10/01/2023
Aslm Duk inda k**e zamu aika maki ki da kayanki cikin Aminchi insha Allahu Rabbi siyan nagari maida kudi gida *Misali mutum ne ya siyi man shafawa masu chemicals aciki, with in kwana uku xai fara ganin changes wnd kina dena amfni d wnn man jikinki ze baci Amman supplement ahankali ne sbd shi an hadashi ne daga ingantattun yayan itatuwa da ma saiwowin itatuwa masu Kara lpy ga jikin dan adam kuma ko kindena sha jikinki baze lalace b wnn shine banbanci tsknin mai na kasuwa da supplement👌🏻* *Duk wani supplement maximum sha shine 2 months* *Sannan in xa mu sha supplement abu na farko da ya kamata mu sani shine ko wani mutum na da na shi body systems din, karfin jini ya banbanta gaskiya ..* *Ba abun da na sha yayi min ne watakil xai yi miki ba, ko kuma lokacin ko time da yayi min bashi ne xai miki ba gaskiya* *In ka juri shan supplements xaka ga aiki, but yawanci mun fi son Nan take* *
Misali kina San Supplement na hips ko b***s sai tace in week haba sister Duk Abun da ya lalace baya gyaruwa in week.
SUPPLEMENT na Maganin Mata sune suke Aiki ranar da kika fara sha.
Amma kmr na Gyaran Breast, skin, hair, nails, suna daukan 3 to 2 Mon before su fara Aiki komai ya gyaru Ras, fas.
Ku siya kayanmu mu tura Muku Duk inda kuke cikin Aminci.... Da muna cutar mutane online da bamuyi pst duniya ta Gani ba. Domin ku Samu nutsuwa yasa mukayi creating Group
ADMIN Khadeeja Ahmad Yusuf