Taska

Taska Dubban Hanyoyi na Dabarun saukake Fahimtar rayuwa.

Wallahi ba zan auri watannan ba!!!! Yo hauka ake - gaba daya kin taru a wuri daya..Ƙwaƙwalwan fa 🧠komawa yake 🦃🐌
04/12/2025

Wallahi ba zan auri watannan ba!!!!
Yo hauka ake - gaba daya kin taru a wuri daya..
Ƙwaƙwalwan fa 🧠komawa yake 🦃🐌

Duk wadanda suke ganin cewa mata ba za su shiga fannin tsaro ba sabida tunanin addini - to tabbas basu san komai ba game...
04/12/2025

Duk wadanda suke ganin cewa mata ba za su shiga fannin tsaro ba sabida tunanin addini - to tabbas basu san komai ba game da addini. Ba su san cewa da ace dukkan mata za su ki shiga fannin tsaro da sai Allah ya k**a ɗaukacinmu da laifin gujewa farilla...

Farali ne mata su shiga aikin Soja da na yansanda!!

Wannan shine dalili ɗaya tilo da ya sa yaran Hausawa (Mata) ba sa son shiga fannin tsaro (Soja ko yansanda). Ba sa son s...
03/12/2025

Wannan shine dalili ɗaya tilo da ya sa yaran Hausawa (Mata) ba sa son shiga fannin tsaro (Soja ko yansanda).
Ba sa son su sha wahala a rayuwa.
Ƴan ɗagwas-ɗagwas ƴan ƙwalisanmu sun fi gummace su ci, su kwanta, su kula mana da yara...

Ya k**ata a k**a mahaifiyar yarinyar nan a yi mata bulala goma (na gyaran hali)
30/11/2025

Ya k**ata a k**a mahaifiyar yarinyar nan a yi mata bulala goma (na gyaran hali)

30/11/2025

Me Bahaushe yake nufi in ya ce wannan yarinyar (Fitsararriya) ce.
Me yawan yin fitsari ko me fitsarin kwance ko wace aka watsa mata fitsari 🤔

Haƙiƙa baayyananniya game da tuwo.Ko kun san cewa: "Tuwo shine mafi yawa da yaɗuwar abincin da Bahaushe yake ci, kuma sh...
29/11/2025

Haƙiƙa baayyananniya game da tuwo.
Ko kun san cewa: "Tuwo shine mafi yawa da yaɗuwar abincin da Bahaushe yake ci, kuma shine abinci mafi fuskantar tsana a yankin Hausa".

Ko kun san cewa duk wanda bai wuce shekara arba'in ba a duniya to ya taso ne ya iske Sheikh Dahiru Bauchi da Tsufansa🤔Ku...
28/11/2025

Ko kun san cewa duk wanda bai wuce shekara arba'in ba a duniya to ya taso ne ya iske Sheikh Dahiru Bauchi da Tsufansa🤔
Kuma ya muryarsa ba wani canzawa ta yi a tsawon shekarun nan.

Wasu suna tunanin in mun tafi neman ilimi ƙasar waje, wata uwar daɗi muke ji, ba su san kalan kurkukun da muke cike ba.....
28/11/2025

Wasu suna tunanin in mun tafi neman ilimi ƙasar waje, wata uwar daɗi muke ji, ba su san kalan kurkukun da muke cike ba...

Sabida Allah mutum da mutuncinsa da ƙimarsa ace a cikin wannan akulkin zai riƙa rayuwa!... Kai ba ɓera ba kai ba burgu ba!! 🤦🏽‍♂️

Da karatu da kashi da fitsari da wanka da cin abinci da bacci duk a wuri daya za ka yi su😭 Allah ka sani mun sha wahala😭 Allah ka faranta mana🥲

Allah ya jikan M. DAHIRU Bauchi.
27/11/2025

Allah ya jikan M. DAHIRU Bauchi.

Na ɗauki ƙanuwata na tafi da ita fagen aiki kawai sai naga tana tafiya cikin halin ƴanmatantaka, nan take na fara barint...
26/11/2025

Na ɗauki ƙanuwata na tafi da ita fagen aiki kawai sai naga tana tafiya cikin halin ƴanmatantaka, nan take na fara barinta a gida....

Duk macen da take so ta yi nasara a wani abu da ta sa a gaba, to dole sai ta aje yanga da rangwaɗa ta taƙwarƙwasa da ķ
Karya murya a gefe. Sai ta daina cin kwalliya....

Idan kuma miji take nema to sai a yi ta yanga ana rangwaɗa ana zaƙaƙa murya har Allah ya sa a dace....
Shi ya sa duk wanda ya yi karatu a kasar waje zai tabbatar maka cewa: za ka iya samun matan Jami'a suna gudu a hanya, suna tafiya cikin halin sauri zapzap, idan s**a doshi wuri to ba sa waiwaye kuma in s**a sa wani abu a gaba to sai sun ga bayanshi.

Saɓanin ƴanmatanmu: wasu, makarantar ma suna zuwa ne don su sami miji, da zarar sun samu to za su watsar da karatun, kafin shekara ta zagayo sun haihu sun fara tafiya çikin halin ban tausayi ga ciki ga goyo🥲

Ko kadan ban ji dadi ba yadda aka yi wa yarinyar nan auren dole da ƙarfi da yaji😞Wallahi har na shirya samar mata da mij...
26/11/2025

Ko kadan ban ji dadi ba yadda aka yi wa yarinyar nan auren dole da ƙarfi da yaji😞
Wallahi har na shirya samar mata da miji 😔

Wallahi ban taɓa ganin bahaushiya mai gashin kai may tsawo ba. Mi ya ffaru 🤔
26/11/2025

Wallahi ban taɓa ganin bahaushiya mai gashin kai may tsawo ba.

Mi ya ffaru 🤔

Address

Kano
810241

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taska posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Taska:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram