03/10/2025
Yaya Nasir Dan Allah Hawan Jini Yana Cire Sha,awa ne? Sabida yau shekara 2 da Aurena amma bansan miye dadin aure ba.. mijina ba
Ruwan shi da Shimfida ta yaya nasir a Takaice ma ynz baya iya sharing wurin kwanciya dani ya gwammace yayi shimfida a qasa ya kwanta da mu kwanta gado daya koda nayi masa qorafi sae yace
Ai Gadon yana sa shi ciwon baya haihuwa ta daya yaron baizo da rai ba Tun cikina yana wata biyar ya dena kwanciyar aure da ni yace wai idan mace na da ciki ba'ason ta yawaita s*x.. duk da nasan qarya ne sai ban
takura masa ba a haka har na Haihu nayi wanka na dawo bai kulani ba yau wata 5 kenan da hayhuwar wani abu bai shiga tsakaninmu ba.. idan an hada da watannin ciki wata 10 kenan.. kuma dududu ynz auren gaba daya
bai wuce 2yr ba kuma wilh koda ina amarya bai nuna man irin dokin nan na sabon aure ba dan koda aka kawoni nafi 1wk kafin ya kusanceni... Naje na sameshi na tmbyshi shin ko akwai wata mts ne wacce bansani ba
da yasa hakan ke faruwa?? Sae yace man shi babu wata matsala. Kullum sae ya dinga fakewa da hawan jini shin dan Allah hawan jini yana cire sha'awa,wllh yaya Nasir Abun yana Damuna na Rasa inda zan sa kaina
Kusan kullum sai nayi masa Bayanin irin Halin da nake ciki na Rashin kusan tata da bayayi yaya Nasir Gashi kuma ni macece mai yawan son a kusance ta Duk Wanda na Tunkara da wannan matsalar tawa sai dai yace min nayi hakuri
Yaya Nasir na kasa Gane wanne irin Hakuri ake so nayi Dan Allah Jamaa ku bani Shawara