Al Kubura Press

Al Kubura Press Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al Kubura Press, Medical and health, 30 Mall Drive W, Jersey City, NJ, Kaduna.

23/10/2023
Alhamdulillah, babban Editan jaridar almizan Malam Ibrahim Musa ya sami 'yancinsa. Muna godiya ga dukkanin wadanda s**a ...
29/09/2023

Alhamdulillah, babban Editan jaridar almizan Malam Ibrahim Musa ya sami 'yancinsa. Muna godiya ga dukkanin wadanda s**a taimaka. Allah ya saka da alheri

WATÀ SABÙWA: Tun Da Nake Ban Taɓa Yi Wa Ɗan Takara Waƙa Ya Faɗi Zaɓe Ba, Cewar Mawaƙi RararaMè zakù cè?
25/09/2023

WATÀ SABÙWA: Tun Da Nake Ban Taɓa Yi Wa Ɗan Takara Waƙa Ya Faɗi Zaɓe Ba, Cewar Mawaƙi Rarara

Mè zakù cè?

Bom Ya Tashi A Wajen Haramin Sayyida Zainab A Syria Ya Kashe Mutane Da Dama.by Mahadi Tukur Almizan-July 29, 2023Wani ba...
30/07/2023

Bom Ya Tashi A Wajen Haramin Sayyida Zainab A Syria Ya Kashe Mutane Da Dama.

by Mahadi Tukur Almizan-July 29, 2023

Wani bam da aka dasa a ya tashi a wajen Haramin Sayyida Zainabul Kubra dake ƙasar Syria.

Kafar yaɗa labarai ta cikin gida SANA ta bayyana cewa Mutum 6 ne s**a rasa rayukansu, inda wasu mutum 23 s**a tsira da raunuka sakamakon wannan harin ta'addanci.

An dasa bam ɗin ne a jikin babur a titin Kou Sudan a wajen Haramin na Sayyida Zainab (A.S).

Jami'an ƴan sanda da hukumomin dake da alhakin kulawa da lamarin sun garzaya inda lamarin ya faru inda s**a ɗauki masu raunuka da shahidai zuwa asibiti a cewar ma'aikatar harkokin cikin gida ta ƙasar a shafin ta na Telegram.

Wannan harin ta'addanci ya auku ne daidai lokacin da miliyoyin al'ummar Musulmi ke gabatar da tarukan tunawa da kisan Imam Husain (A.S).

A irin wannan lokaci al'umma kanyi cincirindo a Haramin na Sayyida Zainab domin gudanar da juyayin Ashura.

Wannan hari dai shine na biyu a Haramin na Sayyida Zainab a cikin mako guda, an kai harin farko a ranar talata inda mutum biyu s**a samu raunuka.

Zuwa yanzu dai babu wata ƴan ta'adda da ta ɗauki alhakin kai wannan harin na ranar Alhamis.

Ƙungiyoyin ta'addanci irinsu Da'ish,ISIS sun saba kai irin wannan hare-haren kuma su ayyana alhakin kai harin kamar yadda s**a yi a shekarar 2017 inda s**a kawo hari s**a shahadantar da mutum 40.

UG CHANNEL TV

29/07/2023

Address

30 Mall Drive W, Jersey City, NJ
Kaduna
07310

Telephone

07038549053

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al Kubura Press posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Al Kubura Press:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram