Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine

  • Home
  • Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine

Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine Natural Health From Natural Plant it make's natural life and beautiful body.

20/08/2025

Part4
Tattauna akan Shaye shaye, tare da Dr. Shuwa (Sarkin Maganin kasar Hausa Na Jahar Yobe) a Babban gidan Radio Jamhuriyar niger 🇳🇪 (ORTN)

10/08/2025

Part3
Tattauna akan Shaye shaye, tare da Dr. Shuwa (Sarkin Maganin kasar Hausa Na Jahar Yobe) a Babban gidan Radio Jamhuriyar niger 🇳🇪 (ORTN)

08/08/2025

ALOMOMIN CUTAR SANYI GONORRHEA GA MATA

Alamomin Gonorrhea ga Mata:

1. Fitar ruwa daga gaba mai launi ba na al’ada ba, yawanci fari ko rawaya mai wari.

2. Jin ƙuna ko zafi yayin yin fitsari.

3. Ciwon ƙasan ciki ko ƙugu.

4. Jin zafi ko jin dadi ya ragu yayin jima’i.

5. Jinin da ba na al’ada ba tsakanin lokacin al’ada.

6. Kumburi ko ja a farji (gaba).

7. Fitar ruwa daga dubura (idan ya yadu zuwa can).

8. Wasu ba sa nuna kowanne alamu – suna dauke da cutar amma ba sa gane.

---

⚠️ Illolin Gonorrhea idan ba a warkar da ita da wuri ba:

Zai iya lalata mahaifa (Pelvic Inflammatory Disease – PID).

Rashin haihuwa ko daukar ciki da wahala.

Zubar da ciki ko matsala a cikin mace mai juna biyu.

Ciwon koda, zuciya, ko jijiya idan ya yadu.

Iya saukaka kamuwa da HIV.

Zai iya k**a jariri lokacin haihuwa (idanu ko huhu).

07/08/2025

Part 2
Tattaunawa tare Dr.shuwa a Babban gidan radio na Kasa dake Jamhuriyar niger 🇳🇪 (RTN).

01/08/2025
01/08/2025

Part 1
Tattaunawa tare Dr.shuwa a Babban gidan radio na Kasa dake Jamhuriyar niger (RTN)

24/07/2025

AL'IHSAN HERBALS MEDICINE Niamey 🇳🇪

Babbar Cibiyar Magani ce, Wadda ta Zagaye Kasashen Africa 🌍, k**ar Su, Niger 🇳🇪, Nigeria 🇳🇬, Cameroon🇨🇲, Chad🇹🇩, Ghana 🇬...
21/07/2025

Babbar Cibiyar Magani ce, Wadda ta Zagaye Kasashen Africa 🌍, k**ar Su, Niger 🇳🇪, Nigeria 🇳🇬, Cameroon🇨🇲, Chad🇹🇩, Ghana 🇬🇭.

Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine

Wannan Cibiya ta Kware Kan binciken Kowacce irin Cuta, Sannan ta kware kan binciken kowanne irin Magungunan Gargajiya Domin Sarrafasu, Su koma na Maganin Gargajiya na Zamani, (Modern Traditional Medicine)domin samun lafiyar Al'ummah.

Duk mai Bukatar Ingattattun Magungunan, Zai Iya samun a Office din mu, ko a Numbers din mu, Mungode.

Address Niger 🇳🇪
Niamey
Zinder
Arlit
No. +227 77 24 88 50

Address Nigeria 🇳🇬
Abuja
Kano
Borno
No. +234 906 060 3530

Dr Shuwa 👌

19/07/2025

Celebrating my 1st year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Alhamdulillah, Mungode Sosai Muna Alfahari da ku Masoyan wannan cibiya mai Albarka, Kuma Muna Jin dadin Feedback da kuke bamu bayan kunyi Amfani da Magungunan mu,

Sannan Muma Muna Cigaba da kokarin tabbar kun samu Ingattattun Magungunan, domin samu waraka akan Kowacce irin rashin lafiya.

19/07/2025

Babbar Cibiyar Magani ce, Wadda ta Zagaye Kasashen Africa 🌍, k**ar Su, Niger 🇳🇪, Nigeria 🇳🇬, Cameroon🇨🇲, Chad🇹🇩, Ghana 🇬🇭.

Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine

Wannan Cibiya ta Kware Kan binciken Kowacce irin Cuta, Sannan ta kware kan binciken kowanne irin Magungunan Gargajiya Domin Sarrafasu, Su koma na Maganin Gargajiya na Zamani, (Modern Traditional Medicine)domin samun lafiyar Al'ummah.

Duk mai Bukatar Ingattattun Magungunan, Zai Iya samun a Office din mu, ko a Numbers din mu, Mungode.

Address Niger 🇳🇪
Niamey
Zinder
Arlit
No. +227 77 24 88 50

Address Nigeria 🇳🇬
Abuja
Kano
Borno
No. +234 906 060 3530

Dr Shuwa 👌

Address

No. 28 Musa Baba Plaza, Adjacent Gidan Buhari, Beside Taj Bank, Zoo Road

Telephone

+2349060603530

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Al'ihsan Herbal & Modern Traditional Medicine:

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram