DR. BUKAR MODU KAKA

DR. BUKAR MODU KAKA Wannan page anbude tane dan tambaya akan cututtuka da sanin yanda za amagance

*DUK WANDA YAKE FAMA DA MATSALAR AMOSANI NA KAI GA MAGANI*KIRA KAI TSAYE KO WATTSSAPP.07041495876/09017999994Matsalar am...
05/05/2025

*DUK WANDA YAKE FAMA DA MATSALAR AMOSANI NA KAI GA MAGANI*

KIRA KAI TSAYE KO WATTSSAPP.
07041495876/09017999994

Matsalar amosani ba iya mata take tabawa ba hatta da maza ma akwai masu fama da wannan lalura, kuma tana iya k**a yaro ko babba

*ALAMOMIN AMOSANIN KAI*

1.kaikayin kai

2.fitar farin gari ko kura akai

3.zubewar gashi

4.kaikayin idanu

5.ciwon kai

Da sauransu

Munada Ingantacen maganin amosani da muke bayar wa INSHALLAH game bukata MUNA TURA SAKON MAGANI ZUWA KO INA A FADIN DUNIYA

ZAKU SAMEMU AKAN WADANNAN NOMBOBI KIRA KAI TSAYE KO WATTSSAPP

07041495876/09017999994

DAGA CIBIYARMU MAI ALBARKA LAFIYA ZINARIYA ISLAMIC & HABERL RESEARCH CENTER
*
*. *

MUNGODE ALLAH YA BAMU LAFIYA AMEEN 🤲🏾

24/04/2025

*DUK WANDA YAKE FAMA DA MATSALAR AMOSANI NA KAI GA MAGANI*

KIRA KAI TSAYE KO WATTSSAPP.
07041495876/09150115855

Matsalar amosani ba iya mata take tabawa ba hatta da maza ma akwai masu fama da wannan lalura, kuma tana iya k**a yaro ko babba

*ALAMOMIN AMOSANIN KAI*

1.kaikayin kai

2.fitar farin gari ko kura akai

3.zubewar gashi

4.kaikayin idanu

5.ciwon kai

Da sauransu

Munada Ingantacen maganin amosani da muke bayar wa INSHALLAH game bukata MUNA TURA SAKON MAGANI ZUWA KO INA A FADIN DUNIYA

ZAKU SAMEMU AKAN WADANNAN NOMBOBI KIRA KAI TSAYE KO WATTSSAPP

07041495876/09150115855

DAGA CIBIYARMU MAI ALBARKA TA
ALHAYATU SLAMIC MEDECENE & HABERL RESEARCH CENTER
*
*. *
TARE DA LAFIYA ZINARIYA ISLAMIC MEDECENE CENTER

MUNGODE ALLAH YA BAMU LAFIYA AMEEN 🤲🏾

Kana istiminai wasa da al'aura, baka daina ba, ko Baki daina ba, Kuma baka nemi magani ba, Kila karfinka baikai ka karbi...
24/03/2025

Kana istiminai wasa da al'aura, baka daina ba, ko Baki daina ba, Kuma baka nemi magani ba, Kila karfinka baikai ka karbi magani ba, kana Mai Karamin karfi ne, kamfanin'mu tayi discount, munyi rage da insha Allah zaka iya karba kaima karabu da masalar istiminai, ma********on, idan ka/kin shirya rabuwa da masalar istiminai, kira ko maganah WhatsApp number👇🏻
09017999994
09065801045
09041883399
Masalar da istiminai Yake jayowa👇🏻

Istimna'i yanada matsaloli k**ar haka
(1) yana hana haihuwa
(2 yanasa gaban da namiji yakoma karami
(3) yana kashe Qwayun halitta
(4) yana sa zuban mazi
(5) yanakawo kawo wasu irin kurajen gaba
(6) yanasa jijiyoyin azzakarin mutum surage karfi. Kaga baka iya gamsar da iyalin ka
(7) Yana kawo tsinke wan manniyi
(8) yana toshe basira
(9) yanakawo mutuwan jijiyoyin ido

ASSALLAMUALAIKUMBayan dogon lokaci da cibiyar mu taALHAYAT ISLAMIC MEDICINE CENTERTa dauka tana wayar da kan Al umma ta'...
12/08/2023

ASSALLAMUALAIKUM

Bayan dogon lokaci da cibiyar mu ta
ALHAYAT ISLAMIC MEDICINE CENTER

Ta dauka tana wayar da kan Al umma ta'inda zata magance matsaloli da dama da take damunsu ALHAMDULILLAH muna samun sakon godiya ta manhajojin zamani, text message, Kiran layukan mu

Shiya bama kasa aguiwa wajen bincike da samo magunguna masu inganci

Haryanzu zaku iya saminmu akan layukan mu, wajen shawara, TAMBAYA, ko karbar magani

MUNA BADA MAGANI AKAN KO WACCE CUTA DA TAKE DAMUN DUKKAN SASSAN JIKIN DAN ADAM

MUNA TURA MAGANI KO INA KAKE AFADIN KASARMU NIGERIA DA NIGER

wayannan suna layukan mu....
👇
09017999994
08066166804
07065966075

INA MATA DA MAZA"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""wadanda suke fama da masalar kuraje na fata(Skin disease) ko wacc...
06/02/2023

INA MATA DA MAZA
"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
wadanda suke fama da masalar kuraje na fata
(Skin disease)
ko wacce iri, da kuma masala ta ciwon kashi ko jiki, kaji daya daga cikin bangaren jikinka-ki yanama ciwo, toga👇
(ALHAYAT MAAJUN)

Wannan magani yana magance ko wani irin cuta takan fata, alhayat maajun idan mutum yayi amfani dashi yana shiga har'cikin fata yaratsa har'yatabo kashi ya magance ciwon kashi da cuta mai fitowa akan fata, wannan magani mai inganci ba'ko a ina take bah illah daga cibiyar nan mai albarka, ALHAYATU ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEACH CENTER

K**an yanda akullum tasaba bada taimako akan larurori da take damun al'umma, cibiyarmu itace daya tilo wanda al'umma ke kira gidan waraka gidan samun sauki, ....MASHA! ALLAH!.... wannan magani tanan munshirya'ta tsaff ga mai'bukata zaka'iya tuntubar wadannan layuka k**ar haka👇

WhatsApp/call📞

09150115855
07041495876
09065801045
09041883399
KADA AMANTA DAN SAMARDA SAUKI BABBAN OFFISINMU DAKE MAIDUGURI BORNO STATE GWANGE JUNCTION TANA AIKA SAKON MAGANI KO INA KAKE AFADIN NIGERIA🇳🇬 DA SAURAN KASASHEN DUNIYA BAKI DAYA....

cibiyar ALHAYAT CHEMIST Fatanmu samarwa al umma magunguna ingatu irin ta islama, allah yasa mudace ameeeen!🙏

MAGANIN MASALAR AL " ADA KO YANA MUKI WASA KI GWADA WANNAN FA'IDA""""""""""""""""""""""'""""""""""""""""""""""""""""""""...
15/01/2023

MAGANIN MASALAR AL " ADA KO YANA MUKI WASA KI GWADA WANNAN FA'IDA
""""""""""""""""""""""'"""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Kwanaki Nayi Bayani a Wata rubutu na kan kasbara (coriander)Tana maganin Sanyi, k**a daga sanyi (infection)

dakuma sanyin kashi da Sanyi mai hana haihuwa wato (gonorriah)

Garin kasbara baisaya anan ba yana amfani da maganin cuta da dama ajikin dan adam

Wanda kasan larabawa basa taba rabuwa dashi wajan zuba shi a abuncin su sabida sunsan amfaninta

Kasbara bata da wani wari ko daci saidema takara kamshi a abinci idan mutum yazuba shi a abuncinsa

kana iya tafasa kasbara kasha k**an shayi baya cutar wa ga lafiya saide ma tama magani ajiki da kara lafiya da kuzari

MATA MASU MASALAR AL ADA KUWA, KU TAFASA KASBARA KUSHA DA ZUMA SAFE DA YAMMA

In sha allahu duk wani masalar AL ADA kinrabu da ita👇

ALHAYAT ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH CENTER

Tayi wannan kewta dan yan'uwa su amfana, kuyi following na page namu dan ganin dukkan rubutu da mukayi nabaya da nagaba dazamuyi inda rai da lafiya....

DOMIN TAMBAYA KUWA GA NONBOBIN WAKILANMU👇

09150115855
07041495876
09065801045
09041883399
MASAHA ALLAH🙏

MAGANIN KARFIN MAZASAURIN INZALI DA KARA GIRMANSA""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""idan kana fama da mas...
05/01/2023

MAGANIN KARFIN MAZA
SAURIN INZALI DA KARA GIRMANSA
""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
idan kana fama da masalar saurin inzali kankacewar gaba, hakan yasa harbaka iya'gamsar da iyalinka, sanya aranka kasamu waraka

CIBIYAR👇

ALHAYATU ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH CENTER

Tana bada magani akan irin wannan masalar kuma anasamun waraka cikin lokaci kalilan

Kowani cuta muna bada maganinta asantarmu mai albarka kuma awarke koda kuwa cutar tadade ajikin dan adam

K**a daga👇

ALJANU(JINNU)

TSAMMU KO IDO

HIV CUTA MAI KARYA GARKUWAR JIKI

DA KANSA(CANCER)

(DIABETES) CIWON SUKARI
CIWON KODA

OLSA(ULCER)

K**ar👇

SANYI(INFECTION)

SAYIN KASHI

SANYI MAI HANA HAIHUWA

RIKICEWAR AL"ADA

Da sauran masaloli wayanda suke damun sassan jikin dan adam

Muna maiduguri borno state
Address gwange junction

Muna aika da sakon magani ko ina👇

09150115855
07041495876
09065801045
09041883399
WhatsApp/call

Dan neman karin bayani ko tambaya akan cutar da take damun ka damin samun mafita ku""tuntubi layukanda ke sama, wayanda basa Nigeria kuma su mana magana ta manhajar zamani whatsapp
MUNGODE🙏

KUBEWA(LADIES FINGER)KUNA DA SANIN CEWA TANA MAGANCE CIWON SUKARI(DIABETES).....""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""...
01/01/2023

KUBEWA(LADIES FINGER)KUNA DA SANIN CEWA TANA MAGANCE CIWON SUKARI(DIABETES).....
"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Abaya nayi rubutu akan aduwa(balanite)tana maganin laruran ciwon s**ari(diabetes) idan mai ciwon yana yawaita amfani dashi hakan zaisa ciwon tashi sauka

To yauma de ga wata daman, insha allahu idan kayi amfani da wannan fa'ida za'aga changi fiyeda yanda ba a tsammani, wannan bakomai bane face kubewa da muke ganinta yau da kullum muna sarrafa ta izuwa abincin mu muna cinshi KUBEWA KENAN (LADIES FINGER)👇

Ga yanda zakayi amfani dashi wajen magance ciwon s**ari DIABETES

KANEMI KANANA BA KANANA SOSAIBA SAKA SAKI BAYI GIRMA CHAN BA BAYI KANANA BA KUBEWAN GUDA UKU3

GUDA UKU 3

Kasamu ko wanne kayanka sakanin ta'inda ruwa zai'iya shiga cikin kubewan, sai asamu ruwa rabin kofi na shayi yadanfi rabin kadan ruwan

Sai asaka kubewan guda uku cikin kofin misalin karfe 8:00 takwas nadare abarshi yakwana arufe bakin kofin da wani abu mai safta, idan yakwana da safe kafun karin kumallo adauka asha, bayan k**an awa (hour 1) daya sai aciki abinci

Anayin haka sawon sati daya aje likita ya auna zaaga abun mamaki

Baya cutarwa saide yanasa zawo kadan ba dayawa ba

Kuma kada amanta adaina cin abincin da malaman asibiti s**a hana aci...

DAGA CIBIYAR👇

ALHAYATU ISLAMIC HERBAL MEDICINE👇

Location gwange junction bama road maiduguri borno state

Dan neman karin bayani ga nunbobin wakilan mu
👇
09159115855
07041495876
09065801045
09041883399
Whatsapp/call🙏

23/12/2022

"ALJANI"(JINNU),MACE WACCE ALJANU SUNHANATA AURE KO AMMATA SIHIRI
""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Kuzo sentanmu inda muke bada taimako kirabu da masalarki, bama tsafi ko abu mai k**a da tsafi sai baiwa da allah yamana muna godeh masa subbahanallahi wata'ala...

Wannan cibiyatamu ta
ALHAYATU ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH CENTER wanda dr.Muhammad ali yusee yake jagoranta sakatare kuma mataimakin babban jagora ta traditional medicine na arewa baki daya...

Bisa baiwan da allah yamasa da sauran ma'aikata ta cibiyar ALHAYATU muna bada taimako kuma ana warkewa, wannan baiwa bayinmu baneh ba saninmu baneh yabamu wannan baiwa, allah ne ganin damansa yabamu mukuma muke bada taimako har"arabu da masala allah shine maiyin yanda yaso, dan haka domin zantawa damu ka tuntubi layukanmu muna MAIDUGURI BORNO STATE address gwange junction, muna aika sokon magani ko ina kake afadin Nigeria da africa baki daya👇

09150115855
07041495876
09065801045
09041883399

Zaku iya kira ko tuntubarmu ta mahajar whatsapp

Whatsapp/call🙏

ADUWA(BALANITE) SHIN KUNSAN TANA MAGANI CIWON SUKARI(DIABETES)""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""...
22/12/2022

ADUWA(BALANITE) SHIN KUNSAN TANA MAGANI CIWON SUKARI(DIABETES)
"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Idan kana fama da masalar ciwon s**ari ga mujarrab

wanda anyi amfani dashi anga amfaninta, kada dan cuta taka maka kasabawa allah a sunan wai kana neman magani

idan cuta ta k**a ka bahakan na nufin allah baya sonka ba, saide dan jarraba imaninka, idan kadaure sai kaci wannan jarabawan

Kuma indan kace komai kaddarane komai da sanin allah ne hakan tafaru muna fatan kaci wannan jarrabawa, ALLAH dan son da yake mana, da ya halicci cuta sai yamana maganinta a abubuwan cinmu da shanmu....

K**A DAGA
Miyan kuka
Miyan kubewa
Da yayan aduwan, da sauran nauyukan abubuwan cinmu, duka muna cinshisune dan marmari ko dan kashe yunwan cikinmu, amma da munsan irin amfaninsu da suke mana, da saide muci dan karin lafiyarmu, dayawa yaren yanzu basa san cin'abincin mu na gargajiya, basu san amfaninsu bane da basa bari ba, kuga manyanmu nada sunfimu da kwari da dadewa basu tsufa ba, duka dan nauyukan cinsune, to me yasa mu baza muyi ba....

Cibiyar👇
ALHAYATU ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH CENTER

Idan kana da cutan s**ari(diabetes)kanemi aduwa(balanite) yayansa kana sha, SAFE DA YAMMA insha allahu idan kaje gwaji zaka ga abun mamaki,

Aduwa balanite tana da amfanunnuka da dama ba'iya ciwon s**ari ba

AMMA INSHA ALLAHU ZAMU KAWO DUKKAN NIN AMFANINSA DAYA BAYAN DAYA, DAN TAMBAYA KO SHAWARA GA NUNBOBIN WAKILANMU👇
09150115855
07041495855
09065801045
09041883399
WhatsApp/call

Daga cibiyar👇
ALHAYATU ISLAMIC HERBAL MEDICINE🙏

""MAGANIN CIWON SANYI A SAUKEKE ZAKA HADA AGIDANKA...."""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""ALHAY...
15/12/2022

""MAGANIN CIWON SANYI A SAUKEKE ZAKA HADA AGIDANKA....
"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""

ALHAYATU ISLAMIC MEDICINE

KAITSAYE BATARE DA BATA LOKACIBA, MUNZO BAYYANA WATA FA'IDA DOMIN MU'AMFANA INSHA ALLAH

Wannan fa'ida mujarrab ne, anyi amfani dashi anga amfaninta, insha allah duk wanda yayi amfani dashi zaigode wa allah zaimana addu'a da fatan alheri, wannan fa'ida shineh...

amfanin( DABINO DA NAMIJIN GORO)

Wayannan YAYAN ITATUWA guda biyu2 allah yasamusu albarka ta'inda baka tsammani,

Wannan amfaninda yake, da zanbaiyana ayanzu, ba shikenan wayannan itatuwa masu albarka sukeyi ba, yana amfanunnuka da dama ajikin dan adam, kuma idan kuna biye damu zamukawo muku dukkannin amfaninsa daya bayan daya, da yardar allah

""GADA CIKI"" da akoyi samun rabuwa da cutar sanyi (INFECTION) saideh sanin yanda za'ayi amfani dashi, nada mutukar tasiri kafun amfanuwa dashi

YANDA ZAKAYI AMFANI DASHI SHINE, KANEMI DABINO DAIDAI GWAR'GWADO DA SHIMA NAMINJIN GORON, KANA HADAWA KANA'CI BAYAN KAKOSHI, KATABBATAR KAKOSHI KAFUN KAYI AMFANI DASHI
👉SAFE DA YAMMA
ANAYIN HAKA SAWON LOKACINDA MUTUM ZAIGA ZAI'IYA

insha allahu za'asamu biyan bukata azo'mana da godiya

Wannan fisa'bilillahi ne daga cibiyarmu mai albarka,,, kada Amanta A turawa dukkan kafofin sada zumunta dan sauran yan'uwa musulmai masu fama da irin'wannan larura suma su'amfana, yazamana dukkanmu mun'samu lada baki daya...

GADA CIBIYAR👇
ALHAYATU ISLAMIC MEDICINE AND HERBAL RESEARCH CENTER

Masu neman karin bayani kwa'iya tuntubarmu akan layukanmu k**ar haka

Call/WhatsApp
09150115855
07041495876
09065801045
09041883399

Masha allah🙏

Address

Bayan Kwatas Opposite Bohol Sas
Maiduguri

Telephone

+2349150115855

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DR. BUKAR MODU KAKA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram