Dr-Auwal Azare

Dr-Auwal Azare purpose of providing only traditional medicine✅

YAJIN MASU CIWON SANYItafarnuwa girfakananfariKkoda yake idan kinada aure sai kin haɗa da ƴaƴan zogale,
12/04/2026

YAJIN MASU CIWON SANYI
tafarnuwa
girfa
kananfari
Kkoda yake idan kinada aure sai kin haɗa da ƴaƴan zogale,

Akce farashin kofaton kafar barewa ya tashi, to kodai mafarauta sun bawa nisa'u wannan sirrin?Domin idan kaji ance mace ...
10/04/2026

Akce farashin kofaton kafar barewa ya tashi, to kodai mafarauta sun bawa nisa'u wannan sirrin?
Domin idan kaji ance mace tana korar kishiyoyi, ka bincika ɗakinta ko akwai shi, kai ko a wayar uwar gida kika ganshi ki ƙyale mata mijinta kije ki nemo naki😙

LUNA LUBRICANT kin taɓa shan ƙwai da lefton bai saki amaiba?toga wani TASHI BIYA sunansa kalar madara luna ta gari da fu...
07/04/2026

LUNA LUBRICANT kin taɓa shan ƙwai da lefton bai saki amaiba?

toga wani TASHI BIYA sunansa kalar madara luna ta gari da furen kuɓewa, ku tambayi ƴan sokoto sai sunji oga ya buɗe get zai shigo zasu sha. WhatsApp update,,,,

(seed pods) Kenan da Hausa (baba rodo) Akwai abunda ake cewa (Erectile Dysfunction) wato namiji da yazo saduwa sai yayi ...
04/04/2026

(seed pods) Kenan da Hausa (baba rodo) Akwai abunda ake cewa (Erectile Dysfunction) wato namiji da yazo saduwa sai yayi lagwaf yanaso a ransa amma alkami yaƙi, wannan shine amsa,

Hayaƙinsa ake a gaba ko akwai matsalar iska tofa tazo karshe..

TUMERIC AND COCONUT OIL the best traditional bleaching cream,my sister your face has become smooth and beautiful to look...
02/04/2026

TUMERIC AND COCONUT OIL
the best traditional bleaching cream,
my sister your face has become smooth and beautiful to look at, your skin,
your body feels pleasant to touch.
Your husband wants you to take care of and improve your body.

MACE TAGARI abakin aiki, sai bayan ta gama wanke mota zataje ta shirya yara ta kaisu makaranta, ta dawo ta haɗa breakfas...
31/03/2026

MACE TAGARI abakin aiki, sai bayan ta gama wanke mota zataje ta shirya yara ta kaisu makaranta, ta dawo ta haɗa breakfast ta dafawa oga ruwan wanka yana bacci yana jira saita tasheshi, idan ya tashi daga barci ba lallai kai tsaye ya tafi wanka ba, wani lokacin saiya jiƙa gabansa🥹🥹, yayi wanka yayi breakfast sannan ya fita, duk wannan lokacin tana kokarin dafa abincin rana domin kaiwa yara ta wuce wajen cefene ta dawo kafin oga ya dawo da yamma taje ta ɗauke yara a makaranta sannan tazo ta dafa ruwan wankan yara da oga, da abincinsa, wannan fa har dare tana fama, sannan tazo tayi shirin zuwa ɗakin oga,

Amma fa wai a haka batason kishiya batason ƴar aiki,🙂🙂🙂🙂🙂

GORON TULA zuma  ake dashi saɓanin wanda mukayi darasi abaya na tsumi,Sai mai danƙo kaɗai zaiyi sannan Dafashi ake kafin...
30/03/2026

GORON TULA zuma ake dashi saɓanin wanda mukayi darasi abaya na tsumi,

Sai mai danƙo kaɗai zaiyi sannan Dafashi ake kafin kafin acire danƙon,

Ko kin kai shekara 50 sai kin bukaci namiji,

Stay tuned update 🔥🔥

MIJI NAGARI a bakin aiki
27/03/2026

MIJI NAGARI a bakin aiki

TSUMIN ƁAURE mune muka fara haɗashi da icen idon zakara kuma ya samu karɓuwa, musamman amare,Sister kina period bakyajin...
24/03/2026

TSUMIN ƁAURE mune muka fara haɗashi da icen idon zakara kuma ya samu karɓuwa, musamman amare,

Sister kina period bakyajin feeling akwai matsala amma idan baki dafa wannan tsumin ba.

Stay tuned 🔥🔥🔥🔥

(Arousing chewing gum) Ta sameshi acikin jakar mijinta, saidai akwai matsaloli guda2 matsala ta farko batasan amfaninsa ...
23/03/2026

(Arousing chewing gum) Ta sameshi acikin jakar mijinta, saidai akwai matsaloli guda2 matsala ta farko batasan amfaninsa ba, matsala ta biyu sunyi yarjejeniya dashi akan bazata sake duba wayarsa ko kayansa ba,

Amma fa ta kasa yarda ta bar masa kayansa acikin jakar hakan yasa ta ɗauka ta ɓoye,

Bayan lokaci mai tsawo Sai yanzu taga wani bayanin amfaninsa yanda idan mace taci take fita hayyacinta saboda sha'awa, hakan yake bawa namiji damar yin abunda yakeso da ita,

Nan take tayi sauri ta nemoshi a inda ta ajiye sai kuma taga bayanan, tofa anan matsalar take, domin babu wanda yake shiga mata ɗaki ya ɗauki abu sai ƙanwarta ita kuma budurwa ce,

Kuna ganin akwai solution?

AKWAI NAMAN KAZA A GIDANKI?dama ta samu,This has been proven to greatly increase a woman’s pleasure and gives a sweet se...
20/03/2026

AKWAI NAMAN KAZA A GIDANKI?
dama ta samu,

This has been proven to greatly increase a woman’s pleasure and gives a sweet sensation that flows through her husband’s body.

wonderful chicken It helps to tighten and improve the condition of a woman’s private part, especially for those who have given birth.

working confirmed It makes a woman naturally lubricated at all times, making her husband always want to come close to her because she feels like a young girl again.

LABIDO MILK daga cikin darusan bikin sallah akwai wannan madarar,Idan kikaji mutanen agadaz suna cewa garin TABAJE to sh...
16/03/2026

LABIDO MILK daga cikin darusan bikin sallah akwai wannan madarar,

Idan kikaji mutanen agadaz suna cewa garin TABAJE to shine wannan, babbar harka dole sai kin rufe bakin husban, idan har bayashan madara ko kinada ƙaramin ciki to ki ko koma gefe.🥺

Address

Azare

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr-Auwal Azare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr-Auwal Azare:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram