Strong-leo Global Investment Limited Gombe State

Strong-leo Global Investment Limited Gombe State Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Strong-leo Global Investment Limited Gombe State, Mai tama Sule, Abuja.

Sallah Celebration ! AlhamdulillahMuna taya dukkan al'ummar musulmi murna da farin ciki bisa shaida wannan rana ta idin ...
10/04/2024

Sallah Celebration !

Alhamdulillah

Muna taya dukkan al'ummar musulmi murna da farin ciki bisa shaida wannan rana ta idin karamar Sallah.

Bayan haka, muna mika sakon barkada sallah ga ma'aikatan wannan Company {Strong-leo Nig Ltd} musamman mai girma Managing Director {Usman, Salisu}.

Allah madaukakin sarki yasa ayyukan ibada da mukayi a watan Ramadan karɓaɓɓu ne.

تقبل الله منا ومنكم

Allah ta'ala yashiga tsakanin nagari da mugu ameeeen 🙏

  🔥RAFIDAH DEVELOPMENT FOUNDATION presented    to our eminent scholar Samahatu Sheykh Bashir Lawal {Sautush-Shi'a} in re...
28/03/2024

🔥

RAFIDAH DEVELOPMENT FOUNDATION presented to our eminent scholar Samahatu Sheykh Bashir Lawal {Sautush-Shi'a} in recognition of his Outstanding, Impactful and passionate Contribution to the development of Islam in Nigeria.

The award presentation was taking place at Mua'assasatu Rasulul A'azam Center Gombe during Tafsir majalis, yesterday 17 Ramadan, 1445H

  🔥Amadadin managing director na wannan Company Strong-leo Investment Limited {Usman, Salisu} muna taya dukkan al'ummar ...
11/03/2024

🔥

Amadadin managing director na wannan Company Strong-leo Investment Limited {Usman, Salisu} muna taya dukkan al'ummar musulmi murnar shigowa wannan wata mai albarka watan ramadan.

Muna fata al'ummar musulmi xasu kara xage damtse wajen ninka ayyukan ibada da tunana tausayawa acikin wannan wata. Ubanjigi ta'ala ya karɓi ibadun mu ameen.



Allah ta'ala yashiga tsakanin nagari da mugu ameeeen 🙏

 Ana cewa ƙasar nan ta gama rikicewa ban yarda ba sai yanxu. Kowa ya koma riƙe carbi. Allah ta'ala yashiga tsakanin naga...
08/02/2024



Ana cewa ƙasar nan ta gama rikicewa ban yarda ba sai yanxu. Kowa ya koma riƙe carbi.

Allah ta'ala yashiga tsakanin nagari da mugu ameeeen 🙏

 Guy hanxarta ka nemi naka a kasuwa !
06/02/2024



Guy hanxarta ka nemi naka a kasuwa !

 Why did the prisoner choose the bread? 🍞Only Psychologist can understand.Allah ta'ala yashiga tsakanin nagari da mugu a...
04/02/2024



Why did the prisoner choose the bread? 🍞

Only Psychologist can understand.

Allah ta'ala yashiga tsakanin nagari da mugu ameeeen 🙏

Address

Mai Tama Sule
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Strong-leo Global Investment Limited Gombe State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram