Kungiyar Lafiya Jari Kebbi/Sokoto

Kungiyar Lafiya Jari Kebbi/Sokoto Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kungiyar Lafiya Jari Kebbi/Sokoto, Abuja.

19/04/2021
Muna kara kira da fahimtar da mutane cewa Kungiyar Lafiya Jari bata siyasa bace, Kungiyace ta taimako da jinkai ga maras...
27/03/2021

Muna kara kira da fahimtar da mutane cewa Kungiyar Lafiya Jari bata siyasa bace, Kungiyace ta taimako da jinkai ga marasa lafiya, gata, tsofaffi da kananan yara.

Kungiyar Lafiya jari ta soma tare da Kare  gyaran rijiyar tuka tuka a garin Natsini da Gwazange a garin Argungu, Kebbi S...
19/03/2021

Kungiyar Lafiya jari ta soma tare da Kare gyaran rijiyar tuka tuka a garin Natsini da Gwazange a garin Argungu, Kebbi State.

Kungiyar lafiya jari WhatsApp faces 2021
12/03/2021

Kungiyar lafiya jari WhatsApp faces 2021

Kungiyar lafiya jari WhatsApp Faces.2021.
12/03/2021

Kungiyar lafiya jari WhatsApp Faces.2021.

YA ALLAH KA KARBA MUNA,                                Kadan daga cikin Ayukkan da Kungiyar Lafiya Jari dake Sokoto da K...
21/02/2021

YA ALLAH KA KARBA MUNA, Kadan daga cikin Ayukkan da Kungiyar Lafiya Jari dake Sokoto da Kebbi keyi yau assabar 20/02/2021 a bakin kasuwar Argungu wajen yan Karas.

12/02/2021

Shiri na gaba a wannan Kungiya shine zamu ziyarci asibitoci guda biyu na jihar Kebbi, wato asibitin Sir Yahaya Birnin Kebbi da General Hospital dake Argungu.

Address

Abuja

Telephone

+2348068188916

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar Lafiya Jari Kebbi/Sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Kungiyar Lafiya Jari Kebbi/Sokoto:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram