Cuta da Magani

Cuta da Magani Samun waraka daga cututtukan da su ke damun mu ta hanyar amfani da abinci ko tsirrai da mu ke da su.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sanusi Bello, Mansur Bello Bakura, Kawu Musa Hadejia, Saj...
27/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sanusi Bello, Mansur Bello Bakura, Kawu Musa Hadejia, Sajida Issilam, Tijjani Abdullahi, Alhassan Allanana, Muktar S Ahmad Mdw, Sadam Sulaiman, Musa Sani, Umar Mustapha, Dunuya Ba Tabbas, Umar Abdulmumini, Al-uthaimin Gumel

07/11/2023
Showing some ❤ to my biggest supporters this week! Thanks for being top engagers and making it onto my weekly engagement...
12/03/2023

Showing some ❤ to my biggest supporters this week! Thanks for being top engagers and making it onto my weekly engagement list! Abdulra'uf A A Tsafe, Ummin Islam Binbazz, Suwaiba Suleiman, Idris Ahmad Makera

09/03/2023

Muna nan dauke da matsalolin sanyi na Mata da k*ma hanyoyin magance su,insha Allah.

06/03/2023

Takaitaccen bayani akan Magani sanyin mara

Kubewa Muhimmancin kubewa na da matukar yawa ,kadan daga ciki sun hada da:-1-Magance matsalolin zuciya,musamman hawan ji...
06/03/2023

Kubewa

Muhimmancin kubewa na da matukar yawa ,kadan daga ciki sun hada da:-

1-Magance matsalolin zuciya,musamman hawan jini
2-magance Mura musamman to toshewar hanci
3-Kara Garkuwar jiki
4-Magance ciwan Sanyin kashi ,musamman abin da ake Kira gout Wanda ke samuwa ta dalilin sinadarin uric acid.
5-Kara Kuzarin namiji
6-Saukaka haihuwa
7.Magance sanyin mara na Mata
8-Saukaka matsalolin haihuwa
9-Tana ba da kariya da Ido da k*ma kara Masa karfi saboda sinadarin vitamin A
10-Tana ba da kariya ga kamuwa da cutar kansa,tana k*m taimakawa mai cutar sugar.
11-Tana saukar da zazzabi
12-Tan magance karancin jini da k*ma rage kiba

Me Ke kashe kuzarin namijiBisphinol A a gidajen muKamar yarda na yi bayani kwanaki zan yi mana tsokaci game da abubuwan ...
13/02/2022

Me Ke kashe kuzarin namiji

Bisphinol A a gidajen mu

Kamar yarda na yi bayani kwanaki zan yi mana tsokaci game da abubuwan da muke amfani da su wadanda su ke gurgunta mana lafiyar auratayya wanda ta yi tsamari ga alummar mu dama duniya baki daya .

Yau xan so mu tattauna a Kan wani sinadari da ake Kira da suna "Bisphinol A" Wanda ya ke da illa ga lafiyar da namiji.

Shi wannan sinadari na da illa matuka wajen gurgunta yawancin gabobi ko wani bangare na jikin mu da muke da su a jikin mu wadanda suke su ne ginshikai k*ma manya-manya wajen lafiyar da namiji,kamar kwakwalwa,zuciya,da ma al'aura ko ince mazakuta gaba daya da k*ma sauran jijiyoyi da suke Kai sakonni a jikin dan Adam don inganta lafiyar jiki.

Kamar yarda bincike ya nuna ya na iya k*ma da cutar kansa,da kashe kwayoyin da suke Kara garkuwar jiki wato immunity a turance da kashe sinadaran haihuwa da na tayar da kwadayi (kamar testesteton) ga da namiji.

Ana samun sinadarin ne (Bisphinol A)a robobin da muke cin abinci ko k*ma robobin da muke Shan ruwa ko wani abin sha.Kamay ledar pure water,ko robar ruwan roba, ko cokalin roba ko k*ma kofinan roba.

Dan haka dole mu takaita amfani da robobi a matsayin mazubi in har ba za mu iya komawa silver ba gabadaya.

Wannan bincike ne da dama da masana kimiyya na wannan zamani s**a tabbatar kamar ma'aikatar bincike ta Amurka ncbi.
Haka k*ma na iya maza ba, Suma mata yana musu illa.

Allah ka da mu dace

Address

Plot 2339 Ladi Kwali Street/Dakata
Abuja

Telephone

+2348021434648

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Cuta da Magani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Cuta da Magani:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram