Da Magance Cutar Hanta, Yana wanke Duk Wata Cuta Ko Lalura da Ciwon Hanta ke Haifarwa Ajikin ɗan Adam, Yana Tace duk Wani Datti dake Tattare da Hanta, Insha Allah, Don Neman Karin Bayani kira Dr.Sani Jibril Umar (Farin Jakada) Mai Maganin Gargajiya Akan-----------
(08031135091) ko WhatsApp Akan (08024484589) ko kaziyaceshi

A Garin Kano U/Unguwar Zawaciki Layin Primary Kano State Kumbotso L.g, Muna Aika Magani duk Garin dakake Insha Allahu, Bissalam


KIDNEY STONES CLEANSERMAGANIN CIWON QODA SAHIHI**************************************Kira+234-8031135091Whatsapp And Tel...
24/07/2025

KIDNEY STONES CLEANSER
MAGANIN CIWON QODA SAHIHI
**************************************
Kira+234-8031135091
Whatsapp And Telegram------
+234-8024484589

ALAMOMIN CIWON QODA
1 Yawan Zabbi
2 Fitsarin Jini
3 Sirkawar Fitsari
4 Yawan Jin Hajiya
5 Ciwon Baya
6 Yawan Ciwon Ciki
7 Yawan Amai
8 Tashin Zuciya
9 Taruwar Ruwa
10 Taruwar Tsakuwa
Dadai Sauransu,
Wannan Magani, Yana Taimakawa Wajen Kawar Tare Da Magance kowacce Irin Cuta Ko Lalura da Ciwon Qoda Yake Haifarwa Ajikin ɗan Adam, Don Neman ƙarin Bayani, Sai A Ziyarcemu Anan Garin Kano U/zawaciki Layin Primary Daidai Bakin Ruwa, Ko Akira 08031135091 ko Whatsapp And Telegram Akan 08024484589, Muna Tura Sakon Magani du Inda Ake Bukata Afadin kasa da kewaye In Sha Allah,
Daga Taskar Sani Jibril Umar Farin Jakada Mai Maganin Gargajiya

MAGANIN SANYI SADIDAN INFECTION REMOVAL************************************************08031135091 KIRA CALL08024484589 ...
24/07/2025

MAGANIN SANYI SADIDAN INFECTION REMOVAL
************************************************
08031135091 KIRA CALL
08024484589 WHATSAPP TELEGRAM

WANNAN HADIN MAGANI YANA KAWAR TARE DA MAGANCE KOWACE IRIN CUTA KO LALURA DA TASHAFI SANYI INSHA ALLAH,

ALAMOMIN CIWON SANYI GA MATA

1 Warin Gaba
2 Fitar da Ruwa Maiwari Agaba
3 Feshin kuraje Agaba
4 Kaikayin Gaba
5 Daukewar sha'awa
6 Jin zafi Yayin Saduwa
7 Daukewar Ni'ima
8 Fitar Farin Ruwa Agaba
9 kasa Gamsar da Miji
10 zubewar Ciki
11 Bushewar Gaba
12 Hana Daukar Ciki
13 Rashin Jin Tabi
14 Tsinkewar Ruwan Maniyyi
15 Kaikayin Gaba
Dadai Sauransu,

ALAMOMIN CIWON SANYI GA MAZA
SUNE KAMAR HAKA

1 Kaikayin Gaba
2 kankancewar Gaba
3 Saurin Inzali/kawowa da wuri
4 Rashin Jindadi Yayin Saduwa
5 Tsinkewar Ruwan Maniyyi
6 Daukewar sha'awa
7 Zafin Fitsari ko kaji kamar Anatsikarin Ganka
8 Fitar da Wani Abu Kamar zare Agaba
9 kasa Gamsar da Iyali
10 Tsagewar Gaba
11 Melewar Fatar Gaba
12 Rashin Jindadi Dadi Yayin Saduwa
Dadai Sauransu Ajarraba wannan zaitamaka wajen kawar Tare da Magance Duk Wata Cuta da Tashafi Jikin Dan Adam, Insha Allah,

Don Neman Karin Bayani Kira call (Dr Sani Jibril Umar) (Farin Jakada) Mai Maganin Gargajiya Akan 08031135091 ko WhatsApp Telegram akan 08024484589

Address

Zawaciki Unguwar Yamma
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Farin jakada mai maganin gargajiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Farin jakada mai maganin gargajiya:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram