kashfull aleel Kano

kashfull aleel Kano in ga taton magunguna

01/01/2026
01/09/2025

CIBIYAR KASHFUL ALEEL – Gidan Magani Na Halitta Da Na Gargajiya
Shin kana fama da wata cuta ko matsala ta jiki ko ta namiji?
A KASHFUL ALEEL HERBAL CENTER, muna da ƙwararrun masana da likitocin gargajiya da s**a sadaukar da rayuwarsu wajen magance cututtuka masu wahala ta hanyar tsirrai da itatuwa na halal da sinadarai na halitta.
🩺 Muna Magance Manyan Cututtuka Kamar:
✅ Ciwon Sanyi (Infections na al’aura – Gonorrhea, Syphilis, da sauransu)
✅ Ciwon Istimna’i (Ma********on) – illolinsa da kuma magani
✅ Raunin Mazakuta – Karancin Kuzari da Neman Karfi a Namiji
✅ Rashin Haihuwa (Infertility – maza da mata)
✅ Ciwon Mara, Naman Ciki, da Cututtukan Mahaifa
✅ Ciwon Olsa (Ulcer)
✅ Ciwon Hanta (Hepatitis A, B, C)
✅ Kanjamau (HIV/AIDS)
✅ Basir Mai Tsiro (Internal & External Piles)
✅ Hawan Jini (High Blood Pressure)
✅ Ciwon Sugar (Diabetes)
✅ Karancin Jini (Anemia)
da sauran larurorin jiki da lafiyar zuciya.
🍃 Me Ya Bambanta Mu Da Wasu ?
✨ Masana Cikin Ilimin Itatuwa da Magunguna na Halitta
✨ Magungunan Mu Ba Su Da Illa – An sarrafa su da tsafta da ƙwarewa
✨ Magani Cikin Sirri da Girmamawa
✨ Likitoci Masu Ƙwarewa a Fannin Gargajiya
✨ Magunguna na musamman don:
Ƙara Kuzari da Karfin Mazakuta (Power Booster)
Maganin Karancin Maniy ko Rashin Tsayuwa (Erectile Issues)
Maganin Warin Al’aura da Fitar Ruwa Mai Yawa A gaban (mata)
📍 Muna Da Branch a Jahar [ Kano ]
🧭 Zaka iya zuwa kai tsaye ofishinmu ko kuma kira domin shawarwari da neman magani.
📞 Tuntube Mu Kai Tsaye
📱 09059886467
✅ Sauƙi
✅ Sauki Mai Dorewa
✅ Magani Mai Inganci
✅ Maganin Sirri da Girmamawa
KASHFUL ALEEL – Inda Masana Ke Haɗa Magani da Niyya, Don Lafiyar al'umma
✨ Rayuwa tana da daɗi idan lafiya na nan. Kada ka ɓoye matsalar ka, ka nemi magani cikin sirri da girmamawa..

16/07/2025

🟩 Infection Combat – Maganin herbal da ke:
✅ Tumbuke sanyi daga tushe
✅ Wanke mafitsara da mahaifa
✅ Kawar da kaikayi da ƙaiƙayi cikin mintuna
✅ Warkar da toilet infection da tasirinta
📦 Magani mai inganci da ɗorewar sakamako!
📲 Tuntuɓe mu yanzu 👉 [Taɓa ƙasan bidiyon don magana ta WhatsApp]

15/07/2025

🛑 MAGANIN ISTIMNA’I (Zinar Hannu) & SAURIN INZALI
Shin kana fama da waɗannan matsaloli?
🔻
Saurin inzali
Rauni ko gajiya yayin jima’i
Kumburin mazakuta
Rashin sha’awaCiwon baya
Raunin maniyyi ko rashin haihuwa?

🟥 Muna da maganin gargajiya mai inganci da aka gwada kuma ya tabbatar da aiki!
✅ Yana:
Kawar da saurin inzali
Ƙara ƙarfin ruwan maniyyi
Warkar da cututtukan da istimna’i ya haddasa
Kwaranya azzakari da ƙarfin jiki
Taimaka maka ka daina istimna’i gaba ɗaya
Mayar da kai cikakken namiji mai ƙarfi da kuzari!

💪 Ka dawo da kanka, martabarka da darajarka!
📲 Tuntuɓe mu yanzu 👉 [Taɓa ƙasan bidiyon]
🟢 MAGANIN SANYI (Infection Combat)
Kana fama da matsalolin sanyi da s**a daure maka kai?
🔻
Fitsari mai wari ko canza launi
Kaikayi ko kumburin al’aura
Fitar ruwa mai wari
Rashin sha’awa ko ɗaukewar haihuwa
Har ma da saurin inzali sakamakon cuta?

🟩 Infection Combat – Maganin herbal da ke:
✅ Tumbuke sanyi daga tushe
✅ Wanke mafitsara da mahaifa
✅ Kawar da kaikayi da ƙaiƙayi cikin mintuna
✅ Warkar da toilet infection da tasirinta
📦 Magani mai inganci da ɗorewar sakamako!
📲 Tuntuɓe mu yanzu 👉 [Taɓa ƙasan bidiyon don magana ta WhatsApp]

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when kashfull aleel Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram