27/02/2026
Kunga wannan mutunen watansa shida a hanunsu, y@n t@"' @
Sun masa video sunfara video nesan sun fara ba, Daya yake cemasa baxaka fara mgn ba cikin firgichi Yayi sauri yafara mgn wlhy yadda kasan Mahaefiyar ka ta daka maka tsawa irin kayi abinda tasakaka kasan dole jikinka ya dauki rawa.ðŸ˜ðŸ˜
Yanxu haka sbd a xabar da suke bashi ta wata shida din nan baya gani, Kuma har hannayensa Gabaki daya sundena aeki sbd dukan da suke masa ta ko ina!! Yana roqo yana cewa inna kukawo kudin nan dn Allah inna seda Naçemiki banso nayi axumi anan inna! Yace inna nikade nasan halinda nake ciki a wanga wuri! dn Allah inna ki temakeni
Babban wani Iskanchi da cin xarafi suna masa video daya daga cikinsu wae yake cemasa cire rigarka sugani su tabbar yunwa ta kamaka, da sauri yacire, wannan mutanen sunxama masifa, bala'i, wahala, annoba, agaremu, yanxu shi wannan sunga da rayuwar sa ba gani hannaye sunbar aeki.
Amin Ya Allah.
Ubangiji Allah Albarkacin Wannan Wata Mai Albarka duk Wanda Yake da Hannu wajan Dafawa Wannan mutanan Allah kamana maganinsa, Allah Kakara tsaremu daga sharrin wayan nan axxaluman mutane.
.