26/05/2023
The Degree of Awareness for Breast Cancer and other form of Cancers are nothing but Commendable Across All Stakeholders .
However More Awareness Should be done in our Communities , Specifically, about this So called False Narrative that Breast Cancer and other Form of Cancers Are Allergic To Needles Or Injections .
This False Narrative Has directly and indirectly Lead to the Death of so many People in our Communites.
Breast Cancer and all other Form of Cancers are 100% Treatable / Managed, if Presented Early.
This Surgery Was Done 1 year Ago to A colleague( I just Got the news, the patient has passed Away, due to Breast Cancer Related complications)
May your Soul Rest in Peace Matron.
Yan Uwa Maaikatan lafiya mucigaba Da Dagewa wajan wayarwa Da mutane kai akan ciwon jeji , musamman akan Canfi na cewa CIWON JEJI ko SABARA bayason Allura , Wannan zance kwata kwata ba Gaskiya bane , wannan Canfi yana daya daga cikin Dalilan Da yasa ake Rasa Rayuka , Saboda yana hana zuwa asibiti akan lokaci,
Hakika Ana warkewa Daga ciwon Jeji ,Amma sai An nemi Magani Da wuri .
Allah yasa mu dace , Allah kuma yaji kan Wanda muka rasa ta dalilin wannan ciwo , Ameen thumma Ameen. Barka Da jumaa
Idan kana tsoran Ganin Jini ,kada ka bude.
Dr Aminu Salisu Indabawa