29/03/2023
AMFANIN KULALEN SABARA
Ana Amfani Da Kulalen Sabara Wajen Maganin Matsalar Fata Kamar TauTau Wanda Yake Futowa Yake Ruwa kamar Makero Amma Yana Da Banbanci Da Makero Yana Ruwa Da Wasu Yan Kwayoyi A Kansa Ana Dake Kulalen Sabara A Ringa Zubawa Akai Ko A Hada Sabulun Wanka Dashi Ko A Hada Da Man Darbejiya A Ringa Shafawa.
Sannan Yana Maganin Dabbare Dabbare Na Fata Yana Maganin Kaikayin Jiki Sannan Har Ila Yau Yana Maganin Urajen Fuska..
Domin Karin Bayani Ko Neman Shawara Ko Neman Waraka Akan Wani Ciwo Da Yake Damun Mutum Ko Wane Iri Ne A Tuntu6i DR, AMINU IBRAHIM BAWA Ta Wannan Lamba 07060606012.