24/11/2025
بسم اللہ الرحمن الر حيم
اللهم صل على محمد وال محمد
MA**CA A NARIN UKU (3)
Dalilin wannan rubutun tambayoyi ne s**a yi yawa cewa meke faruwa ne yawan jarabawo yi musamman yawan gobara da accident etc.
A ilmin TAURARI (Astrology) babu wani abu da yake faruwa face a tsare yake wajan Allah,amma kuma cikin hikmar sa yasa komai da sabibin faruwar sa.Kamar yadda yazo a (S/ KHAHFI A/ 84).
Amsar wannan tambayar itace: a ilmin Astrology idan MA**CA tashiga burujin nari to gaskiyar magana sai adu'a kawai, domin duk wanda yake da matsala da ita, to mafi yawa gobara,accident,rashin lafiya,wasu matan jini ne yake falle masu aita fama yaki tsayawa, wasu kuma aita kara masu jini yana konewa etc.
Kokuma wata jarabawar da sai jini ya fito amma ya danganta da inda kake da matsala da MA**CA din, to cikin kaddarawar Allah tanan ne Jarabawar zata zo Allah ya kiyaye.
Eg :Duk wadan da suke a Burujin HUTU, SUMBULA, JAUZA'A,da duk wanda yake da wani nahisin tauraro a gidan,to sai sun dage adu'a domin jifan a kansu ya taho, sabida haka ko Wacce irin nau'in jarabawa zata iya faruwa Allah ya kiyaye.
MAFITA
Adua kawai da sadaka. Amma akway wasu abubuwan da akeyi na musamman idan kasamu matsala da MARIC.Kuma koda baka samu matsala da ita ba to dawuya kaga wani cikin iyalin ka bashi da matsala da ita a duk Burujin da taje.Don haka zaka ga duk masu hikma a duk lokacin da MA**CA ta canza buruji to zasu yi adu'a ta fansa suyi sadaka don kaucewa Wannan musifar.
Don ji da ganin karin bayani ku ziyarci shafinmu mai suna FALAKIN ZAMANI TV kokuma kudanna wannan Link kaitsaye
https://www.facebook.com/share/v/1A34YuhDJr/
zamu kawo kadan daga cikin kayan aikin MA**CA a nan.
KAYAN AIKIN MA**CA
1) Bayan adu'oi Zaka yi azumi ranar Talata shi yafi ijaba da sauri.Amma zaka iya yi kowacce rana.
2) Sadakar abun yanka da niyyar fansa.
3) Sadakar kudi ga mabukata.
4) Idan zaka yi aikin da kalar kaya ne to kada kayi da (jan kaya) akway matsala,sai dai Kore,ko blue, su ake aikin fansar MA**CA dasu.Haka idan zakayi amfani Candle ka nemi kore, ko Blue.
Wadannan kadanne daga kayan aikin MA**CA Sabida kayan aikinta yana da yawa sabida ya danganta da kalar aikin.Kuma insha Allah indai akabi wadannan matakan Allah zai bada kariya ta musamman.
Don neman karin bayani ku kiramu a wadannan Numbobin k**ar haka:
Call,WhatsApp:08060738621,
08092178079
Email:falakinzamani@gmail.com