14/11/2025
Sanyi fa ya shigo gadan gadan, yakamata Azo a saya kayan gyaran jiki Kar jiki ya zama kamar bawon doya 🤣🤣🤣, ko bayan kada 😂😂.
A Oriflame Muna da kusan komai na gyaran jiki.kama daga Body Creams, Body lotions, face cream, face Cleanser, face toner, face scrub, Body scrub, Feet up na Fason kadai da kaushin kafa, Tender care, Supplements, da dai sauransu.
Ku zo ku Mallaki kayan gyaran jiki akan Farashi mai sauki 👌👌