Sayyada Aisha Mai daira

  • Home
  • Sayyada Aisha Mai daira

Sayyada Aisha Mai daira Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sayyada Aisha Mai daira, Medical and health, Kano kaduna Zaria, .

Bismillah: manyan mata nace kuna ina kufito kuyi gyaran ciki da waje da kayan company sayyada Aisha me da'ira, daya tilo...
01/12/2025

Bismillah: manyan mata nace kuna ina kufito kuyi gyaran ciki da waje da kayan company sayyada Aisha me da'ira, daya tilo da babu irinsa, domin kuwa kayane ingatattu da aka sarrafasu da sirruka da ayoyin *alqur'ani* domin samun dukkan biyan buqata ga wanda yayi amfani dashi, sannan wani abin birgewa duk wanda yayi amfani dashi yana samun biyan buqata 💯✅ ina matan aure: kuzo ku sayi kayanmu domin gyaran ciki da waje, 👉
*kina fama da matsalar miji ko dangin miji, kina fama da sanyi ko bushewar gaba, kina fama da daukewar sha'awa ko rashin dandano, kina fama da budewa kin saki hanya ta bude, ko kina fama da marowacin miji ko masifaffen miji, ko kina fama rashin NONO ko kinyi yaye duk abun sun kwanta sunyi ruku'u nonon ya fadi, ko ke bazawara ce ko budurwa shekaru sunja babu mashin shini, duk wanda yazo ya tafi kenan baya dawowa,

to kizo ki mana bayani dalla dalla zamu dauki magani dede da matsalar ki mu baki kuma zaki samu biyan buqata 💯 *bijahi nabiyyi sallallahu alaihi wassalam*
kai tsaye 👉 *08023795456* chat
kishiga group dinmu yanzu domin samun duk maganin da k**e buqata 👇👀

https://wa.me/message/AFW6TODXGZOZP1

Assalamu'alaikumBarkanku da SafiyaSabuwar wataSabbin customer in sha Allah.Ya Allah ka hadamu da allkhairan ciki kasa mu...
01/12/2025

Assalamu'alaikum
Barkanku da Safiya
Sabuwar wata
Sabbin customer in sha Allah.

Ya Allah ka hadamu da allkhairan ciki kasa mu kasa mu gama Lfy Amin 🙏🏽


kyakyawan shirin zuwa OZA ROOM  Bagaruwa Kaninfari  Gyada Habbat sauda Zaki wanke su da kyau, sai ki hadasu ki dafasu,.....
11/11/2025

kyakyawan shirin zuwa OZA ROOM Bagaruwa Kaninfari Gyada Habbat sauda Zaki wanke su da kyau, sai ki hadasu ki dafasu,.. ki tabbatar sun dahu da sosai sai ki tace,....ki diba kisha sannan kuma ki zauna a cikin ruwan zafin har ya huce Wannan natural hadi ne wanda ke Kara ma mace ni'ima Note: idan kina da ciwon sanyi ba za ki GA wani amfaninshi ba, kai Bama Shi kadai ba Duka kalan magungunan nan har sai kin yi kokarin magance Matsalan sanyin ..... munada wannan hadin available gamaiso, sannan akwai maganin sanyi sadidan Shima zan muku inshallah. kafin nan idan bakya following pls follow me, like and share domin Yan uwa su amfana✅🙏

🌿✨ BANDA MAI KISHIYA KARTAYI! ✨🌿Idan kina da kishiya KAR KI KALLI WANNAN HADI KO KI HADA! 🤫🔥Kin san mace idan lokaci yan...
08/11/2025

🌿✨ BANDA MAI KISHIYA KARTAYI! ✨🌿
Idan kina da kishiya KAR KI KALLI WANNAN HADI KO KI HADA! 🤫🔥

Kin san mace idan lokaci yana tafiya, ni’ima, da dandano na raguwa

👑 MATA MASU KULA DA KANSU KU SAURARA!
Ga haɗin da zai mayar dake 👉 tauraruwar da babu kamarki ✨

🧪 ABUBUWAN DA AKE BUKATA:
✅ Kaninfari
✅ Star anise
✅ Minanas
✅ Masoro
✅ Kimba
✅ Asuwakin mata
✅ Ganyen idon zakara
✅ Girfat
✅ Dabino
✅ Ganyen magarya
✅ Ganyen zogale

---

🔥 YADDA AKE AMFANI DA SHI:
1️⃣ A shanya a inuwa a daka, a sha da madara
2️⃣ A dafa su a sha da zuma — dadi ya narke kamar tsumi 😍
3️⃣ A yi su kamar gumba:
– A dafa madara
– A saka sugar ta nuna
– A zuba maganin su yi gari
– Sai a dinga ci ana sha

---

💥 AMFANINSA:
✨ Gyaran jiki da fata
✨ Ƙara ni’ima da kuzari
✨ Samar da dadi kamar zuma da madara
✨ Tsafta daga ciki har waje
✨ Kare mace daga sanyi da dukkan datti mara-gaba

💃 MACE KI KULA DA DARAJARKI!

📩 Kuyi sharing!

Dan Allah ki boye I'd na yar uwace mai Neman shawara Ni matar aure ce Mai Yara 2 munyi aure da miji na yanxu shekaran mu...
08/11/2025

Dan Allah ki boye I'd na yar uwace mai Neman shawara Ni matar aure ce Mai Yara 2 munyi aure da miji na yanxu shekaran mu 11 kenan Alhamdulillah Babu abinda na nema na rasa daidai qarfin sa

Mijina namiji ne Maison Neman mata sai aiki yakai shi wani gari yanzu 3yrs kenan Kuma baya zuwa duba mu sai after 3months nayi kokarin ya maidamu gurin Amma yaqi toh dai yanxu na gano akwai wacce suke tare da ita a chan garin Kuma ba aure sukeyi ba sabida idan yazo gurin mu saidai yayi mana sati 1 ya koma Kuma ni ban iya fada ba toh shine sai na gano suna tare da budurwar sa ce 😭abin yanxu ya dame ni Kuma na rasa yanda zanyi shine na bibiya wayar sa na dauki photos dinta

Yanxu dai nasa an wanke min photo din anyi min babban frame na photo sai na rataya a palour mu daya Kuma a bedroom yanxu dai tun ranar Friday yazo Amma fa ya zame min kamar baqo ko hada Ido Dani baya iya Yi abinci ya kasa ci maganar mu'amula kuwa Babu shi idan barci na kwanta sai na farka naganshi a zaune ko wasa da Yara baya iyayi Kuma ya kasa tambaya ta wacce a photon Kuma Nima bazan iya masa maganar ba🥺🥺yanxu dai Muna Yan tsoron tsoro tun ranar da yazo wayar sa a kashe pls ya zanyi ??????

Kamfani daya tilo da ya faranta ran miliyoyin mutane shine kamfanin Sayyada Aisha Mai daira.Kaya masu kyau da inganci,wa...
06/11/2025

Kamfani daya tilo da ya faranta ran miliyoyin mutane shine kamfanin Sayyada Aisha Mai daira.

Kaya masu kyau da inganci,wanda aka bin cikosu a cikin Qur'an da hadissan Annabi (s.a.w.w)

Hadin amarya😘 🍒🍒 hadin uwar gida 💃 hadin uwar gida👌 Duk ya kamata ku siya a cikin wannan set din domin faranta ran mazajenku.

Hajiyata ga kayan mallaka, infection, Dumin mara, miji Mai naiman mata, naiman soyayyar miji a kamfani daya tilo daya faranta ran miliyoyin mutane shine Kamfanin sayyada Aisha daira

08023795456 call or WhatsApp

Muna tura kaya ko ina cikin hukuncin ALLAH a fadin Nigeria da wajen Nigeria

08023795456

https://wa.me/message/AFW6TODXGZOZP1

Ina jin daɗin yadda mutane suke amince da wannan kamfani wajen tura kuɗinsu ba tare da sun san ni ba, kuma a aika musu k...
06/11/2025

Ina jin daɗin yadda mutane suke amince da wannan kamfani wajen tura kuɗinsu ba tare da sun san ni ba, kuma a aika musu kayansu lafiya lau, AlhamdulilLAH.

08023795456

https://wa.me/message/AFW6TODXGZOZP1

Set 25k daga kamfanin sayyada Aisha Mai daira wlh hajiya wannan set shi ake kira to become a queen 👑👑👑👑.1 mallaka.2 Alkh...
06/11/2025

Set 25k daga kamfanin sayyada Aisha Mai daira wlh hajiya wannan set shi ake kira to become a queen 👑👑👑👑.
1 mallaka.
2 Alkhairi.
3 infection.
4 dumi.
5 Kwalacca.
6 shu'uma humra.
7 na miji Mai fushi.
8 Matsi Mai hade da sirrika na kamshin farji,karya sihiri,maganin namijin dare,korar shaidamu daga jikin ki da gidan ki.

Domin mallakar naki hajiya call or Whatsapp.

08023795456.

Message kamfanin sayyada Aisha Mai daira on WhatsApp. https://wa.me/message/AFW6TODXGZOZP

Magana me muhimmanci,*akan wannan humra mallaka me layu dari* tana MALLAKA ta gasken gaske to kiji TSORON ALLAH idan kin...
06/11/2025

Magana me muhimmanci,*akan wannan humra mallaka me layu dari* tana MALLAKA ta gasken gaske to kiji TSORON ALLAH idan kin saya kinyi amfani da ita kada ki cutar da mijinki akan abinda kika gani,munyi ta ne domin ko wacce mace ta zama me fada aji a gidanta da kuma Isa akan wasu harkokin gidanta,saboda haka sai me TSORON ALLAH MUKE BAWA,domin zakiga aikin AYOYIN ALQUR'ANI Nan take,Babu tsafi sai ALQUR'ANI tsantsa,dashi muke sarrafa duk kayanmu shiyasa kuke ganin aikinsu da biyan buqata,kedai 08023795456l

02/11/2025

Muna addu’ar Allah ya yi mana maganin abin da ya fi karfinmu

23/10/2025

Kano State.
One Million Match 4 RASULILLAH s.a.w
Sunday, 26/10/1/2025.

Karamin  set na Kamfanin sayyada Aisha daira  Akwai mallakaAlkhairiInfectionDumiShu'umar humraKwalaccaNa miji Mai fushiN...
23/10/2025

Karamin set na Kamfanin sayyada Aisha daira
Akwai mallaka
Alkhairi
Infection
Dumi
Shu'umar humra
Kwalacca
Na miji Mai fushi
Na matsi Mai haɗe da sirrika na karya sihiri da korar shaidanu.

Message kamfanin sayyada Aisha Mai daira on WhatsApp. https://wa.me/message/AFW6TODXGZOZP1

Address

Kano Kaduna Zaria

99692320

Telephone

+2348023795456

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sayyada Aisha Mai daira posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram