Mai fito da gashi cikin sati 2

Mai fito da gashi cikin sati 2 munada pommade mai fito da gashi cikin sati 2 da gangawa

25/04/2025

Découvrez le secret d’une pousse de cheveux rapide et 100 % naturelle !
Vous rêvez de cheveux plus longs, plus forts et plus épais ? Notre formule naturelle unique stimule la croissance capillaire en seulement 2 semaines !
Grâce à des ingrédients puissants issus de la nature, ce soin nourrit le cuir chevelu en profondeur, active les follicules et renforce les racines pour une chevelure visiblement plus saine.

Résultats visibles dès les premiers jours :

Accélération de la pousse

Réduction de la casse

Brillance naturelle et volume

Sans produits chimiques, sans effets secondaires. Convient à tous les types de cheveux, hommes comme femmes.

Offrez à vos cheveux la croissance qu’ils méritent !

09/04/2025

SABON AL'AMARI !!! Maganin Sanƙo +22793212994🇳🇪
Duk wani matashi ko budurwa ya kamata yasan wannan. Ga mai sha'awar Gemu, saje ko masu Sanƙo.
Gashi dai na ɗaya daga cikin halitta dake taka muhimmiyar rawa gurin fitar da kyauwu da kwarjini ga ɗan Adam. Hasalima gashi tamkar wani ma'auni ne da zaka iya rage ko ƙara ma kanka kyauwu ta silar sa. Wannan yasa mutane suke maida hankali ga gyaran gashi. Koda kuwa gemu ne, saje ko sanko.
Shakka babu muna cikin wani zama da samari da yan mata harma da magidanta suke damuwa akan duk wani rauni da zai samu gashin su. Sai dai akan samu matsala gurin haifar nakasu (Side Effect).
Makasudin wannan rubutu shine; Hajiya Ummu Khadija malamar gashi. Ta fitar da wani sabon Program mai abin mamaki. Kamar yadda wasun mu s**a sani Ummu Khadija takan fitar da wani sabon abu ga al'umma duk karshen shekara, inda take amfani da itatuwa da ganyayyaki (Natural Herbs), ko littafi, don fito da wani sabon abu mai ma'ana. Kamar shawarwari, magunguna ko wata muhimmiyar lecture.
Wannan karon ta fito da wani al'amari mai ban mamaki. Mai ne na ban mamaki dauke da garin wasu itatuwa.
Idan kana da koda kuwa da shi aka halicce ka a cikin sati biyu gashi zai fara toho. Hakazalika, idan kana bukatar gemu ko saje kayi amfani dashi akan ka'ida na sati biyu zakayi mamaki. Man baya relaxer amma dai kullum gashin ku zai kasance cikin laushi da baƙi. Ko gashin yana karyewa Mace ko Namiji, wannan Mai na malamar Gashi zai share hawaye. Sannan bashi da wata illa domin duka ganyayyaki ne da garin itace.

Domin karin bayani ga Number wanda yake saidawa da dillancin sa zuwa kowace jaha a niger. Domin Karin bayani +22793213994

Address

Nigéria
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai fito da gashi cikin sati 2 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram