24/11/2025
IDAN KA KARANTA WANNAN TO DAGA YAU TABBAS KA DAINA ZUBAR DA BAWON LEMON ZAKI 🍋
Dr.salihannur
0704 611 9150
Amfani da bawon lemun zaki ga jikin Dan Adam tsawon mintuna nai Ina bincike bowan Dan itace na lemun zaki yana kunshe da wasu sunadarin Vitamin C wanda yake da matukar amfani ga lafiya da kuma fatar jikin dan Adam. ta kawo muku rahoton cewa, binciken masana kiwon lafiya na fannin kanyan ciyaciye da na sha sun bayyana cewa, mafi yawan amfanin lemun zaki yana kunshe ne a cikin fatar bayansa
1. Ana sanya bawon lemu a rana ya bushe domin yin amfani da dakakken garinsa wajen dakawa da sabulun wanka domin ganin fatar dan Adam acikin yalwar lafiya.
2. Ga masu bukatar jin kamshi a cikin gidajensu, ana tafasa busasshiyar fatar lemu domin dan kamsasa gida.
3. Ga masu kurajen fuska, bawon lemu wata dama ce ta hanyar gogashi a jikin fuska domin samun waraka daga kurajen fuska. Sirrikan bawon lemun zaki
4. Da yawan mutane da ba su fiye son amfani da bawan lemiba akan busar da bawon lemun zaki domin sanyashi saman garwashi, wanda wannan hayaki ke korar sauro tare da kamsasa daki.
5. An kwaba garin bawon lemu domin shafawa a gashi a kwana dashi, wannan dabarar ta na taimakawa wajen korar amosanin ka da kuma karyewar gashi tare da tsaftacesu.
6. An jika bawon lemu a cikin ruwa sannan a kurbe, wanda hakan yake kawar da cutar kwarnafi da kuma tashin zuciya.
7. Yin amfani da bawon lemu a matsayin abinci ya kan taimaka wajen kawar da cutar asma.
8. Sak**akon amfani da kamshi na bawon lemu idan an tafasa shi, yana da matukar amfani ga ma'abota shan shayi.
9. Bawon lemu bai tsaya iya waraka ga cutar asma kadaiba, domin kuwa yana taimakawa masu hawan jini wajen tabbatar da koshin lafiyar zuciya.
10. Shakar kamshin bawon lemun ya na kawar da ciwon kai, tare da kawar da damuwa.
11. Ga masu fama da warin baki, tattauna bawon lemu a cikin baki yana kawar da wannan wari na baki.
12. Amfani da bawon lemu a wajen tafasa ruwan shayi yana kawar da nauyin jiki sak**akon sunadarin fiber da yake kunshe dashi.
GAMASU SON MAGUNGUNAN MU NA CUTITTIKA DABAN DABAN ZAKU IYA NEMAN MU 0704 611 9150