Sirrin Rike Mijnki Herbal Center

  • Home
  • Sirrin Rike Mijnki Herbal Center

Sirrin Rike Mijnki Herbal Center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin Rike Mijnki Herbal Center, Medical and health, MG plaza, gidan Alhaji Bala Gambo, opp Jakara primary, yan gurasa Jakara, Kano., .

wata rabonta da wannan takai shekaruku tambayi masu karɓar  haihuwa, haka wasu matan suke   zuwa musu da gashi  duguzum ...
07/08/2025

wata rabonta da wannan takai shekaru

ku tambayi masu karɓar haihuwa, haka wasu matan suke zuwa musu da gashi duguzum kamar gona wanda ba'a nome ba

Ni ina ta kallon bidiyon matar nan, bana jin komai. An tambayi Imam Ali (As) aka ce masa masoyanka guda nawa ne? Imam Al...
02/08/2025

Ni ina ta kallon bidiyon matar nan, bana jin komai. An tambayi Imam Ali (As) aka ce masa masoyanka guda nawa ne? Imam Ali (As) ya ce to da yake yanzu duniya na yi dani ban san adadin su ba amma, in ta juya min baya zan sani.! Sannan a Nahjul Balagha Imam Ali (As) ya ce shi lokaci kamar walƙiya ne, in ya haska ma to ka yi sauri ka amfana da shi kafin ya kauce ma ya tafi wurin wani.!

Komin tashen ka komin farin jinin ka, dole sai an zo lokacin da za ka gushe wasu kuma su taso,

⚠️ A likitance da lafiya:👉🏼 Saduwa ta dubura (ɗuwawu) ba hanya ce da jiki ya halitta domin saduwa ba – kuma tana da illo...
01/08/2025

⚠️ A likitance da lafiya:

👉🏼 Saduwa ta dubura (ɗuwawu) ba hanya ce da jiki ya halitta domin saduwa ba – kuma tana da illoli da dama:

🔴 Illolin saduwa ta dubura:

Rauni ko fashewar dubura:

Dubura tana da siririn fata da kuma ƙanƙanin ruwan santsi (lubrication), ba kamar farji ba. Saboda haka tana iya fashewa ko raunuka.

Infection (ƙwayoyin cuta):

Dubura tana ɗauke da ƙwayoyin cuta masu yawa (irin su E. coli). Idan aka sadu da ita za a iya ɗaukar:

A**l abscess, Hepatitis B, HIV, STI, HPV, da sauransu.

Ciwon ciki da kumburin dubura:

Wasu matan na iya fama da ciwon ciki mai tsanani, zubar jini daga dubura, da wahalar kashi.

Zama da addiction (ya zama halayya mai wahalar dena):

Saduwa ta hanyar da ba dabi'a ba kan haifar da canjin kwakwalwa, har mace da namiji su daina son halattacciyar hanya.

❗️A bangaren addini (Islami):

Saduwa ta ɗuwawu (dubura) a Musulunci haramun ce.

An zo da hadisi daga Manzon Allah ﷺ:

“Allah Ya la'ani wanda ya sadu da matarsa ta hanyar dubura.”
(Ibn Majah, Abu Dawud)

Kuma duk farin ciki da jin daɗin hakan ba ya halasta abin da haramun ne.

💡 To yaya za ki yi yanzu da kika fara jin sha’awar hakan?

✅ 1. Ki tuba da gaske ki roƙi Allah Ya cire miki wannan jin daɗin:

Saboda yana haɗa cuta da zunubi.

Tuba yana buƙatar gujewa, ƙin komawa, da neman gafara.

✅ 2. Ki buɗe zancen da mijinki cikin tausayi da girmamawa:

Ki faɗa masa illar hakan, da cewa kina jin dadi ne, amma kina tsoron lafiyarku da kuncinku gobe.

✅ 3. Ku gyara hanyar jima’i na halal:

Ku sake ƙarfafa juna a cikin saduwa ta farji ta hanyar foreplay, motsa gaba, da kulawa da jikin juna kafin saduwa.

Yi amfani da lubricant idan yana da wahala.

✅ 4. Idan mijinki yana da matsala wajen jin daɗin farji – ya kamata ku je likita tare:

Watakila yana fama da matsalar jin dadin farji saboda infection, bushewa, ko wasu laifuffuka na kwakwalwa.

🔐 A ƙarshe:

Zaki iya jin daɗin mijinki a hanya mai tsarki da lafiya – kuma duk wani jin daɗi daga hanyar da Allah Ya haramta, yana d

01/08/2025

Dik meso sai yyi magana asata mun gode ga lambar wtspp namu 08146241110

01/08/2025
VAGINAL INFECTION 05Kamar yadda mukayi bayani abaya nacewa yanadakyau aje ayi gwaji kafin afara shan  magani To yanxu xa...
31/07/2025

VAGINAL INFECTION 05

Kamar yadda mukayi bayani abaya nacewa yanadakyau aje ayi gwaji kafin afara shan magani

To yanxu xamuyi bayanine akan wasu Dabi'u dasuke hana rabuwa da ciwon
Sai atafama abu yakici yaki cinyewa Wanda wannar matsala ta infection ta addabi matanmu kai yakaiga har aure yana rabawa saboda matsalolinda cutar take haifarwa

Kadan daga cikin abunbuwanda suke hana Wannan cuta warkewa

1 rashin xuwa asibiti da wuri dan mangance matsalar
2 rashin tsabtace under wear saboda duk fant dinda discharge yatabashi faa to muddin ba ayi disinfection dinsa ba gsky ko ana shan magani baxa awarkeba sabodaa kwayoyin cutar suna manne ajikin fant din.

Idan kika sake sashi sai najikin fant din su koma cikin va**na kingaa baranar rabuwa dasu kenan

Abunda za ayi shine dolene duk fant dinda wannan ruwan yataba dole atsomashi atafasashshen ruwa kafin awanke idan kuma wanda xa a iya gogewa da dutsen guga ne to sai agoge

Sannan ayawaita canxa shi fant din akai akai daxarar discharge din yataba ahi acireshi awake da ruwan zafi

3 rashin shan magani akan qa'ida wasu matan daxarar anrubuta musu magani sunfara sha s**aji sunfara jin sauki saisuyi watsi da maganin daman bason sha akeyi ba

To lalle ME Wannan dabi'a itama xata jima bata warkeba

4-Rashin tsabtace bandaki (toilet) shima yanasa ajima ana jinyan infection amma yaki warkewa saboda duk me infection idan tayi fitsari kwayoyin cutar s**an biyo fitsarin.

so kinga kenan xasu sauka akan floor din bandakin (toilet)

Wanda idan ba awanke bandakin ba kika sake xuwa kikayi amfani da bandakin xaki sake daukansu idan kuma bakidashi daman wata me dauke da kwayar cutarce tayi amfani da bandakin
ke kuma kikaxo kika hau kai to lqlle zaki iya Dauka kema

Shawara anan shine yanada kyau ayawaita wanke bandaki da *izal* *dettol* dadai sauransu muddin ansan mutane dayawa suna amfani dashi

5 Rashin yin dual treatment. Wasu matan auren s**an sha wahala wajen magance infection sakamakon rashin samun hadin Kai ts

25/03/2025
Amfanin Shan Ruwa Kamin Jima'i Ga Ma'aurata:  Shan ruwa ana daf da soma Jima'i yana da matukar amfani ga ma'aurata inji ...
20/02/2025

Amfanin Shan Ruwa Kamin Jima'i Ga Ma'aurata:



Shan ruwa ana daf da soma Jima'i yana da matukar amfani ga ma'aurata inji masana.

Masanan sun jero wasu alfanun da duk wasu ma'aurata zasu iya samu muddin dai zasu sha ruwa kamin su soma Jima'i.

1: Shan ruwa kamin Jima'i yana karawa ma'aurata karfin jiki.
Maimakon jin kasala ko nauyin jiki, kuna shan ruwa zaku samu kuzarin hawa gado.

2: Haka nan kuma shan ruwa kamin soma Jima'i yana tunkudo sha'awa. Koda kuda daga cikin ma'auratan sha'awar sa ko nata bai motso ba, dandakan ruwa zai iya motso dashi.

3:Har ila yau shi shan ruwa daf da soma jima'i yakan taimakawa jini ya kara samun gudana a jikin ma'aurata yadda zai kara musu kuzari da lafiyar saduwa.

4: Shan ruwa kamin soma Jima'i yakan rage warin gumin jikin ma'aurata a lokacinda suke tsaya da saduwa idan zufa ya keto musu.

Maimakon zufan jikinku ya rika fitowa da wari, idan kun sharuwa hakan bazai yiwu ba. Ko kuma zai ragu.

5: Zai taimakawa ma'aurata yin fitsari bayan kammala Jima'i.
Yanada kyau bayan Jima'i duk wasu ma'aurata su samu damar wanke mararsu ta hanyar fitsari. Hakan na iya taimaka musu wajen cire duk wani cuta da zai iya tsayawa a gabansu ko mafitsararsu. Don haka idan s**a sha ruwa kamin jima'i suna kammala Jima'i zasu tsaftace maransu.

Sai dai kada ya zamanto cewa ma'aurata sun shan ruwan dayawa yadda zai cika musu ciki ya kuma hanasu katabu. Ruwa dai za a sha dan daidai ba sai an cika ciki ba.

GA ILLOLIN DA ISTUMNA,I YAKE HAIFAARWA TSAYA KA SAURARA DON KARE KANKA DAGA KAMUWA DAGA ILLOLIN       Daga:-DR- nuraddee...
10/08/2024

GA ILLOLIN DA ISTUMNA,I YAKE HAIFAARWA TSAYA KA SAURARA DON KARE KANKA DAGA KAMUWA DAGA ILLOLIN

Daga:-DR- nuraddeen kano kasuwar kurmi jakars

TELL:- 08146241110



Akwai matsaloli dadama da aikata istimina'i yake haifarwa wanda indai mutum bai nemi magani ba ko da ya daina to wadannan matsalolin suna tare dashi har sai ya samu magani da zai warkar dashi daga wadannan matsalolin. Kamar yadda za mu kawo illolin da aikata istimina'i yake haifarwa ga maza da mata wadda muddun ka samu wadannan matsalolin to ka hanzarta wajan neman magani domin waraka da kuma inganta lafiyarka.

Daga cikin illolin da istimina'i yake ga maza akwai :

1. Kurajen fuska
2. Lalacewar fata
3. Yawan bacin rai da shiga damuwa
4. Saurin kawowa a saduwar aure
5. Karyewar gashi
6. Kan azzakarin Namiji yana kumbura
7. Ranunin gani
8. Raunin Tunani
9. Sanyi Na mara ko infection
10. Gwaiwa Kumburar 'ya'yan maraina
11. Yawan kasala
12. Rashin hakuri ko yawan fushi
13. Lalacewar maniyyi
14. Lalata garkuwar jiki
15. Nauyin Bacci

Wadannan su ne wasu daga cikin illolin da ake samu idan ana aikata istimina'i ga maza kuma insha'Allahu zamu kawo na mata nan gaba kadan, idan a matsayinka na namiji kasan kana aikata istimina'i ko kuma ka aikata. To lallai yakamata ka hanzarta wajan neman magani domin kare lafiyarka da kuma magance Matsalolin daka samu.

Ga masu wannan matsalar, zaku iya amfani da Khall tuffa murfin kwalbar biyu duk lokacin da mutum yaci abinci sai ya samu ruwa rabin kofi idan bashi da ulcer, idan kuma Yana da ulcer sai ya samu kofi daya ya zuba murfi 2 yasha. Da safe da rana da dare duk zaisha loakcin da yaci abinci. Idan ya samu dama sai ya siya magani hadadde yayi amfani dashi domin waraka gaba daya.

Akwai hadadden magani mai karfi da muka hada ga masu irin wannan matsalar domin samun waraka da magance dukkan matsalolin da muka ambata a Wannan rubutun
Maganinmu na wata Daya Muke bawa mutum yayi amfani dashi idan mutum bashida halin karbar na w

Sha wara kyauta ga mutanan gidan nan in dai kin san kin taba ai kata istimna,i Yar uwa karki yarda kije gidan mijin ki b...
23/07/2024

Sha wara kyauta ga mutanan gidan nan in dai kin san kin taba ai kata istimna,i

Yar uwa karki yarda kije gidan mijin ki batare da kin sha maganin wannan matsalan ba

In dai kin san cewa kin taba ai kata istimna,i ko kuma yanzu kina cikin wanda suke ai katawa tofa ina baki shawara ki gaggawan daina wa domin akwai wasu illoli masu tarin yawa wacce zaki iya jafa kan ki

Zanyi bayani kadan daga cikin illolin istimna,i na,i

Wanda yake hai farwa a jikin mata
Insha allah

Amma kafin tofa yar uwa ina baki sha wara karki yarda kije gidan mijin ki batare da kin sha maganin istimna,i ba mutakar kin taba ai katawa

Address

MG Plaza, Gidan Alhaji Bala Gambo, Opp Jakara Primary, Yan Gurasa Jakara, Kano.

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin Rike Mijnki Herbal Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram