Ahadu's Herbal and Spritual Center

Ahadu's Herbal and Spritual Center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahadu's Herbal and Spritual Center, Medical and health, Atebubu.

Sheikh Sani AlkanawiKing ʚʚRabiu HarunaDon ALLAH idan Sufaye masoyan ANNABI MUHAMMADU su kayi karatu ku daina rigima Ku ...
30/10/2025

Sheikh Sani Alkanawi
King ʚʚ
Rabiu Haruna

Don ALLAH idan Sufaye masoyan ANNABI MUHAMMADU su kayi karatu ku daina rigima
Ku kwantar da hankalin ku sa'annan ku nemi bayanin abinda s**a faɗa daga gare su, domin su ne ma'abotan ilmin abin su

KU DA BAKU MA YARDA DA CEWA  MAI FADIN KALMAR SHIGA ALJANNA MA MUSULMI BANE!!! TO WAI INA RUWAN KU DA YA GAMA KAI DA KRI...
21/10/2025

KU DA BAKU MA YARDA DA CEWA MAI FADIN KALMAR SHIGA ALJANNA MA MUSULMI BANE!!!
TO WAI INA RUWAN KU DA YA GAMA KAI DA KRISTA?
KO COCI YA KOMA AI KU DAƊIN KAN KUNE,,,

SABODA A KIRA MUTANE SU SHIGA ADDINI BAI DAME KU BA SAI DAI KOKARIN KOREWA ANNABI MUHAMMADU AL'UMMAR SA KUKE YI
ALLAH TA'ALA YA KARAWA ANNABI MUHAMMADU DARAJA DAUKAKA DA KUSANCI ZUWA GA ZATINSA


Highlights
Everyone

Abba Kabir Yusuf
14/10/2025

Abba Kabir Yusuf

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN!!!

Mun sami labarin dauke Shaikh Abduljabbar daga gidan kurkuku na Kurmawa zuwa wani waje da ba mu sani ba. Daga baya mu ke jin rade radin cewa wai an kai shi gidan yarin kuje da ke Abuja.

Ina so in yi amfani da wannan dama a madadin iyali da 'yan'uwan Shaikh Abduljabbar in sanar da Shugaban hukumar kula da gidajen yari ta kasa da Kungiyar Izala cewa duk abin da ya sami Shaikh Abduljabbar to su tabbata ya na wuyan su. Domin ba rami me ya kawo maganar rami. Mun sani cewa hukumar kula da gidajen yari ta kasa ta na da damar kai mutum duk inda ta ga dama, amma abin tambayar a nan shi ne me ya sa sai a wannan gabar aka dauke shi???

Yau kimanin shekaru hudu kenan Shaikh Abduljabbar ya na zaune a gidan kurkuku na kurmawa ba a dauke shi ba sai yanzu da maganar Lawan Triumph ta taso. Mun ji duk irin maganganun da 'yan Izala su ka yi akan zargin cewa za a saki Shaikh Abduljabbar. Mu na zargin lallai akwai wa ta kullalliya da bakarkashiya a cikin wannan al'amari.

Dan haka mu na kira ga:
1. Shugaban kasar Nigeria Bola Ahmad Tinibu
2. Mataimakin Shugaban kasar Nigeria Alh. Kashim Shettima
3. Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Alh. Nuhu Ribado
4. Inspector general of police
5. DG DSS
6. Gwamnatin jihar Kano
7. Kungiyoyin kare 'yancin dan adam

Cewa lallai a saka ido kuma a shiga cikin wannan al'amari, domin abu ne da ya shafi tsaro na kasa baki daya. Bai kamata abar wa su tsirarin mutane su yi wasa da abin da ya shafi tsaron kasa ba.

Mu na zargin lallai akwai wani dalili da ya sa a wannan lokacin aka dauke Shaikh Abduljabbar daga Kano inda ya ke sanun kulawa ta iyalin sa su ke kai ma sa abinci, sabanin yanzu da ake raderadin wai an kai shi kuje inda ba mu da tabbacin irin abincin da za a ba shi da wadanda za su mu'amalance shi.

Mu na fata wadanda abin ya shafa za su ji wannan kira na mu kuma su dau mataki

14/10/2025
13/10/2025

MAULANA SHEIKH ALHAJI ABDU-LLAHI JABBAR NASIRU KABARA

Address

Atebubu

Telephone

+233545156021

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahadu's Herbal and Spritual Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Ahadu's Herbal and Spritual Center:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram