Doctor Mai ratata

Doctor Mai ratata Domin Wayar da kan Al'ummma akan Abunda ya Shafi Lafiya, ta yadda zamu Kula da Kanmu domin Kauracewa Kamuwa da Cututtuka.

JERIN WASU MAGUNGUNA DA AIKINSU DA KUDINSU.Wanda Yake Bukata daga ciki yai mana Magana ta whatapps ko kiran Number Call ...
14/03/2026

JERIN WASU MAGUNGUNA DA AIKINSU DA KUDINSU.

Wanda Yake Bukata daga ciki yai mana Magana ta whatapps ko kiran Number

Call or whatapp 08161923214 08073346633
Ko adanna nan domin magana damu kai tsaye ta whatapps
https://wa.me/message/B5RSBVKMFWSAP1

Ruwan Sanyi Ko Ruwan Zafi Wane yafi Dacewa ga Mai Buda baki yayin shan Ruwa ?
11/03/2026

Ruwan Sanyi Ko Ruwan Zafi Wane yafi Dacewa ga Mai Buda baki yayin shan Ruwa ?

10/03/2026

MASU FAMA DA CIWON SUGA DA HAWAN JINI SU GWADA HADA WANNAN MAGANI.

Allah yabamu Lafiya

CALL OR WHATAPP 08161923214  08073346633
10/03/2026

CALL OR WHATAPP 08161923214 08073346633

CALL OR WHATAPP 08161923214 08073346633
10/03/2026

CALL OR WHATAPP 08161923214 08073346633

CALL OR WHATAPP 08161923214    08073346633
10/03/2026

CALL OR WHATAPP 08161923214 08073346633

Ruwanki ki Tambayi Kanki ko Ki Tambayeni
09/03/2026

Ruwanki ki Tambayi Kanki ko Ki Tambayeni

KA TAMBAYE NI KO KA TAMBAYI KANKA !!!
09/03/2026

KA TAMBAYE NI KO KA TAMBAYI KANKA !!!

CIWON "YA"YAN MARAINA        (Wato "Ya"Yan Gwalaye) Maza dayawa suna fama da ciwon Gwalaye ko kuma Gwailo guda daya yafi...
08/03/2026

CIWON "YA"YAN MARAINA
(Wato "Ya"Yan Gwalaye)

Maza dayawa suna fama da ciwon Gwalaye ko kuma Gwailo guda daya yafi daya.
Mutum zai ji Gwailon sa yana masa radadi kamar wanda ya bugu. Dayawa mutane suna tsammanin cewar wata matsalace kawai, amma a zahirin gaskia matsalace asali ma hakan yana da alaka da wasu Cututtuka

Dalili kuwa shine. Shi Gwailo aikin sa yana rike ruwan Maniyi ne, ma'ana a cikin sa Maniyyi yake taruwa kafin lokacin Jima'i a yi inzali ya fito.
Idan maniyyi ya taru a cikin Gwalayen ka yayi yawa, yana bukatar ya fito, kai kuma baka da aure, kuma baka da wata hanya da zaka fitar dashi, to a nan ne sai Gwalayenka ko Gwailon ka ya fara maka radadi, saboda yana da bukatar fitowa amma bai samu ba.
Wannan ya nuna maka cewar kai lafiyayye ne kuma kana da sinadarin haihuwa ko baka taba yin aure ba zaka iya fahimtar cewar lafiyar ka lau. Amma fa ba kowa ne yake da wannan larurin ba misali Masu matsalar istimna,i (ma********on) da yawa ko 100% irin tasa matsalar Yana faruwa sakamakon rage maniyyi da suke a Duk lokacinda s**ayi Zinar hannu,
Dole cikin 100 zaka rage Kashi 65 na ruwan maniyyi Wanda Daga Baya zakaga yayan marainanka Daya yafi Daya, Wasu Ciwon ciki yake saka su, wasu kuma ciwon Gwalaye (wato blue Ball a Turance).

Hakanan Sanyi Wato Infection yana Haddasa wannan Matsala ta Kumburin Yayan Maraina sosai kuwa.

Hanyoyin magance wannan larura suna da yawa.

Akwai haramtattu hanyoyi da kuma halaltattu.

Haramtattu sun hada da Zina da kuma Istim'na'i (Ma********on), while Halaltattu sun hada da yin aure, ko kuma hakuri, sannan sai mutum zai nesanta kansa da cin wasu daga cikin abincin da suke tada sha'awar mutum.

Dole akwai bukatar yayiwa kansa gata wajen nemawa kansa lfy kafin Cutar tazama masifa wadda zatakai da yima operation daga karshe karasa karfinka gaba daya da Kwan haihuwarka, Wanda daga karshe yake komawa kansar mafitsara.

Abincin da mutum zaiyi nesa dasu idan bashi da aure sun hada da;

Ayaba (Banana), Tafarnuwa da kuma kifi musammam kifin mu na Hausa, sannan sai Kwai (egg), sannan sai madara, amma madara bata kai sauran Kara ruwan maniyi ba.
Tabbas wadannan abubuwa da na ambata sun fi kowane nau'in abinci Kara ruwan maniyi..

Hanya ta Karshe itace Duk bayan wani Lokaci mutum ya nemi Maganin Flushing wanda zai rika wanke masa Mara Lokaci zuwa Lokaci.

ALLAH YASA MU DACE
Call or whatapp 08161923214 08073346633

ILLAR SHIGA BANDAKI NA KASUWANNI DA MASALLATAI DA CUTTUTTUKAN DA SUKE HAIFARWA.1. Masu Yawan Shiga Public Toilet na game...
08/03/2026

ILLAR SHIGA BANDAKI NA KASUWANNI DA MASALLATAI DA CUTTUTTUKAN DA SUKE HAIFARWA.

1. Masu Yawan Shiga Public Toilet na game gari suna cikin Hadarin Kamuwa da cutar Sanyin Na Mafitsara.
Wanda yake Haifar da jin zafi yayi Fitsari ko yawan Fitsari ba dalili ko Fitsarin jiki ko rashin fitar fitsari.

2. Masu shiga Public Toilet zasu iya Kamuwa da Cutar Hepatitis wato Ciwon Anta babu shakka.

3. Tsarnib Fitsarin nan daya wuce kima yana haifar da ciwon tari mai wahalar Magani.

4. Wannan Zarnin Fitsarin yana dauke da Infection mai haddasa Mura mai nacin Gaske hade da shakewar Murya.

5. Mata zasu iya kamuwa da PID infection mai haifar da yawan ciwon mara ko ciki idan suna shiga Public Toilet.

6. Yawan Fitsari a waje irin wannan yana Haifar da Kaikayin Matse Matsi ko Kaikayin Gaba.

7. Masu yawan Fitsari irin wadannan wuri zasu iya kamuwar da cutar Kansa, ko Makamancin Haka.

Wanda ya Kamu da Cututtuka irin wannan ya nemi Maganin dan Lafiyarsa

GASKIYA MU KULA DA INDA MUKE FITSARI WALLAHI ANA DAUKAR CUTTUTTUKA

ALAMOMIN CIWON ANTA ( HEPATITIS) 1️⃣Yawan zazzabi✅2️⃣Yawan kasala, da rashin kuzarin jiki✅3️⃣Rashin son cin abinci✅4️⃣Ka...
07/03/2026

ALAMOMIN CIWON ANTA ( HEPATITIS)

1️⃣Yawan zazzabi✅
2️⃣Yawan kasala, da rashin kuzarin jiki✅
3️⃣Rashin son cin abinci✅
4️⃣Kaikayin jiki akai akai da yaki jin magani.✅
5️⃣ Ciwon ciki Musamman gefen dama✅
6️⃣Yawan tashin zuciya ko Amai.✅
7️⃣Fitsari mai duhu ko kore-kore .✅
8️⃣ Kashi me kalar ruwan kasa-kasa✅
9️⃣Canjawar kalar idanuwa zuwa Kore (yellow)✅
🔟 Kumburin kafafuwa.✅

ABINCIN DA MAI HEPATITIS BAI KAMATA YACI BA.

1️⃣ NAMA ( Musamman Jan Nama) ❌
2️⃣ Madara ( Musamman ta ruwa )❌
3️⃣ Kwai ( Musamman Soyayaye )❌
4️⃣ Gyada kowace Iri❌
5️⃣ Lemun kwalba ( Soft drinks )❌
6️⃣ Awara ( Da duk abunda akai da waken Suya )❌
7️⃣ Indomie ( Musamman Soyayya da mai )❌
8️⃣ Man Gyada ( ba Laifi asha Manja )❌
9️⃣ Ba'acin wake kowane iri. ❌

MUTANEN DAKE CIKIN HATSARI DA KAMUWA DA CUTAR HANTA ( HEPATITIS )

1️⃣Mutane masu shan barasa/giya/burkutu❎
2️⃣ Mutane masu ciwon Sugar ❎
3️⃣Mutanen masu yin zanen tattoos ajiki. ko hujin kunnuwa barkatai❎
4️⃣Mutane masu kiba/Tumbi ❎
5️⃣Amfani da sirinji guda daya wajen allura❎
5️⃣Amfani da Kayayyakin kaifi batare da kariya ba❎
6️⃣Masu jima'i batare da matakan kariya ba➰
7️⃣Mutane masu tarihin ciwon hanta cikin dangi❎
8️⃣Karin jini agida, ko kananun asibitocin daba kayan aiki ko doka bata yadda ba.❎
9️⃣ Masu saida sinadaran chemicals na maganin kwari ko na noma .❎

MAGANI ( MEDICINE)
Muna da Magani ana warkewa cikin kwanai 14 cikin ikon Allah

Ga mai bukata ya kira ko yai mana magana ta whatapps 08161923214 08073346633
ko yazo Office namu dake

NO.A16. M. SANI PLAZA OLD ARMY BARRACK UNGUWAN GWARI JUCTION SULEJA ABUJA

Dannan nan domin magana da Doctor kai tsaye https://wa.me/message/B5RSBVKMFWSAP1
@

STRETCH MARKS MENENE YAKE KAWO SHI ?Manyan Abubuwan da suke janyo hakan: • ​Girman Jiki da sauri (Growth Spurts): Wannan...
04/03/2026

STRETCH MARKS MENENE YAKE KAWO SHI ?

Manyan Abubuwan da suke janyo hakan:

• ​Girman Jiki da sauri (Growth Spurts): Wannan yana faruwa sosai ga matasa a lokacin balaga, inda jiki ke girma da sauri.

• ​Ciki: Mata da dama suna samun su lokacin daukar ciki saboda fatar ciki tana miqewa sosai, wato Sanadin Haihuwa.

• ​Kiba ko Rage :- Idan mutum ya kara kiba sosai ko ya rage nauyi nan take, fatar ba ta samun lokacin daidaita kanta ba yana kawo tsagewar Fata

• ​Amfani da magunguna ko mayukan shafawa ko kwayoyin magani da s**a kunshi corticosteroids na iya raunana fatar idan an yi amfani da su na dogon lokaci.

• ​Matsalolin Lafiya: Wasu cututtuka kamar Cushing's syndrome ko matsalar Marfan syndrome suna sa fatar ta zama mai saukin yagewa.

• ​Gado (Genetics): Idan iyayenka ko yan uwanka suna da su, akwai yiwuwar kai ma ka samu.

Muna da Maganin Wannan Matsala Shafawa ake cikin kwanaki kadan Za'a nemesu Arasa.

Call or whatapp 08161923214
08073346633

NO.A16 M.SANI PLAZA OLD ARMY BARRACK UNGUWAN GWARI JUCTION SULEJA ABUJA

Address

No. A16. M. Sani Plaza Old Army Barrack , Unguwan Gwari Juction Suleja Abuja
Abuja

Telephone

+2348161923214

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Doctor Mai ratata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Doctor Mai ratata:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram