21/08/2025
A Ungogo LG RT Hon Sani Wakili ba gazawa yayi ba wallahi yana sane da dukkan abinda yake faruwa a ko wane yanki wani lokacin mune Bama yiwa kammu adalci meyasa Bama Iya banbance aikin rep da chairman da governor ba kowane abu bane ya zama nauyi akansa wani aikin yafi karfin sa sai dai gwamna akwai abunda ba haushe yake cewa idan dambu yayi yawa baya jin maiđź™…
Gwamnatin baya barnar da tayi a ungogo wlh tallahi shekara biyu tayi kaÉ—an a magance ta zagi da cin mutumci yanzu ba namu bane sakon mu Yakamata ace muna turawa Har Allah yasa ya dauki mataki akan damuwar Al'umma
Kirana zuwa ga matasa na yankin ungogo da minjibir dan Allah lokaci yayi da zamu ajiye batun bangaran ci mu ajiye adawa kuzo muyi tinani yazayi a asamu ci gaba a yankunan mu
Allah Ubangiji ya shiga lamarin wakili Allah yaba shi ikon sauke nauyin da yake kansa
✍️ Abdurrahman Ahmad T Jibo GE: Wakili Reporters Ungg/Mnjb
Wakilin Alheri
Musa Ibraheem Galadima