DR NOBOR MAI Nasara

DR NOBOR MAI Nasara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DR NOBOR MAI Nasara, Medical and health, Maiduguri.

16/03/2023

Kurunkus a karshe dai matshinnan da yayi tattaki daga Lagos zuwa Abuja a kafa a kan yace Kanawa su zabi ABBA GIDA GIDA

14/03/2023

Dr. DR NOBOR MAI Nasara matashin da yayi tattaki daga Lagos zuwa Abuja a kafa.

Bayan dogon hutu dana dauka domin kara bincike akan magunguna yanzu haka ina ci gaba da duba marasa lafiya anan jihar La...
14/10/2022

Bayan dogon hutu dana dauka domin kara bincike akan magunguna yanzu haka ina ci gaba da duba marasa lafiya anan jihar Lagos 0903 978 4397

04/09/2022

Ziyarar da na kaiwa wani babban likita a kasar Dubai

Dukkan cutar da ke damunka, ko ba a san irinta ba ku tuntubemu muna ba da magani da izinin Allah 0903 570 4422
04/09/2022

Dukkan cutar da ke damunka, ko ba a san irinta ba ku tuntubemu muna ba da magani da izinin Allah 0903 570 4422

02/09/2022

Dr. Nobor Mai Nasara

02/09/2022

Na samu ganawa da wani babban likita a Doha dake kasar Qatar

02/09/2022

Wannan ma Nasara ce a gare ni

01/09/2022

Banda kasashen Turawa, da Larabawa, ina shiga kasashen Africa ma domin neman ilimin Sanin magunguna

01/09/2022

Ilimi shi ne tushen samun kowace NASARA, duk cutar da ke damunka katuntube mu zamu baka magani ka samu sauki Insha Allah.

Nutsuwa, ji da kuma sauraro yana bayar da gudunmawa kashi 50% wajen gane larurar mara lafiya.
25/08/2022

Nutsuwa, ji da kuma sauraro yana bayar da gudunmawa kashi 50% wajen gane larurar mara lafiya.

Allah ne kadai ke bayar da lafiya, mu sai dai kawai mu zama silar samun waraka,  Allah ubangiji ya datar da mu.
25/08/2022

Allah ne kadai ke bayar da lafiya, mu sai dai kawai mu zama silar samun waraka, Allah ubangiji ya datar da mu.

25/08/2022

Dr. Nobor Mai Nasara's Medicine is very effective. Masha Allah

25/08/2022

Ziyarar Dr. Nobor zuwa kasar Egypt (Misira) dama sauran kasashen Duniya, domin ganawa da wani babban likita

Kullum a cikin hidimar al'umma muke, dan ganin sun samu lafiya, Idan ka dogara ga Allah ya isar maka, domin shi ne Mabuw...
25/08/2022

Kullum a cikin hidimar al'umma muke, dan ganin sun samu lafiya,

Idan ka dogara ga Allah ya isar maka, domin shi ne Mabuwayin Sarki.

Tunani da hangen nesa, shima mataki ne na samun Nasara
24/08/2022

Tunani da hangen nesa, shima mataki ne na samun Nasara

Kullum cikin bincike muke domin neman hanyar samun waraka ga Al'umma
24/08/2022

Kullum cikin bincike muke domin neman hanyar samun waraka ga Al'umma

Allah bai saukar da kowace irin cuta ba sai da ya saukar da maganinta, dan haka kar kuyi kasa a gwiwa wajen neman lafiya...
24/08/2022

Allah bai saukar da kowace irin cuta ba sai da ya saukar da maganinta, dan haka kar kuyi kasa a gwiwa wajen neman lafiyarku.

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DR NOBOR MAI Nasara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram