04/12/2025
MAGANIN BASIR MAI TSIRO.
Dukkan wani wanda yake fama da basir wanda har yayi tsiro ko yana fitar baya(wanda dubura take zazzaguwa sai an saka hannu an mayar da ita)wannan shine magani wamda insha Allah dukkan wanda ya hada zai samu waraka.
Kuma wannan koda aiki aka ce zaai maka zaa yanke shi kayi kokari kayi amfani dashi insha Allah bazai an yanke ba zai kone zai mutu baki daya.
Idan kuma fitar baya ne zai zanye ya koma ciki tamkar baka dashi,mace ko namiji duk zasu iya amfani dashi,koda yaro ne indai yakai shekara 5 zaa iya shafa masa shi.
ABINDA ZAA NEMA
1. Neem Oil ( Man dogon yaro.)
2. Kitsen Damo
Wadan nan sunadarai sune zaa nema atabbatarda cewa masu kyau akasamo. Zaa hadesu waje daya arika shafawa idan zaa kwanta bacci bayan antashi baccin sai awanke daruwan dumi. To insha Allahu duk yadda basir mai tsiro ko fitar baya s**a dade jikin mutun zasu koma da yardar Allah. Allah yasa mudache Ameen.
Domin karin bayani ko neman hadadden maganin ko neman wasu shawarwarin zaku Nememu.
Khalifa herbal medicine and marriage councelling
07067344494