Kwankwasiyya Bata Rago Bace.

Kwankwasiyya Bata Rago Bace. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya Bata Rago Bace., AIDS Resource Center, Nigeria, Kano.

*Zero tension my governor Allah ya tabbatar mn da nasararmu.* 🙏
11/01/2024

*Zero tension my governor Allah ya tabbatar mn da nasararmu.* 🙏

Earlier today, Gov Abba was privileged to be in the midst of legal luminaries to usher in the 2024 Legal Year in Kano St...
11/01/2024

Earlier today, Gov Abba was privileged to be in the midst of legal luminaries to usher in the 2024 Legal Year in Kano State. He used the opportunity to commend the critical contribution of the learned silks in ensuring justice and sanity in our dear state. He also pledged his continuous commitment to protecting and ensuring the independence and prestige of the judiciary in Kano. Present at the ceremony were his deputy Comrade Aminu Abdulsalam, Head of Service and acting SSG Abdullahi Musa, and other top government functionaries.

Babban Burinmu Shine Ganin Nasarar Abba Kabir YusifKuma in Sha AllahSai mungani.🙏🙏
11/01/2024

Babban Burinmu Shine Ganin Nasarar Abba Kabir Yusif

Kuma in Sha Allah
Sai mungani.🙏🙏

Khaeran insha Allah. 🙏🙏🙏Ya kayyum ya kayyum muna  rokon ka da ka tabbatar mn da nasararAbba Kabir Yusufsufsufsufkotun ko...
11/01/2024

Khaeran insha Allah. 🙏🙏🙏

Ya kayyum ya kayyum muna rokon ka da ka tabbatar mn da nasararAbba Kabir Yusufsufsufsufkotun koli.

*Na~ Kabara...✍️*

Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Kano Kuma Kwamishinan Kananan Hukumomi Na Kano Comdr Aminu Abdussalam Gwarzo Ya Halar...
09/01/2024

Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Kano Kuma Kwamishinan Kananan Hukumomi Na Kano Comdr Aminu Abdussalam Gwarzo Ya Halarci Gun Taron Raba Kayan Tallafi Wanda Hukumar State Emergency Management Agency (SEMA) Wannan Kaya An Rawa Al'ummar Karamar Hukumar Kibiya Da Karamar Hukumar Wudil Wannan Taro Me Albarka Ya Sami Halartar Kwamishinan Komai Da Ruwanka Kuma Giwar Kwankwasiyya Hajiya Amina H O D Da Shugaban Jam'iyyar Nnpp Na Kano Dr Hashim Suleiman Dungurawa Da Hon Sunusi Surajo Kwankwaso Da Sauran Wasu Daga Cikin Mukarraban Gwamnatin Kano.

Hon Hamza Ahmad Telan Mata
PA Photography To The Deputy Governor Kano
9/01/2024.

Address

Nigeria
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Bata Rago Bace. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram