30/11/2025
Masha Allah
Amadadin imam ibarahim abubakar yadagungume yana me mika godiya ga duwanda yasami daman halartan ko yatemaka da Kudinsa ko da Karfinsa guri wa,azin jaha wanda yagudana agarin Sitti
Allah yasakawa kowa da alkairi