19/09/2025
Dan Allah ka ka karanta dan nasan zai maka amfani
🚫 SHIN KO KA SAN ILLAR ISTIMNA’I (ZINAR HANNUN KUWA)? 🚫
🔻 Yana rage ƙarfi da kuzarin namiji.
🔻 Yana sa gajiya da rashin natsuwa.
🔻 Yana iya haddasa mantuwa da raunin gaba.
❄ Matsalar sanyi kuma tana:
Rage sha’awa da kuzari.
Hana jin daɗin aure yadda ya kamata.
Zubar da martaba a gaban iyali.
🌿 Kada ka bari waɗannan matsaloli su rushe maka rayuwa.
🌿 A ALFA’IDA ISLAMIC MEDICINE CENTER, muna da magunguna na gargajiya da na Musulunci da ke taimakawa wajen:
✅ Kawar da sha’awar istimna’i.
✅ Ƙara ƙarfin jiki da kuzari.
✅ Mayar da natsuwa da ƙarfin zuciya.
📩 Tuntube mu yau domin samun taimako na halal da amintacce.
ALFA’IDA ISLAMIC MEDICINE CENTER – Lafiyar ka, martabarka! 🌿