22/09/2025
IDAN KANASON HABBAKA RIBARKA A FANNIN NOMAN DAMUNA KO NA RANI;
IDAN KANA CIKIN MUTANEN DA SUKESON NINKA RIBAR AMFANIN GONAR DA SUKE SAMU A BAYA ZUWA MATAKI NA GABA GA AMSARKA.
GROWBELT FERTILISER AN KIRKIRE SHINE DON WARWAREN MATSALOLIN NOMA A KASAR NIGERIA KAMAR HAKA:
HABBAKAWA DA NINKA YAYAN TSIRRAI INGANTATTU DA AKE GIRBA FIYE DA KO WACCE SHEKARA
FARFAÆŠO DA QASAR NOMA DA TAKI ME CHEMICAL YA KASHE TA BA A SAMUN ABINDA YAKAMATA NA YAYAN TSIRRAI YANZU
MAGANCE MATSALAR KWARI A GONARKA
YANA SA KASAR GONARKA TA RIKE DANSHI SOSAI
SHINE TAKI 1 TILO DA YAKE DA FORMULA 20+20+20 +TE
CIKAKKIYAR FORMULA TA PHOTOSYNTHESIS KENAN DON INGANTA TSIRRAI BATARE DA SHAKKU BA.
Kwararrun masana ne s**a hada wannan taki bayan binciken kimiyya tsawon shekara 8 kuma da sinadarai namu na gargajiya.
YANA SAUKIN PRICE dubu bakwai ( 7,000) kacal duk sachet 1 DA KUMA SAUKIN AMFANI
YANZU TSAWON SHEKARA 2 KENAN ANA GWADASHI ANA TA SAM BARKA DASHI.
GA GUZIRINKA MANOMI A 2025,KARKA BARI ABAKA LABARI WANNAN SHEKARAR.
YADDA AKE AMFANI DA WANNNA TAKI SHINE:
1.Idan kayan lambune ,zaka jika sachet 1 na wannan takin a bokiti ko jarka dss, saika raba shi gida 5, kowanne 1 zakasa shi a 17 litters na sprayer ta feshi, saika cika ta da ruwa ka fesa a gonar, haka kowanne 1 acikin kaso 5 dinnan zakasashi 17 litters na sprayer ta feshi saikacikata da ruwa ka fesa.
2. YADDA AKE AMFANI DA WANNNA TAKI A MATAKI NA 2 SHINE:
1.Idan kayan GONA NE IRINSU ,masara,wake,shinkafa,ridi,gero dss,zaka jika sachet 1 na wannan takin a bokiti ko jarka dss, saika raba shi gida 3, kowanne 1 zakasa shi a 17 litters na sprayer ta feshi, saika cika ta da ruwa ka fesa a gonar, haka kowanne 1 acikin kaso 3 dinnan zakasashi 17 litters na sprayer ta feshi saikacikata da ruwa ka fesa.
Sunansa raina k**a kasha wuya, yana da complete sinadarai da kowacce shuka take bukata alaji.
Idan kasayi takinmu,kayi amfani dashi,zuwa karshen damuna kaga baishi maka aikin da muka lissafaba,wallahi kazo office dinmu zamu biyaka kudinka full alaji.
Muhammad salisu uba
National distributor daga kano.
DON KARIN BAYANI: 09039108853
OFFICE ADDRESS:NO. 15 CITY PLAZA, HOTORON AREWA,RING ROAD EASTERN BYPASS ALONG YANKABA ROAD FROM HOTORO BEFORE MATRIX FILLING STATION.
#