02/11/2025
Innalillahi wa inna ilaihi rajee'un.
Yanzu nake samun labarin rasuwar Malam NATA'ALA Mahaluki Nata'ala Potiskum ubangiji Allah yayi masa rahama yasa aljanna ne makomarsa idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani.