Taska

Taska Dubban Hanyoyi na Dabarun saukake Fahimtar rayuwa.

Da ace maza dukka irina ne - Sai mace kyakkyawa sosai za su aura - da ƙannena mata sun sha wahalar samun miji, don ba wa...
25/01/2026

Da ace maza dukka irina ne - Sai mace kyakkyawa sosai za su aura - da ƙannena mata sun sha wahalar samun miji, don ba wani kyau ne da su gaba daya 😐

Wani ma'aikaci a ƙasar Chana ya sami karuwar da ɗa namiji... Muna taya su murna... wata kila ni ma zan tafi wata ƙasa da...
24/01/2026

Wani ma'aikaci a ƙasar Chana ya sami karuwar da ɗa namiji...
Muna taya su murna... wata kila ni ma zan tafi wata ƙasa da matata yar Lajeriya don mu haifi mai suffar yan ƙasar....

Wallahi ban taba yin tsuntuwar waya ba sai yau 😊Mai wayar ta kira, na ce ta zo ta amshi wayarta, tana ta jin dadi. 😍Na t...
23/01/2026

Wallahi ban taba yin tsuntuwar waya ba sai yau 😊
Mai wayar ta kira, na ce ta zo ta amshi wayarta, tana ta jin dadi. 😍
Na tambayeta a ina ta yarda wayar ta ce: wallahi ban sani ba.

Amma abin da ya bani mamaki shine an kira ya fi so hamsin 😅
Lallai mata suna samun kiraye-kirayen waya 😂

Na shiga Adaidaita sahu ina koma gida, sai na fito da waya ina kalle Kallen masu tallen kayayyaki su man shafawa da zann...
16/01/2026

Na shiga Adaidaita sahu ina koma gida, sai na fito da waya ina kalle Kallen masu tallen kayayyaki su man shafawa da zannuwa, sai in dannan like in wuce abu na.
Kawai d**o kai da zan yi sai na ga wani dan dattijo a gefena yana kallon hotuna da bidiyoyin da nake kallo. Nan da nan sai na tsargu, na fita cikin fb din ma gaba daya na kawar da kaina, juyowar da zan yi ke da wuya kawai sai na ga dattijo yana miko min waya yana cewa saka number .... kamar zan yi masifa, sai dai na ce wane irin lamba kuma malam? Ya ce lambar account dinki, nace don me? Ya ce .. ke dai saka ... Na amshi waya, sai na ga cikin bank app ma yake... Sai na zurara numberna.

Cikin minti daya kawai sai na ga alert na 200k ya shigo min, nan take na razana - gama ni kudi mafi yawa da na taba mallaka bai wuce 20k ba... Cikin ruɗu na ce masa, kai !!! Me zan zan gani haka?! Ya ce in kin sauka ki sayi duk abubuwan da k**e so don na lura broke girl ne ke (wacce ba ta da kudi)...
Na rufe idanuna na sake leƙa wannan alert din na ga yana nan dai. Nan take na yi maza na shiga account dina na duba don kar ya zamana dubu biyu ne ba dubu dari biyu... aikuwa wallahi 200k ne cass...

Ba a jima ba sai ya sauka, ya kuma biya min kudin adaidaita ya ce a kaita har kofar gidan don na san kila daga nesa za ta sauka ta tattaka zuwa gida... Ya yi gaba abinshi...

Da ni da mai Adaidaita din sai dariya muke yi, ni kuwa ina cike da mamaki, har na isa gida duk bayan mintuna sai na duba account dina na tabbatar da cewa, wannan kudin fa ya rufa ido bane.....

Shin a garinku ana samun mutane haka kuwa ?

Yanzu ni ina bada shawara: - Masu sana'a, su tallata hajarsu mu gani... masu liking su yi liking, mu kuma masu son taimako mu sayawa wasu daga ciki.... 👌🥰

Ina neman Yarinya mace Yar shekara (20-35) wacce ta iya turanci mai kyau, kuma za ta iya koyar da turanci.... - Orally g...
13/01/2026

Ina neman Yarinya mace Yar shekara (20-35) wacce ta iya turanci mai kyau, kuma za ta iya koyar da turanci....

- Orally good
- Grammatically good
- good accent 👌

A online za ta koyar da Turanci kuma inshallah zan biya salary mai kyau.
( Yar'uwarta mace za ta koyar)

10/01/2026

Najeriya ta lallasa Aljeriya da ci biyu da banza.
Najeriya ta kai semifinal
Kudos Naija👏💐

Yau na gamu da wata yarinya da ta ƙaunaceni paras daya... Wallahi yarana suna so na, ni ma ina son su 💕... Ina tunanin d...
10/01/2026

Yau na gamu da wata yarinya da ta ƙaunaceni paras daya...
Wallahi yarana suna so na, ni ma ina son su 💕...

Ina tunanin dai kila zan fara yin giveaway ne na masanman ga yara ƙanana. - Zan nemi abin da yara s**a fi so in turawa iyayensu....

Ko kun san dalilin da ya sa (ɗiyata) ta fi dukkan yaran gidan ku kyau, kila ma ta fi dukkan yaran danginku....?Zancen ɗa...
09/01/2026

Ko kun san dalilin da ya sa (ɗiyata) ta fi dukkan yaran gidan ku kyau, kila ma ta fi dukkan yaran danginku....?

Zancen ɗaya ce: ka kyautata zaɓen iri don ka sami kyakkyawar yabanya 👌

Malam Niccolo Machiavelli yana cewa Ka da ku sake ku yi aure idan shi Talaka ne!!Yana nafin: Aure Tsari ne na zamantakew...
09/01/2026

Malam Niccolo Machiavelli yana cewa
Ka da ku sake ku yi aure idan shi Talaka ne!!

Yana nafin: Aure Tsari ne na zamantakewa da yake da nauyiyyuka da dama a tattare da shi, wanda ya hada maida hankali wajen ginin cigaban wannan family din d kare wannan family daga dukkan matsala na yau da kullum. Tare da gina soyayya ga dukkan mutanen cikin family din.
İdan mutum ya zamana talaka to ko da yaushe ba abin da zai rika kwana da shi yana tashi da shi sai yadda za a sami abin da za a ci a rayu.
İdan family ta zama haka kuma, to babu ci gaba da zai iya samarwa ga wannan family din, sai kaskanci....

Maman Nicole kenan......

Da ace shagali da jin dadi kawai na zo yi duniya, da sai na auri mata hudu a kimanin lokaci daya (in gaji iyayena😊) 1. Ƴ...
04/01/2026

Da ace shagali da jin dadi kawai na zo yi duniya, da sai na auri mata hudu a kimanin lokaci daya (in gaji iyayena😊)
1. Ƴar shekara 16-20
2. Ƴar shekara 25-30
3. Ƴar shekara 30-40
4. Ƴar shekara 40-50

Inshallah mata ɗaya tak zan aura har mutuwata, mu kula da juna mu yi nagartaccen rayuwa kuma mu gina ingantaccen family. 🥰

Abokina sai bayan ya yi aure ne yake kwasan jiki yana ɗaukan matarsa suna zuwa wurare-wurare da sunan shaƙatawa... 😏To m...
03/01/2026

Abokina sai bayan ya yi aure ne yake kwasan jiki yana ɗaukan matarsa suna zuwa wurare-wurare da sunan shaƙatawa... 😏

To mu masu gyaran tarbiya na ƙasa muna Allah wadai da wanga hali...
Mu ba mu taso mun ga iyayenmu suna irin wannan rashin kunya ba.

Da ma saurayi da budurwa ne to dama-dama 😒

A lokacin ina yaro burika na guda 2 ne idan na girma na zama dan samari: 1. Na kammala karatu na sai na sami kudade Na z...
03/01/2026

A lokacin ina yaro burika na guda 2 ne idan na girma na zama dan samari:
1. Na kammala karatu na sai na sami kudade Na zauna a gidana ni kadai bani da aure, in ci abinda raina yake so in sha abinda raina yake so 🥰
2. In sami budurwa kyakkyawa in ji dadin rayuwa in zama duniya.... 😋

Gashi yanzu girman yazu aiki ya sani gaba, isashshen lokacin bacci ma ba samuwa yake yi ba. 🤣

Address

Kano
810241

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taska posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Taska:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram