FAGGE Vigilante command

FAGGE Vigilante command Kare rayuka da dukiyoyin Al'umma shine aikinmu,ba tare da cin zarafi ko mutunci kowa ba.

28/11/2024

Alhamdulillahi

Hakika Tarihin wannan hukuma,a karamar hukar fagge bazai cika ba sai dakai.CSV.Salisu Mai Uguwa.Allah ya jikanka da raha...
11/01/2024

Hakika Tarihin wannan hukuma,a karamar hukar fagge bazai cika ba sai dakai.
CSV.Salisu Mai Uguwa.
Allah ya jikanka da rahama ya gafarta maka,ya kyautata makwancinka.
Allah ya kareka daga dukkan nau'ikan azabar kabari da wuta.
Ya Hayyu ya Qayyum

Assalamu AlaikumDukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki.Salati da yarda,tsira da Aminci s**ara tabbata ga shu...
08/01/2024

Assalamu Alaikum
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki.
Salati da yarda,tsira da Aminci s**ara tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad(s.a.w)da iyalansa da sahabbansa tareda wadanda s**a bishi da kyautatawa harya zuwa tashin qiyama.
Amadadin Babban Kwamandan Vigilante na jahar kano
(State Vigilante Commander )
Amb Shehu Muhammad Rabi'u.
Ke amfani da wannan dama musamman kwamandan fagge
SV Tanimu Ismail
keyiwa Dunbin Al'ummar musulmi bangajiya dafatan kowa ya koma gidansa lafiya.
Musamman Kwamandoji na kananan hukumoni da muke dasu na jihar kano.
Allah sakawa kowa da alkhairi ya karo zumunci.
Allah kuma ya mana zaman lafiya a kasarmu da jihar da karamar hukumarmu baki daya.

Assalamu AlaikumAmadadin mai girma(State Commander)Babban kwamandan hukumarVigilante Group of Nigeriareshen jihar kano N...
03/01/2024

Assalamu Alaikum
Amadadin mai girma
(State Commander)
Babban kwamandan hukumar
Vigilante Group of Nigeria
reshen jihar kano Nigeria
CV Shehu Muhammad Rabi'u
Ke amfani da wannan dama bisa gayyatar Al'ummar musulmi,musamman kwamandojin Vigilante da ake dasu na kananan hukumomin jihar kano,Daurin Auren.
Dsv Tanimu Ismail
(fagge vigilante commander )
Kamar yadda yazo cikin wannan katin gayyatar.
Allah ya bada ikon zuwa,Aamin ya Allah.

Sunana k**al jibrin Adam (sudawa) Jami'in hurda da jama'a Na Rundunar vigilante ta jihar kano...... AMADADIN   BABBAN KW...
03/01/2024

Sunana k**al jibrin Adam (sudawa) Jami'in hurda da jama'a Na Rundunar vigilante ta jihar kano...... AMADADIN BABBAN KWAMANDAN RUNDUNAR VIGILANTE NA JIHAR KANO...(Ambassador Alh Shehu M Rabiu)..RUNDUNAR VIGILANTE..TA JIHAR KANO..
TANA GAYYATAR..JAMI'AN VIGILANTE DAKE FADIN JIHAR KANO
ZUWA
DAURIN AUREN
KWAMANDAN VIGILANTE NA KARAMAR HUKUMAR FAGGE...
SV. TANIMU ISMAIL..
Wanda za'ayi k**ar haka..
Ranar =lahadi 7/1/2024
Lokaci =11:00 nasafe
Wuri =kurna layin kunya chemist..
Allah yabada ikon zuwa..ameen

Mai girma wakilin Hakimin fagge kuma wakilin Dagacin kwachiri kenan yayin da yike jawabi abikin rantsar da sabon command...
02/01/2024

Mai girma wakilin Hakimin fagge kuma wakilin Dagacin kwachiri kenan yayin da yike jawabi abikin rantsar da sabon commander
Dsv Tanimu Ismail
Game da bukatar al'umma subawa jami'an vigilante hadin kai,kan ayyukansu domin kare rayukan al'umma da dukiyoyinsu

Jami'in hulda da jama'a na rundunar vigilante ta jahar kano,kenan yayin gabatar da tantancewar shugabannin rukuni,da suk...
02/01/2024

Jami'in hulda da jama'a na rundunar vigilante ta jahar kano,kenan yayin gabatar da tantancewar shugabannin rukuni,da suke da ofisoshi tare da mataimakansu wanda shugaban rundunarna karamar hukumar fagge Dsv Tanimu Ismail ya jagoranta,wanda tuni s**a karbi shaidar tantancewa tare da mika musu takardunsu zuwa ranar da zasu karbi rantsuwar k**a aiki tar da karin matsayi da wasunsu s**a samu.

Sakon Babban commander na jihar kano.
02/01/2024

Sakon Babban commander na jihar kano.

GALLANT OFFICERS ON THE DAY OF SWEARING A NEW COMMANDER OF FAGGE VIGILANTE.DSV.TANIMU ISMAIL
02/01/2024

GALLANT OFFICERS ON THE DAY OF SWEARING A NEW COMMANDER OF FAGGE VIGILANTE.
DSV.TANIMU ISMAIL

Mai girma shugaban rundunar Vigilante na jihar kano,da Mai girma Wakilin Hakimi da Dakacin kwachiri da Shugaban hukumar ...
02/01/2024

Mai girma shugaban rundunar Vigilante na jihar kano,da Mai girma Wakilin Hakimi da Dakacin kwachiri da Shugaban hukumar gyaran hali da manyan baki yayin halartar bikin rantsuwar sabon commander of fagge vigilante Dsv Tanimu Ismail

Address

Fagge Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FAGGE Vigilante command posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram