Vital Care Meds

Vital Care Meds Welcome to our page! We're dedicated to promoting health awareness nd providing reliable health educa

What it is skin tags (acrochordons): are Small, soft, harmless skin growths, often present or appears in areas when skin...
27/09/2025

What it is skin tags (acrochordons): are Small, soft, harmless skin growths, often present or appears in areas when skin fold or rubs together.

Common Places: Neck, armpits, groin, under breasts, eyelids.

Causes: Friction, age, obesity, genetics, hormonal changes.

Symptoms: Usually asymptomatic (no pain no discomfort).
may itch if irritated or rub repeatedly.

Seek Medical Advice If: It bleeds, grows quickly, changes color, or becomes painful.

Tip: Usually harmless, but a doctor can remove them safely for comfort or appearance.

12/08/2025

TSOTSAR NONON MACE A LIKITANCE
Bincike Daga Dr. Aisha Yusuf

(1). Nonon mace yanada jijiyoyyi da Kuma Nama Ta yadda kana Tabawa yake kai sakon zuwa jikinta ko Kuma kwakwalwarta

(2). Wasu Mazan nason tsotsar NONON mace k**ar yadda Suma matan Suke so a Tabashi. Amman wasu Mazan Sukan daina Tsotsar NONON matansu da zarar sun sami ciki Saboda sunyadda da cewa. Ruwan NONON mace yanada illah Ga manya Idan mace tana da ciki

SHIN MANYA NA IYA SHAN RUWAN NONON MACE???

(3). Ruwan NONON mace yanada amfani a wajan manya. Yana karawa Namiji Kuzari Kamar yadda yake yiwa kana nan yara.

AMFANIN TSOTSAR NONON MACE

(4). Yana taimakwa wajan Daidata tsarin Tafiyar Jinin jikinta.

(5). Sannan Idan ana tsotsar NONON mace yana sa bugun zuciyarta Ya karu zuwa 110 a duk minti daya. Sannan yana zamarwa mace k**ar motsa jikine da kuma samun karin lafiyar jikinta.

AMFANIN TABA NONON MACE GA LAFIYAR JIKINTA.
(6). Wannan Maganine Nagaske Taba NONON mace yana karawa garkuwar jikinta karfi. Sannan Kuma wannan nishin da mace takeyi na karuwa Sau 60 a minti daya yana taimakawa wajan fitar da kwayoyin cuta daga cikin huhunta.

(7). Kada mace ta ringa Hana mijin ta shan Nononta domin kuwa hakan zaisa ta rashin Kuzari a jikinta da kuma hanyoyin jininta

(8). Masana sunce Shan NONON mace da kuma tattabashi yana kare nononta Daga kamuwar kasar nono

(9). Mace Idan Kina shayarwa, Kibar Yaron Ki Yasha Nonon Daga Jikinki. Da Zarar Ya Bukaci Hakan domin yana da mahimmaci

(10). Idan kuma Mijinki Na Bukatar Tabawa Shima Kibarshi Yataba Sannan Yasha Nonon. Domin Yin Hakan Samun Nasarane A Gareki yar'-uwa

AMFANIN NONON MACE GA NAMIJI.

(11). Ruwan Nonon mace yana taimakawa wajan kare mutum Daga kamuwa da Ciwon Kansa. Da kuma wajan narkewar abinci.

(12). Sannan a Shawarce Anason Kullum kasha ruwan NONON mace damin kare kanka Daga kamuwa cututtuka.

🤰 MUHIMMAN BAYANI AKAN KOWANE MATAKIN CIKI – DUK MAI JUNA BIYU YA KAMATA TA SANI!Ciki yana kasu kashi uku masu matuƙar m...
29/07/2025

🤰 MUHIMMAN BAYANI AKAN KOWANE MATAKIN CIKI – DUK MAI JUNA BIYU YA KAMATA TA SANI!

Ciki yana kasu kashi uku masu matuƙar muhimmanci:

✨ Mataki na 1 (Mako na 1–13)
Yaronki yana fara samar da gabban jikinsa, kuma zazzabin safe (morning sickness) na iya farawa.
Shawara: Ki huta sosai kuma ki fara shan sinadaran vitamin na mata masu juna biyu!

🌿 Mataki na 2 (Mako na 14–27)
Zaki fara jin ƙarfi, kuma cikinki zai fara bayyana!
Shawara: Lokaci ne na jin motsin jariri da kuma yin gwajin tsarin jikin jariri (anatomy scan).

🌸 Mataki na 3 (Mako na 28–40 ko fiye)
Jariri yana girma da sauri, kuma jikinki yana shirin haihuwa.
Shawara: Ki huta sosai, ki sha ruwa mai yawa, ki shirya jakar zuwa asibiti!

Ke kina a wane mataki ne na ciki? Ki fada mana a comment! 💬👇
Kuyi following Vital Care Meds
care meds

29/07/2025

TSAFTAR MUHALLI (ENVIRONMENTAL HYGIENE)

Tsabtar Muhalli shine kare Muhalli daga duk wani Abu da ka iya zamowa barazana ga Lafiyar Dan Adam.
Wadansu Abubuwane ka iya zamowa barazana ga Lafiyar mu a Muhalli?
Ga Wasu daga ciki.

1.LACK OF PROPER WASTE DIPOSAL(Rashin zubar da shara a inda ya k**ata) :zubar da shara a inda bai k**ata ba k**ar a gefen tituna koh kuma hanyar da ruwa ke bi da dai sauransu wanda hakan na iya haifar da cututtuka da dama k**ar cutan Malaria da Typhoid
*Ta wace Hanya za mubi mu kare kawunan mu daga wannan Matsalar?*
Idan anyi shara a dinga zubarwa a cikin mazubin shara wanda yakeda Murfi ta yanda in an zuba za a rufe. Sannan kuma mazubin ya zama *Anti-Rusted* wato ba mai tsa tsa ba sannan ya zamana yana da ma riki koh taya da za ake iya dauka koh turawa idan ya cika aje a zubar a inda ya k**ata koh a haqa rami mai Zurfi zuba a Qona.

2. INDISCRIMINATE DEFICATION(Yi / Zubar da ba haya a kan Hanyoyi) : Yawancin Unguwanninmu na fuskantar irin wannan barazana wanda hakan zai iya kawo yaduwan cututtuka k**ar su Typhoid da cholera a cikin Al'umma domin kare kawunanmu daga wannan Matsalar dole ne a dinga gida isassun ban dakuna a cikin gidaje, kasuwanni da sauran wuraren taruwan jama'a.
3. LACK OF SANITARY WELL OR SAFETY SOURCE OF WATER(Rashin ingantattun Rijiyoyi koh kuma abubuwan dake samar da ruwa) : Yawancin Unguwanninmu na fuskantar Barazanar rashin ruwa mai tsafta - Gurbatattun Rijiyoyi koh kuma fasassun pipe na ruwan Fanfo wanda Datti kah iya shiga yabi pipe Ya shiga cikin ruwan da muke amfani dasu wanda hakan zai iya Haifar da cututtuka ga mutane.
*Wace Hanya za mubi don magance wannan Matsalar?*
• Samar da tsaftatattun Rijiyoyi
•Gyara pipes na ruwan fanfo ta yanda Datti bazai shiga ba b***e ya bata mana ruwa

©️Ummu'ayman Abubakar

HANYOYI 10 MASU SAUKI DON HANA DAUKAR CIKI!🌍 FAMILY PLANNING 📌 GA MA'AURATA 🔴🔻
27/07/2025

HANYOYI 10 MASU SAUKI DON HANA DAUKAR CIKI!

🌍 FAMILY PLANNING 📌 GA MA'AURATA 🔴

🔻

26/07/2025

ZAFIN FITSARI?

Ka taba jin zafi ko kona yayin fitsari?

---

🧾 Abubuwan da ke jawo shi:

🔹 Ciwon infection (UTI)
🔹 Sanyi (gonorrhea, chlamydia)
🔹 Ciwon prostate (a maza)
🔹 Duwatsu a mafitsara
🔹 Sabulu ko sinadaran da ke tsokanar gaba

---

⚠️ Alamomi:

✔️ Jin kona ko kaikayi
✔️ Fitsari sau da yawa
✔️ Fitar jini ko ruwa daga gaba
✔️ Ciwo a mara

✨Yadda xa'a kiyaye kai:

* Tsaftar muhalli dana jiki
* Yawan shan ruwa akai akai
* Amfani da kwaroron ruba in yazama dole
* Zuwa asibiti akan lokaci a kiyaye shaye shayen magunguna barkataii

Y“Knuckle cracking” kenan a turance. Ɗabi’a ce da mutane suke yi lokaci-lokaci ta hanyar tanƙwashe gaɓoɓin yatsun hannu,...
26/07/2025

Y“Knuckle cracking” kenan a turance. Ɗabi’a ce da mutane suke yi lokaci-lokaci ta hanyar tanƙwashe gaɓoɓin yatsun hannu, sautin raƙas-raƙwas ne ke biyo baya. A yayin da wasu ba sa son jin sautin, su kuwa masu yi suna ganin hanya ce ta hucewa daga damuwa ko matsi ko ɓacin rai.

To ko me ya sa sautin yake faruwa?

Yadda abin yake shi ne, a cikin gaɓobin yatsu akwai wani ruwa mai ɗan yauƙi, k**ar majina, wanda ke taimaka wa ƙasusuwa gogayya da juna ba tare da wata tirjiya ba, wato “synovial fluid” a turance. Kamar yadda aka san ɗabi’ar abu mai ruwa-ruwa yana jan iska har ya haifar da ƙwayaƙwayan iska a cikin ruwan. To a lokacin da aka tanƙwasa wata gaɓa ta yatsa ko kuma aka barƙale gaɓar yatsan wannan ƙwaƙwayan iska za su fashe k**ar yadda balan-balan take fashewa idan aka matse ta.

Idan aka tanƙwashe gaɓar yatsan hannu kuma wannan gaɓar ta fitar da wannan sautin, to zai wahala kuma ta sake iya fitar da irin wannan sautin nantake. Saboda wannan ruwa-ruwa yana buƙatar ɗan lokaci kafin ƙwayaƙwayan iskar su sake samuwa.

To amma wannan ɗabi’a tana da matsala ne ga lafiyar gaɓoɓin yatsun hannu?

Babu wani bincike da ya ayyana wata sananniyar matsala tattare da wannan ɗabi’a.

Wani likita a California ta ƙasar Amurka, ya yi bincike a karan kansa kan wannan ɗabi’a, inda ya dinga yin wannan ɗabi’a a hannu guda tsawon wasu shekaru sannan ya yi hoton X-ray na hannayensa biyun sannan ya kwatanta sak**akon kowane hannu inda ya gano cewa babu wani banbanci tsakanin hannayensa ta fuskar matsalolin gaɓobin yatsun.

Sai dai, tanƙwasawa, banƙarawa, ko barƙalawa fiye da ƙima na iya janyo raunuka ga yatsun k**ar targaɗe ko karaya.

Idan ka yi wannan ɗabi’a sannan ka fuskanci ciwo, kumburi, ko riƙewar gaɓoɓin yatsu, tuntuɓi likitan fisiyo.

© nurse saadah

Did you know that diabetes is the third leading the cause of dealth globally ???•Diabetes is deadlier than HIV.⚠️•Diabet...
22/07/2025

Did you know that diabetes is the third leading the cause of dealth globally ???

•Diabetes is deadlier than HIV.⚠️
•Diabetes yafi Cutar ƙanjamau illa Kisa yakeyi.

•Can cause damage your eye's diabetes retinopathy.
•Shidin nan dea yana iya k**a idanun mutum yasaka masa cutar makanta.

•Diabetes can affect nerves causing diabetes neuropathy due to long time high blood sugar.
•diabetes yana iya taba jojiyoyin kai sako na ƙwaƙwalwa yasa ana jin k**an tafiyar tsutsa Koh sashin gurin k**an yayi tsami da sauransu.

•diabetes can affect your bladder and kidneys causing diabetes uropathy due to problems of high sugar level.
Yana iya lahani da ƙodojin mutum baki daya da ma'ajiyar fitsari wataou (bladder)

Diabetic can cause loss of some part of the body therefore frequent sugar monitoring for DM patient is vital
Diabetes kan iya sakawa a rasa wani sashe na jiki saboda haka yawan auna yanayin sukarin cikin jini yanada matuƙar muhimmanci

21/07/2025

🩺 Menene Diabetes Mellitus?

Diabetes cuta ce da ke haddasa yawaitar sukari a jini fiye da kima. Wannan na faruwa ne saboda jikin mutum baya samar da insulin yadda ya k**ata ko kuma baya amfani da ita yadda ya dace.

🧪 Nau’o’in Diabetes

1. Type 1 – Jikin mutum baya samar da insulin kwata-kwata.

2. Type 2 – Jikin mutum yana samarwa da insulin amma ba ya amfani da ita yadda ya k**ata.

3. Gestational Diabetes – Wannan yana faruwa ne a lokacin juna biyu.

🔍 Alamomin Diabetes

Yawan jin ƙishirwa (polyphagia)

Yawan fitsari musamman da daddare (nocturia)

Jin gajiya da kasala (tiredness and body weakness)

Ramewa lokaci guda (loss of weight)

Gani dishi dishi (blurred vision)

Rashin warkewan ciwo da wuri (slow wound healing)

🥗 Hanyoyin Kariya da Kula da Kansa:

Cin abinci mai kyau da kariya k**ar kayan lambu, whole grains,

Yin motsa jiki a kalla sau 3 a sati (Exercise)

Diet control

Gwajin jini lokaci-lokaci

Bin shawarar likita game da yadda xa'a inganta lafiya

Gujewa shan sigari da giya

To be continued✍️

14/07/2025

Akamme kukeson mu tattauna da ku gobe in Allah ya tashe mu lapia

🌿 Folic Acid da Fersolate ba Vitamin bane kawai – SU RAI NE GA JARIRIN KI! 🤰❤️Kin dauki ciki? To kar ki raina Folic Acid...
14/07/2025

🌿 Folic Acid da Fersolate ba Vitamin bane kawai – SU RAI NE GA JARIRIN KI! 🤰❤️

Kin dauki ciki? To kar ki raina Folic Acid da Fersolate!
Wannan ƙanana ƙwayoyi suna da girma fiye da yadda ake ɗauka!

🔴 Folic Acid – Me yake yi?

Yana kare jariri daga lahani (nakasa) tun kafin a haife shi

Yana taimakawa ƙwaƙwalwar jariri ta girma da kyau

Yana hana mace gajiya da yawan jiri

🩸 Fersolate (Iron + Folic Acid)

Yana ƙara jini, yana hana mace zazzaɓin rashin jini

Yana rage kasala da karancin ƙarfin jiki

Yana taimaka wa mahaifa wajen aiki daidai

💊 Kin fi buƙatar su tun kafin ciki har zuwa haihuwa!

⚠️ Kar ki daina sai dai likita ya ce!
Ciki lafiya + jiki lafiya = jariri lafiya!

Allah ya sauke ki lafVital Care Meds Meds

14/07/2025

🧘‍♀️ MOTSA JIKI GA MATA MASU CIKI – BA WAHALA BANE, RAHAMA NE! 🤰💪

Kin san cewa motsa jiki yayin da k**e da ciki na iya saukaka haihuwa, rage ciwon baya, da hana kumburin ƙafa?
Eh! Ciki ba rashin lafiya bane, amma yana buƙatar kulawa da hikima.

💃🏽 Wadannan kalilan na motsa jiki zasu taimaka sosai:

Tafiya da safe ko yamma – minti 30 kawai!

Yoga mai sauƙi – yana rage damuwa da ciwo

Kegel exercise – yana taimaka wajen hana zubar fitsari bayan haihuwa!

Motsa hannaye da kafa a gida – ko a gaban TV!

⚠️ Amma a hankali fa! Idan kina jin zafi, zubar jini, ko ciwon ciki – ki huta, ki nemi likita.

🔍 Likita ko nurse Koh midwife dinki sunce a motsa jiki ? To me k**e jira? Ki motsa don ki sauƙa lafiya

Allah ya raba Lpia amin
Kuyi following Vital Care Meds

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Vital Care Meds posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram