30/12/2025
Tabbas kalaman wannan tsohon rashin ladabi ne ga Manzon Allah (saw). Da ace wannan tsohon ya san wanene Manzon Allah (saw) daga cikin Al-Qur’ani, Hadisai ingantattu da tarihin Sirra tattacciya, da bai siffanta Manzon Allah (saw) da irin wadannan siffofi ba.
Masu karyar soyayyar Manzon Allah (saw) sun yi shiru k**ar ba su ji komai daga bakin wannan tsohon É—an cikinsu ba.
Wannan yana ƙara haskawa al-umma cewa kuna da hali irin na Yà hudawa; idan naku ya yi laifi sai ku ɓoye, ku nuna k**ar ba ku ji komai ba. Amma Ahlussunnah kuna bibiyarsu da sharri, kuna juya musu magana duk saboda tsana da ƙiyayyarku a gare su. Tir!